Dalilin Sallamar Hafsoshin Tsaro – Fadar Shugaban Kasa
Dalilin Sallamar Hafsoshin Tsaro - Fadar Shugaban Kasa
Fadar shugaban kasa ta ce ba saboda gazawa bane aka sallami tsoffin hafsoshin tsaro ba.
An sallamesu ne saboda ana bukatar sabbin jini kuma da sabbin dabarun yaki.
Buhari ya jinjinawa tsoffin hafsoshin tsaron...
Kare Shugaban Kasa ba Kishin Kasa Bane – Dan Majalisa ga Ministan Yada Labarai
Kare Shugaban Kasa ba Kishin Kasa Bane - Dan Majalisa ga Ministan Yada Labarai
Honarabul Ben Igbakpa, mamba a majalisar wakilai, ya caccaki ministan yada labarai, Lai Mohammed.
A cewar dan majalisar, kalaman Lai Mohammed na matukar bashi mamaki duk lokacin...
Babbar Kotun Birnin Tarayya ta Bada Umarnin Kwace Kudaden Tsohon Gwamnan Zamfara
Babbar Kotun Birnin Tarayya ta Bada Umarnin Kwace Kudaden Tsohon Gwamnan Zamfara
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada umarnin kwace kudaden bankunan Abdulaziz Yari.
Kotun ta bada wannan umarnin ne sakamakon maka tsohon gwamnan kotu da hukumar ICPC...
Gwamnatin Jahar Borno Zata Kara Daukan Likitoci 40 Aiki
Gwamnatin Jahar Borno Zata Kara Daukan Likitoci 40 Aiki
Gwamnan jahar Borno ya sake bada umarnin kara daukan likitoci don inganta asibitocin jahar.
Gwanman a baya ya ba da umarnin daukar ma'aikatan lafiya sama da 500 a jahar.
Gwamnanatin jahar ta kuma...
Jam’iyyar APC za ta Zama Mafi Girman Jam’iyya a Nahiyar Afirka – Gwamnan Kogi
Jam'iyyar APC za ta Zama Mafi Girman Jam'iyya a Nahiyar Afirka - Gwamnan Kogi
Gwamna Yahaya Bello na jahar Kogi ya ce kwanan nan jam'iyyar APC za ta zama shahararriyar jam'iyya a nahiyar Afirka.
A cewar gwamnan, za su koyar da...
2023: Manyan ‘Yan Siyasa 4 da Ake Saka Rai Zasu Tsaya Takarar Shugaban Kasa
2023: Manyan 'Yan Siyasa 4 da Ake Saka Rai Zasu Tsaya Takarar Shugaban Kasa
Ana ci gaba da tattauna yadda tseren shugabancin 2023 zai kasance, koda dai masana harkokin siyasa na ganin cewa ya yi wuri da yawa da za...
Gwamnatin Tarayya ta Kashe Kusan N120bn a 2020 – Ministar Kudi
Gwamnatin Tarayya ta Kashe Kusan N120bn a 2020 - Ministar Kudi
Ministar kudi da kasafin kudi, Zainab Ahmed Shamsuna, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya ta kashe N118.37 billion annobar Korona kadai a shekarar 2020.
Ministar ta bayyana hakan ne yayin jawabi...
Bude Makarantu: Gwamnatin Jahar Bauchi ta Saka Ranar 18 ga Watan Janairu
Bude Makarantu: Gwamnatin Jahar Bauchi ta Saka Ranar 18 ga Watan Janairu
Gwamnatin jahar Bauchi ta sanar da ranar da zata bude dukkan makarantun ta.
Gwamnatin jahar ta bayyana kulawa da kiyayewa da ta shirya yi don kaucewa kamuwa da COVID-19.
Gwamnatin...
Rashin Kwarewar Hadiman Buhari ya Bata ma Shugaban Kasar Suna da Mutuncinsa – Laori...
Rashin Kwarewar Hadiman Buhari ya Bata ma Shugaban Kasar Suna da Mutuncinsa - Laori Kwamoti
Dan majalisa, Laori Kwamoti, ya ce hadiman Shugaban kasa Muhammadu Buhari sun mayar da Najeriya abun dariya.
Kwamoti ya ce rashin kwarewar hadiman Buhari ya bata...
Tsohon Gwamnan Legas da Kuma Imo Ya Rasu
Tsohon Gwamnan Legas da Kuma Imo Ya Rasu
Tsohon gwamna a mulkin soja, Ndubisi Kanu, ya mutu yana da shekaru 77 a duniya.
A lokacin yana soja, Kanu, ya yi gwamna a jahohin Legas da kuma Imo.
Bayan Kanu ya yi murabus...






















