Home SIYASA Page 151

SIYASA

Kai Shugaban Kasan Nigeria ne, ba Shugaban Fulani ba – Gwamnan Jahar Benue ga...

0
Kai Shugaban Kasan Nigeria ne, ba Shugaban Fulani ba - Gwamnan Jahar Benue ga Shugaba Buhari   Shugaban kasa yayi alkawarin cewa zai kasance na kowanni dan Nigeria, cewar Ortom. Gwamnan ya bayyana haka a wani taron manema labarai. Yace amma shugaban ya...

ALLAH ya yi wa Tsohon Dan Majalisar Wakilai, Abdullahi Maikano Rabiu Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Tsohon Dan Majalisar Wakilai, Abdullahi Maikano Rabiu Rasuwa   Allah ya yi wa Alhaji Abdullahi Maikano Rabiu rasuwa. Tsohon dan majalisar ya rasu a ranar Alhamis yana da shekaru 72 a jahar Kano. Rabiu, wanda za a binne daidai...

Tsohon Gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya Amsa Gayyatar EFCC

0
Tsohon Gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya Amsa Gayyatar EFCC   Hukumar EFCC ta gayyaci tsohon gwamnan jahar Zamfara, Abdulaziz Yari. Abdulaziz Yari ya shafe sa’o’i a babban ofishin EFCC a Garin Legas a jiya. Ana zargin yunkurin fitar da kudi ya sa EFCC...

Jam’iyyar PDP ta Jahar Zamfara ta ci Alwashin Zarcewa a 2023

0
Jam'iyyar PDP ta Jahar Zamfara ta ci Alwashin Zarcewa a 2023   Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa ita za ta ci gaba da rike jahar Zamfara a 2023. A ranar Litinin, 1 ga watan Fabrairu ne aka shirya kungiyoyin adawa da ke...

 ALLAH ya yi wa Farfesa Ɗahiru Yahaya Rasuwa

0
 ALLAH ya yi wa Farfesa Ɗahiru Yahaya Rasuwa   Allah ya yi wa fitaccen masanin tarihi, Farfesa Ɗahiru Yahaya rasuwa a jahar Kano. Marigayin ya rasu ne a a yau Laraba a asibiti bayan fama da gajeruwar rashin lafiya. Ɗan uwan marigayin ya...

Ba Za’a Samu Cigaba a Kasar Nan ba Sai an Hada Kai da Juna...

0
Ba Za'a Samu Cigaba a Kasar Nan ba Sai an Hada Kai da Juna - Sanata Ahmad Lawan   Sanata Ahmad Lawan ya ce akwai wasu dabi'un da ya kamata masu rike da mukaman shugabanci a Najeriya su mallaka. Shugaban majalisan dattawan...

2023: Ya Kamata Ayi Adalci Wajen Juya Shugabanci ta Yadda Mutane Za su yi...

0
2023: Ya Kamata Ayi Adalci Wajen Juya Shugabanci ta Yadda Mutane Za su yi Amanna da Tsarin - Sanata Kabiru Gaya Sanata Kabiru Gaya ya nuna muradinsa na son ganin yankin kudu ya samar da shugaban kasa na gaba. Tsohon gwamnan...

Olusegun Obansanjo ya Kalubalanci Matasan Najeriya da Su Kawo Canji a Najeriya

0
Olusegun Obansanjo ya Kalubalanci Matasan Najeriya da Su Kawo Canji a Najeriya   Olusegun Obasanjo ya yi magana a kan matasa da harkar shugabancin Najeriya. Tsohon shugaban ya ce matasan da ke tasowa ba za su tsinci mulki da araha ba. Obasanjo ya...

2023: Da Gaske ne Gwamnan Jahar Rivers Yana Neman  Kujerar Shugaban Kasa ?

0
2023: Da Gaske ne Gwamnan Jahar Rivers Yana Neman  Kujerar Shugaban Kasa ?   Gwamna Nyesome na jahar Rivers Wike ya ragargarji masu adawa da gwamnatinsa a jaharsa. Gwamnan ya ce wasu daga cikin yan adawa ne suka yada fastocin yakin neman...

Gwamnatin Shugaba Buhari ta Gazawa ta kowane Bangare a Harkokin Mulki – Jam’iyar PDP

0
Gwamnatin Shugaba Buhari ta Gazawa ta kowane Bangare a Harkokin Mulki - Jam'iyar PDP Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta gargadi gwamnatin Buhari ta daina zargin manyan kasar nan da cin dunduniyarsa. PDP sun bayyana cewa sakamakon abinda gwamnatinsa ta...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta