Home SIYASA Page 156

SIYASA

Kakakin Majalisar Kasar Amurka ta Nemi a Sauke Donald Trump Daga Kujerar Shugaban Kasa

0
Kakakin Majalisar Kasar Amurka ta Nemi a Sauke Donald Trump Daga Kujerar Shugaban Kasa Kakakin majalisar kasar Amurka, Nancy Pelosi ta yi kira a kan sauke Donald Trump daga kujerarsa. Nancy ta ce Trump mutum ne mai hatsarin gaske, ya kamata...

Ina Farin Cikin Cika Alkawarin da na Yiwa Al’ummar Mutane Masu Nakasa – Shugaba...

0
Ina Farin Cikin Cika Alkawarin da na Yiwa Al'ummar Mutane Masu Nakasa - Shugaba Buhari Buhari ya cika alkawarinsa ga al'ummar nakasassun Najeriya, a cewarsa. Hajiya Sadiya Umar Farouq ta kai nakasassu fadar shugaban kasa. Shugaba Muhammadu ya bayyana cewa lallai ya...

Bishop Kukah ya Sake Sukar Mulkin Shugaba Buhari

0
Bishop Kukah ya Sake Sukar Mulkin Shugaba Buhari Bishop Mathew Kukah ya sake caccakar mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari. Malamin ya nanata cewa ba zai yi shuru akan abubuwan da kefaruwa a kasar ba. Yace duk sadda matsala ta kunno kai dole...

Rigakafin Korona: Atiku Abubakar ya Zama na Farko a Nageriya da ya Karbi Allurar

0
Rigakafin Korona: Atiku Abubakar ya Zama na Farko a Nageriya da ya Karbi Allurar   Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya karbi allurar rigakafin cutar COVID-19. Ana ganin cewa shine dan Najeriya na farko da ya karbi rigakafin. The Cable ta ruwaito...

Rikici ya Kaure a Zauren Majalisar Ghana

0
Rikici ya Kaure a Zauren Majalisar Ghana Rikici ya barke a zauren majalisar kasar Ghana tsakanin yan jam'iyyar NPP da NDC. 'Yan majalisar sun kacame da dambe kan jayayyar jam'iyyar da ke da rinjaye. Daga bisani an tura jami'an sojoji zuwa zauren...

Shin da Gaske ne ‘Yan Majalisar Tarayya Zasu Hallarta Noman Wiwi a Najeriya ?

0
Shin da Gaske ne 'Yan Majalisar Tarayya Zasu Hallarta Noman Wiwi a Najeriya ? Yan majalisar tarayya na yunkurin sahale amfani da wiwi kuma tuni kudirin ya tsallake karatun farko. Za a sahale nomawa tare da kasuwancin wiwin don amfanin magani...

Donald Trump ya Yarda Zai Sauka Daga kan Mulki

0
Donald Trump ya Yarda Zai Sauka Daga kan Mulki   Daga karshe, shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya amince zai sauka daga mulki kuma ya mikawa Joe Biden bayan majalisar dokoki ta rattaba hannu kan sakamakon zaben. Amma duk da amincewa da...

Amurka: Nasarar Joe Biden Kan Donald Trump

0
Amurka: Nasarar Joe Biden Kan Donald Trump   Majalisar dokokin Amurka ta tabbatar da nasarar Joe R Biden Jr a matsayin zababben shugaban kasa bayan nasara kan Donald Trump. Kidayar kuri'un jihar Vermont ta baiwa Joe Biden adadin kuri'un Electoral College 279...

Yayin da Gwamnatin Najeriya ta Kara Farashin Wutar Lantarki: Kasar Ghana Zasu Sha Wutar...

0
Yayin da Gwamnatin Najeriya ta Kara Farashin Wutar Lantarki: Kasar Ghana Zasu Sha Wutar Lantarki Kyauta na Tsawon Watanni Uku Al'ummar kasar Ghana za su mori lantarki kyauta na tsawon watanni uku. Gwamnatin kasar ne ta bada wannan umurnin a matsayin...

Jam’iyyar PDP ta Kara Rasa Mambobinta a Jahar Zamfara

0
Jam'iyyar PDP ta Kara Rasa Mambobinta a Jahar Zamfara Dubun dubatar mambobin jam'iyyar PDP sun yi kaura zuwa jam'iyyar APC a garin Kauran Namoda, jihar Zamfara. Masu sauya shekar sun bayyana cewa sun bar PDP ne saboda rashin shugabanci a jam'iyyar. Sauyin...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta