Home SIYASA Page 155

SIYASA

Amurka: Nasarar Joe Biden Kan Donald Trump

0
Amurka: Nasarar Joe Biden Kan Donald Trump   Majalisar dokokin Amurka ta tabbatar da nasarar Joe R Biden Jr a matsayin zababben shugaban kasa bayan nasara kan Donald Trump. Kidayar kuri'un jihar Vermont ta baiwa Joe Biden adadin kuri'un Electoral College 279...

Yayin da Gwamnatin Najeriya ta Kara Farashin Wutar Lantarki: Kasar Ghana Zasu Sha Wutar...

0
Yayin da Gwamnatin Najeriya ta Kara Farashin Wutar Lantarki: Kasar Ghana Zasu Sha Wutar Lantarki Kyauta na Tsawon Watanni Uku Al'ummar kasar Ghana za su mori lantarki kyauta na tsawon watanni uku. Gwamnatin kasar ne ta bada wannan umurnin a matsayin...

Jam’iyyar PDP ta Kara Rasa Mambobinta a Jahar Zamfara

0
Jam'iyyar PDP ta Kara Rasa Mambobinta a Jahar Zamfara Dubun dubatar mambobin jam'iyyar PDP sun yi kaura zuwa jam'iyyar APC a garin Kauran Namoda, jihar Zamfara. Masu sauya shekar sun bayyana cewa sun bar PDP ne saboda rashin shugabanci a jam'iyyar. Sauyin...

Hukumar Zabe ta Jahar Kano Tayi Watsi da ‘Yan Takarar Kananan Hukumomi

0
Hukumar Zabe ta Jahar Kano Tayi Watsi da 'Yan Takarar Kananan Hukumomi Hukumar zabe ta jahar Kano KANSIEC tayi watsi da yan takara shida bayan sun gaza tsallake gwajin kwayoyi. Prof Sheka, shugaban hukumar ya ce jamiyyun da yan takarar su...

Magoya Bayan Donald Trump Sun Fasa Cikin Majalisar Dokokin Amurka

0
Magoya Bayan Donald Trump Sun Fasa Cikin Majalisar Dokokin Amurka Masoya shugaban kasan Amurka, Donald Trump, sun fasa cikin majalisar dokokin Amurka kuma hakan ya sa an dakatar da zaman rattaba hannu don tabbatar da Joe Biden matsayin zababben shugaban...

Shugaba Buhari ya Nada salisu Garba a Madadin Ishaq Bello a Matsayin Babban Alkalin...

0
Shugaba Buhari ya Nada salisu Garba a Madadin Ishaq Bello a Matsayin Babban Alkalin Kotun Abuja A ranar Laraba, 06 ga watan Janairu, ne mai shari'a Ishaq Bello, babban alkalin kotun Abuja, ya yi murabus. Sakamakon ritayarsa ne shugaba Buhari ya...

2023: Ina Fatan APC Zata yi Koyi da Abinda Jam’iyyar PDP ta yi a...

0
2023: Ina Fatan APC Zata yi Koyi da Abinda Jam'iyyar PDP ta yi a 2015 - Nyesom Wike Nyesom Wike, gwamnan jihar Ribas, ya ce 'yan Nigeria sun kosa shekarar 2023 ta zo domin PDP ta koma mulkin kasa. Gwamna Wike...

Gwamnatin Jahar Kano ta Zabtare Albashin Ma’aikata

0
Gwamnatin Jahar Kano ta Zabtare Albashin Ma'aikata   Gwamnatin jahar Kano ta sanar da daina biyan ma'aikatanta karancin albashin N30,000. Jihar ta gaggauta komawa biyan karancin albashin zuwa N18,000 a ranar 6 ga watan Janairu. Gwamnatin ta bayyana cewa hakan ya biyo bayan...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Matar Kansila a Abuja

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Matar Kansila a Abuja Yan bindiga sun yi garkuwa da iyalan kansila mai wakiltar mazabar Gwako da ke Gwagwalada a Abuja. Yan bindigar sun bukaci kudin fansar da ya kai naira miliyan 200 tun da fari...

2023: Olusegun Osobe ya Bayyana Yankin da ‘Dan Takarar Shugaban Kasa Zai Fito

0
2023:  Osobe ya Bayyana Yankin da 'Dan Takarar Shugaban Kasa Zai Fito   Tuni yan siyasa a kasar suka fara tattauna batun wanda zai shugabanci Najeriya bayan mulkin shugaba Buhari. Tsohon gwamna, Olusegun Osoba, ya bayyana yarjejeniyar da shugabannin APC suka kulla...

Labarai

Latest News
Amurka/Iraq: Sharuɗɗan da Iraq ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da IranFaɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar HabashaAn Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar KanoTuhume-Tuhumen da ake yi wa El-RufaiAmurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - PakistanGobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da GasKotun ƙolin Brazil ta Mayar da ɗaurin da ake yi wa Tsohon Shugaban ƙasarBabu Hujja da ke Tabbatar da Cewa Iran na da Makami mai Linzami mai Dogon Zango da zai iya kai wa Turai - BirtaniyaMe Kwankwaso da Obi ke Shirin ƙullawa?Carabao: Me ya Janyo wa Arsenal Rashin Nasara?Trump ya ce ya ɗage kai wa Tashoshin Samar da Lantarkin Iran Hari da Kwana Biyar