Abia: Mambobin Majalisar Wakilai Daga PDP Zasu Koma APC
Abia: Mambobin Majalisar Wakilai Daga PDP Zasu Koma APC
Ficewar wasu mambobin majalisar wakilai daga Jam'iyyar PDP zuwa APC ta haddasa cece-kuce a zauren majalisa.
Wani rahoto ya gano cewa akwai yiwuwar samun karin wasu mambobin majalisar da zasu koma APC...
Donald Trump: Shugaban Kasar Amurka Har Yanzu Yana Kan Bakarsa Na Shi Yaci Zabe
Donald Trump: Shugaban Kasar Amurka Har Yanzu Yana Kan Bakarsa Na Shi Yaci Zabe
Donald Trump ya dage a kan sai ya zarce a kan kujerar shugaban Amurka.
Shugaban kasar Amurkan ya yi jawabi a Twitter, ya na cewa an yi...
Ali Ndume ya Bawa Shugaba Buhari Shawara
Ali Ndume ya Bawa Shugaba Buhari Shawara
Ali Ndume, sanatan Jihar Borno ta kudu, ya shawarci shugaba Buhari ya yi sauye-sauye a kunshin gwamnatinsa.
Sanata Ndume ya ce shugaba Buhari mutumin kirki ne da ke da kyakyawar niyya amma akwai masu...
Akwai Yiwuwar Gwamnoni Biyu na PDP Zasu Koma APC – Ayogu Eze
Akwai Yiwuwar Gwamnoni Biyu na PDP Zasu Koma APC - Ayogu Eze
Ayogu Eze ya ce ba da dadewa ba wasu Jihohi za su koma hannun APC.
Bayan APC ta karbe Imo da Ebonyi, jam’iyyar ta na ta harin wasu jihohin.
Eze...
Gwamnatin Jahar Borno Zata Gina Jami’a Mai Zaman Kanta a Jahar
Gwamnatin Jahar Borno Zata Gina Jami'a Mai Zaman Kanta a Jahar
Gwamna Zulum na Jihar Borno ya aza harsashin gina jami'ar Al-Ansar, jami'a mai zaman kanta a jahar Borno ranar Litinin.
Gwamnan ya kuma ce a shirye gwamnatin sa take ta...
Mummunan Hasashe Game da Najeriya ba Zai Cika ba – Lai Mohammed
Mummunan Hasashe Game da Najeriya ba Zai Cika ba - Lai Mohammed
Lai Mohammed ya bayyana cewa Najeriya ba zata taba zama kasar da zata gaza ba.
Ya kuma jaddada cewa kasar na da samun ci gaba wajen yaki da 'yan...
‘Dan Majalisar APC Daga Kano ya Soki Gwamna Abdullahi Ganduje
'Dan Majalisar APC Daga Kano ya Soki Gwamna Abdullahi Ganduje
ya soki Gwamna Abdullahi Ganduje da manyan APC.
J ya na wakiltar / , amma an ja layi a APC.
‘Dan Majalisar ya kira Gwamna barawo, ya kuma ce bai jin tsoron...
Gwamnatin Gombe ta Saka Hannun a Kasafin Kudin 2021, Za ta Dawo da Biyan...
Gwamnatin Gombe ta Saka Hannun a Kasafin Kudin 2021, Za ta Dawo da Biyan mafi ƙarancin albashi
Gwamnatin jahar Gombe ta sanar da cewa zata ci gaba da biyan mafi ƙarancin albashi.
Gwamnan jahar ya sanya hannu a kasafin kudin 2021...
Na Kasance Mai Biyayya ga Aikin Gwamnati da Kiyaye Dokoki – Kingsley Moghalu
Na Kasance Mai Biyayya ga Aikin Gwamnati da Kiyaye Dokoki - Kingsley Moghalu
An nada Farfesa Kingsley Moghalu sarautar Nwewi ta "Ifek'ego Nnewi".
Moghalu ya bayyana biyayyarsa ga aikin gwamnati da kiyaye dokoki.
Ya bayyana nada shi sarautar a matsayin bashi kwarin...
2023: Cancanta ce ya Kamata ta Zama Abar Dubawa a Zaben Gaba – Sanata...
2023: Cancanta ce ya Kamata ta Zama Abar Dubawa a Zaben Gaba - Sanata Malam Ibrahim Shekarau
Malam Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan jihar Kano, ya ce babu tsarin kama-kama a mulkin kasa kundi tsarin mulkin APC.
Tsohon gwamnan kuma sanata Kano...




















