Gwamnatin Gombe ta Saka Hannun a Kasafin Kudin 2021, Za ta Dawo da Biyan...
Gwamnatin Gombe ta Saka Hannun a Kasafin Kudin 2021, Za ta Dawo da Biyan mafi ƙarancin albashi
Gwamnatin jahar Gombe ta sanar da cewa zata ci gaba da biyan mafi ƙarancin albashi.
Gwamnan jahar ya sanya hannu a kasafin kudin 2021...
Na Kasance Mai Biyayya ga Aikin Gwamnati da Kiyaye Dokoki – Kingsley Moghalu
Na Kasance Mai Biyayya ga Aikin Gwamnati da Kiyaye Dokoki - Kingsley Moghalu
An nada Farfesa Kingsley Moghalu sarautar Nwewi ta "Ifek'ego Nnewi".
Moghalu ya bayyana biyayyarsa ga aikin gwamnati da kiyaye dokoki.
Ya bayyana nada shi sarautar a matsayin bashi kwarin...
2023: Cancanta ce ya Kamata ta Zama Abar Dubawa a Zaben Gaba – Sanata...
2023: Cancanta ce ya Kamata ta Zama Abar Dubawa a Zaben Gaba - Sanata Malam Ibrahim Shekarau
Malam Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan jihar Kano, ya ce babu tsarin kama-kama a mulkin kasa kundi tsarin mulkin APC.
Tsohon gwamnan kuma sanata Kano...
Abubuwa 10 da Mutum ya Kamata ya sa ni Kafin ya Shiga Siyasar Najeriya...
Abubuwa 10 da Mutum ya Kamata ya sa ni Kafin ya Shiga Siyasar Najeriya - Shehu Sani
Tsohon sanata, Shehu Sani, ya zayyano wasu abubuwa har 10 da duk wani dan Najeriya zai shiryawa kafin ya shiga siyasa.
Sanata Shehu Sani...
Sabon Sunan da Jam’iyyar APC ta Saka wa Jam’iyyar Adawa
Sabon Sunan da Jam'iyyar APC ta Saka wa Jam'iyyar Adawa
Fadar shugaban kasa ta radawa jam'iyyar PDP sabon sunan zolaya.
Kakakin shugaban kasa, Garba Shehu, ya bayyana PDP a matsayin jami'ar karya.
Garba Shehu ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta fadi zaben...
Kasafin Kudin 2021: Abinda Gwamnatin Legas Zata Kashe a Wannan Shekarar
Kasafin Kudin 2021: Abinda Gwamnatin Legas Zata Kashe a Wannan Shekarar
Gwamnatin Legas ta sa hannu a kan kasafin kudin shekara mai zuwa.
Jihar Legas za ta batar da Naira Tiriliyan 1.163 a shekarar nan ta 2021.
Wannan kudi ya zarce abin...
Jam’iyyar APC Zata Ci Gaba da Rajistar mombobi
Jam'iyyar APC Zata Ci Gaba da Rajistar mombobi
Jam'iyyar APC ta bayyana ranar da za'a ci gaba da rajistar sababbin mambobi da sabunta tsofaffi.
Jam'iyyar ta shirya tsaf domin gudanar da aiki yadda ya kamata don cimma burin tafiyar 2023.
Hakazalika, gyaran...
Babu Mulkin Karba-Karba a Kundin Tsarin Mulkin APC – Buba Galadima
Babu Mulkin Karba-Karba a Kundin Tsarin Mulkin APC - Buba Galadima
Ana muhawara a APC game da ko har yanzu akwai batun yarjejeniyar mulkin karba-karba.
Alhaji Buba Galadima ya tabbatar da cewar akwai yarjejeniyar mulkin karba-karba a tsakanin wasu jiga-jigan APC.
Galadima,...
Rashin Iyan Zazzau da Talban Zazzau: Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta’aziyyarsa ga Gwamnatin...
Rashin Iyan Zazzau da Talban Zazzau: Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta'aziyyarsa ga Gwamnatin Kaduna
Mutuwar manyan jiga-jigan masarautar Zazzau biyu ya ja hankalin Shugaba Buhari.
Fadar Shugaban kasa ta bayyana cewa Buhari bai ji dadin afkuwar abun bakin cikin ba.
Buhari...
Majalisar Koli ta Shari’ar Musulunci ya Yabawa Gwamnatin Kaduna Kan Rusa Gidan Otel
Majalisar Koli ta Shari'ar Musulunci ya Yabawa Gwamnatin Kaduna Kan Rusa Gidan Otel
Gwamnan jihar Kaduna ta sha yabo da suka kan ruba gidan da aka shirya casu.
Yayinda wasu ke cewa bai kamata ya rusa ba tukun, wasu sunce yayi...






















