Sallamar Shugabannin Tsaro: Garba Shehu ya Mayarwa da Masu Batun Martani
Sallamar Shugabannin Tsaro: Garba Shehu ya Mayarwa da Masu Batun Martani
Mataimaki na musamman ga Shugaban kasa Buhari, Malam Garba Shehu ya ce 'yan Najeriya basu hango abinda Buhari ke hange.
Ya yi wannan zancen ne bayan da aka tambayesa...
Farfesa Pat Utomi ya yi Kira ga ‘Yan Siyasar Arewacin Najeriya da Su Hada...
Farfesa Pat Utomi ya yi Kira ga 'Yan Siyasar Arewacin Najeriya da Su Hada Kai Don Ci Gaban Kasa Baki Daya
Wani farfesa ya siffanta 'yan siyasar arewacin Najeriya da matsorata wajen gyara fasalin kasar.
Ya siffanta su da masu dogaro...
Babu Wanda Yake bi na Bashin Hakuri – Kwamishinan Abia ga ‘Yan Jam’iyyar PDP
Babu Wanda Yake bi na Bashin Hakuri - Kwamishinan Abia ga 'Yan Jam'iyyar PDP
Karban bakuncin sanata Orji Kalu da wani kwamishinan Gwamna Ikpeazu yayi na ci gaba da janyo cece-kuce.
Kwamishinan, Cosmos Ndukwe ya karbi bakuncin Kalu wanda ya kasance...
Kakakin Majalisar Kasar Amurka ta Nemi a Sauke Donald Trump Daga Kujerar Shugaban Kasa
Kakakin Majalisar Kasar Amurka ta Nemi a Sauke Donald Trump Daga Kujerar Shugaban Kasa
Kakakin majalisar kasar Amurka, Nancy Pelosi ta yi kira a kan sauke Donald Trump daga kujerarsa.
Nancy ta ce Trump mutum ne mai hatsarin gaske, ya kamata...
Ina Farin Cikin Cika Alkawarin da na Yiwa Al’ummar Mutane Masu Nakasa – Shugaba...
Ina Farin Cikin Cika Alkawarin da na Yiwa Al'ummar Mutane Masu Nakasa - Shugaba Buhari
Buhari ya cika alkawarinsa ga al'ummar nakasassun Najeriya, a cewarsa.
Hajiya Sadiya Umar Farouq ta kai nakasassu fadar shugaban kasa.
Shugaba Muhammadu ya bayyana cewa lallai ya...
Bishop Kukah ya Sake Sukar Mulkin Shugaba Buhari
Bishop Kukah ya Sake Sukar Mulkin Shugaba Buhari
Bishop Mathew Kukah ya sake caccakar mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Malamin ya nanata cewa ba zai yi shuru akan abubuwan da kefaruwa a kasar ba.
Yace duk sadda matsala ta kunno kai dole...
Rigakafin Korona: Atiku Abubakar ya Zama na Farko a Nageriya da ya Karbi Allurar
Rigakafin Korona: Atiku Abubakar ya Zama na Farko a Nageriya da ya Karbi Allurar
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya karbi allurar rigakafin cutar COVID-19.
Ana ganin cewa shine dan Najeriya na farko da ya karbi rigakafin.
The Cable ta ruwaito...
Rikici ya Kaure a Zauren Majalisar Ghana
Rikici ya Kaure a Zauren Majalisar Ghana
Rikici ya barke a zauren majalisar kasar Ghana tsakanin yan jam'iyyar NPP da NDC.
'Yan majalisar sun kacame da dambe kan jayayyar jam'iyyar da ke da rinjaye.
Daga bisani an tura jami'an sojoji zuwa zauren...
Shin da Gaske ne ‘Yan Majalisar Tarayya Zasu Hallarta Noman Wiwi a Najeriya ?
Shin da Gaske ne 'Yan Majalisar Tarayya Zasu Hallarta Noman Wiwi a Najeriya ?
Yan majalisar tarayya na yunkurin sahale amfani da wiwi kuma tuni kudirin ya tsallake karatun farko.
Za a sahale nomawa tare da kasuwancin wiwin don amfanin magani...
Donald Trump ya Yarda Zai Sauka Daga kan Mulki
Donald Trump ya Yarda Zai Sauka Daga kan Mulki
Daga karshe, shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya amince zai sauka daga mulki kuma ya mikawa Joe Biden bayan majalisar dokoki ta rattaba hannu kan sakamakon zaben.
Amma duk da amincewa da...





















