Gwamnatin Gombe ta yi wa Ma’aikatan Jihar ƙarin Albashi
Gwamnatin Gombe ta yi wa Ma'aikatan Jihar ƙarin Albashi
Gwamnatin jihar Gombe ta amince da yi wa ma'aikatan jihar ƙarin naira 10,000 a albashinsu, a wani ɓangare na rage raɗadin cire tallafin man fetur.
Yayin da yake jawani ga manema labarai...
Maimakon N5bn: Gwamnatin Shugaba Tinubu ta Tura wa Jihohi N2bn
Maimakon N5bn: Gwamnatin Shugaba Tinubu ta Tura wa Jihohi N2bn
Gwamnatin shugaba Tinubu ta sakar wa kowace jiha a Najeriya Naira biliyan 2 maimakon biliyan N5 na rage radaɗin cire tallafin fetur.
Ministan kuɗi na tarayya, Wale Edun, ya ce FG...
Shugaba Tinubu ya Nada Mai Shekaru 32 a Matsayin Sabon Shugaban NASENI
Shugaba Tinubu ya Nada Mai Shekaru 32 a Matsayin Sabon Shugaban NASENI
Shugabancin Dr. Bashir Gwandu a hukumar NASENI ya zo karshe daga Satumban nan na 2023.
Bola Ahmed Tinubu ya dauko Khalil Suleiman Halilu a matsayin sabon shugaban hukumar kasar.
Ajuri...
Ba za a Samu Bunƙasar Tattalin Arziƙi da ƙaruwar Arziƙi ba, Har Sai Mun...
Ba za a Samu Bunƙasar Tattalin Arziƙi da ƙaruwar Arziƙi ba, Har Sai Mun Kakkaɓe Ta'addanci - Shugaba Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya buƙaci Majalisar Ɗinkin Duniya ta ƙara ɓullo da ƙwararan matakan tallafa wa Najeriya a yaƙin da take...
Shugaba Tinubu ya Ware N50bn Don Aikin Sake Gina Yankunan Arewa – Shettima
Shugaba Tinubu ya Ware N50bn Don Aikin Sake Gina Yankunan Arewa - Shettima
Mataimakin shugaban Najeriya ya ce shugaban ƙasar ya ware naira biliyan 50 don aikin sake gina yankuna arewa maso yamma da arewa maso gabashin ƙasar, da ke...
Ban ga Dalilin da Zai sa Sojojin Nijar su Kasa Miƙa Mulki Nan da...
Ban ga Dalilin da Zai sa Sojojin Nijar su Kasa Miƙa Mulki Nan da Wata 9 ba - Tinubu
Jagoran ƙungiyar Ecowas kuma shugaban Najeriya Bola Tinubu ya shawarci sojojin da ke mulki a Nijar, su mayar da ƙasar kan...
Jagoran Juyin Mulki a Gabon ya Kare Matakin da Sojoji Suka ɗauka na Kawo...
Jagoran Juyin Mulki a Gabon ya Kare Matakin da Sojoji Suka ɗauka na Kawo Karshen Mulkin Shugaba Bongo
Janar din sojin da ya jagoranci juyin mulki a Gabon kuma shugaban gwamnatin riƙo, ya kare matakin da sojoji suka ɗauka na...
Ministar Raya Al’adu: An Buƙaci Kotu ta Soke Naɗin da aka yi wa Hannatu...
Ministar Raya Al'adu: An Buƙaci Kotu ta Soke Naɗin da aka yi wa Hannatu Musawa
Wata ƙungiyar farar-hula da ake kira 'Incorporated Trustees of Concerned Nigerians' ta kai sabuwar ministar raya al'adu, Hannatu Musa Musawa Kotu inda ta buƙaci a...
Nyesom Wike ya ƙalubalanci Jam’iyyarsa ta PDP Kan Barazanar Korarsa
Nyesom Wike ya ƙalubalanci Jam'iyyarsa ta PDP Kan Barazanar Korarsa
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ƙalubalanci jam'iyyarsa ta PDP kan barazanar korarsa, yana mai cewa babu wanda ya isa.
A lokacin wata tattaunawa da ya yi da kafar Talabijin Channels, ministan...
Gwamnatin Mulkin Sojin Nijar ta Bayar da Umurnin Fitar da Jakadan Faransa da ke...
Gwamnatin Mulkin Sojin Nijar ta Bayar da Umurnin Fitar da Jakadan Faransa da ke ƙasar
Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta bayar da umurnin fitar da jakadan Faransa da ke ƙasar, inda ta ce a yanzu ya rasa kariyarsa ta diflomasiyya.
Mista...