Home SIYASA Page 157

SIYASA

Hukumar Zabe ta Jahar Kano Tayi Watsi da ‘Yan Takarar Kananan Hukumomi

0
Hukumar Zabe ta Jahar Kano Tayi Watsi da 'Yan Takarar Kananan Hukumomi Hukumar zabe ta jahar Kano KANSIEC tayi watsi da yan takara shida bayan sun gaza tsallake gwajin kwayoyi. Prof Sheka, shugaban hukumar ya ce jamiyyun da yan takarar su...

Magoya Bayan Donald Trump Sun Fasa Cikin Majalisar Dokokin Amurka

0
Magoya Bayan Donald Trump Sun Fasa Cikin Majalisar Dokokin Amurka Masoya shugaban kasan Amurka, Donald Trump, sun fasa cikin majalisar dokokin Amurka kuma hakan ya sa an dakatar da zaman rattaba hannu don tabbatar da Joe Biden matsayin zababben shugaban...

Shugaba Buhari ya Nada salisu Garba a Madadin Ishaq Bello a Matsayin Babban Alkalin...

0
Shugaba Buhari ya Nada salisu Garba a Madadin Ishaq Bello a Matsayin Babban Alkalin Kotun Abuja A ranar Laraba, 06 ga watan Janairu, ne mai shari'a Ishaq Bello, babban alkalin kotun Abuja, ya yi murabus. Sakamakon ritayarsa ne shugaba Buhari ya...

2023: Ina Fatan APC Zata yi Koyi da Abinda Jam’iyyar PDP ta yi a...

0
2023: Ina Fatan APC Zata yi Koyi da Abinda Jam'iyyar PDP ta yi a 2015 - Nyesom Wike Nyesom Wike, gwamnan jihar Ribas, ya ce 'yan Nigeria sun kosa shekarar 2023 ta zo domin PDP ta koma mulkin kasa. Gwamna Wike...

Gwamnatin Jahar Kano ta Zabtare Albashin Ma’aikata

0
Gwamnatin Jahar Kano ta Zabtare Albashin Ma'aikata   Gwamnatin jahar Kano ta sanar da daina biyan ma'aikatanta karancin albashin N30,000. Jihar ta gaggauta komawa biyan karancin albashin zuwa N18,000 a ranar 6 ga watan Janairu. Gwamnatin ta bayyana cewa hakan ya biyo bayan...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Matar Kansila a Abuja

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Matar Kansila a Abuja Yan bindiga sun yi garkuwa da iyalan kansila mai wakiltar mazabar Gwako da ke Gwagwalada a Abuja. Yan bindigar sun bukaci kudin fansar da ya kai naira miliyan 200 tun da fari...

2023: Olusegun Osobe ya Bayyana Yankin da ‘Dan Takarar Shugaban Kasa Zai Fito

0
2023:  Osobe ya Bayyana Yankin da 'Dan Takarar Shugaban Kasa Zai Fito   Tuni yan siyasa a kasar suka fara tattauna batun wanda zai shugabanci Najeriya bayan mulkin shugaba Buhari. Tsohon gwamna, Olusegun Osoba, ya bayyana yarjejeniyar da shugabannin APC suka kulla...

Gwamnatin Tarayya ta Kara Farashin Wutar Lantarki

0
Gwamnatin Tarayya ta Kara Farashin Wutar Lantarki Bayan karin farashin wuta da akayi a Nuwambar 2020, an sake tafka wani karin. Hukumar NERC ta ce nan da Yunin 2021 za ta kara wani karin kuma. Yan Najeriya basu gama kokawa kan karin...

Gwamnantin Jahar Kwara ta Sallami Kwamishinoninta

0
Gwamnantin Jahar Kwara ta Sallami Kwamishinoninta Gwamnan Kwara ya bada sanarwar ya sallami Kwamishinonin da ya nada. Hadimin Gwamnan ya bada sanarwa, ya ce SSG kadai ya tsallake sallamar. AbdulRahman AbdulRazaq ya godewa mukarraban da su ka yi masa hidima. Mai girma gwamnan...

Ma’aikatan Majalisar Dokoki Sun Koka da Rashin Biyan Albashi

0
Ma'aikatan Majalisar Dokoki Sun Koka da Rashin Biyan Albashi Wasu daga cikin ma'aikatan Majalisar Dokoki ta kasa sun koka dangane da rashin albashi. Ma'aikatan sun bayyana kusan shekara uku kenan ba su karbi albashi a Majalisar ta Dokoki ba. Daraktan, Hulda da...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta