Wasu Kungiyoyi Sunyi Martani Ga Shugaba Buhari Kan Samun Tsaro
Wasu Kungiyoyi Sunyi Martani Ga Shugaba Buhari Kan Samun Tsaro
Buhari ya fitar da jawabi yana cewa cewa tsaro ya samu a Adamawa, Borno da Yobe.
Ran manyan Arewa ya baci da wannan magana da shugaban kasar ya yi a makon.
Sauran...
Bayan Mutuwar Mahaifin Tsohon Gwamnan Kano: An Kara Rasa Wani Tsohon Gwamna
Bayan Mutuwar Mahaifin Tsohon Gwamnan Kano: An Kara Rasa Wani Tsohon Gwamna
Najeriya ta sake rashi na wani shahararren jigonta sakamakon rashin lafiya.
Mutuwar Idongesit Nkanga, wanda ya kasance tsohon gwamna ya zo da ban mamaki ga mutane da dama.
Najeriya ta...
‘Yan Boko Haram Sun Kona Wata Coci Tare da Kashe Wasu Mutane
'Yan Boko Haram Sun Kona Wata Coci Tare da Kashe Wasu Mutane
Wasu yan ta'addan Boko Haram sun kashe mutane shida kuma sun banka wuta a cocin EYN (Ekklesiyar Yan’uwa a Nigeria) dake unguwar Pemi, karamar hukumar Chibok, a jihar...
Bayan Watanni a Gidan Kurkuku: Tsohon Kakakin Jam’iyyar PDP ya Samu ‘Yanci
Bayan Watanni a Gidan Kurkuku: Tsohon Kakakin Jam'iyyar PDP ya Samu 'Yanci
Tsohon kakakin jam'iyyar PDP, Olisa Metuh, ya bar gidan yarin Kuje bayan ya shafe watanni goma.
Hukumar EFCC ce ta gurfanar da Metuh a gaban kotu bisa zarginsa da...
Shugaba Buhari ya Nuna Damuwarsa Kan Rashin Tsaro
Shugaba Buhari ya Nuna Damuwarsa Kan Rashin Tsaro
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya sanar da bakin ciki da yake shiga idan aka samu rashin tsaro.
Ya ce kamar yadda iyaye da marikan yara ke jin takaici, haka yake shiga tashin...
APC: Abinda ya Taimaki Jam’iyyar a Zabukan 2015 da 2019
APC: Abinda ya Taimaki Jam'iyyar a Zabukan 2015 da 2019
Fasto Tunde Bakare ya yabi Jagoran jam’iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu.
‘Dan siyasar ya ce Bola Tinubu ya taimaka sosai wajen samun nasarar APC.
Ya ce ba don Tinubu ba, da APC...
Jam’iyyar APC ta Kasa ta yi Martani Kan Dakatar da Rotimi Amaechi
Jam'iyyar APC ta Kasa ta yi Martani Kan Dakatar da Rotimi Amaechi
Hedkwatan jam'iyyar APC ta kasa ta soke dakatarwa da wani tsagin jam'iyyar a Jihar Rivers ta yi wa Rotimi Amaechi.
Uwar jam'iyyar ta ce wadanda suka yi dakatarwar ba...
2023: Wata Kungiya ta Shawarci Wani Gwamna da ya Nemi Kujerar Shugaban Kasa
2023: Wata Kungiya ta Shawarci Wani Gwamna da ya Nemi Kujerar Shugaban Kasa
An bukaci Gwamna Bala Mohammed ya duba yiwuwar fitowa tseren kujerar shugaban kasa a 2023.
Wata kungiya a Abuja ce ta shawarci gwamnan na Bauchi a cikin wata...
Shugaba Buhari ya yi Magana Kan Rigakafin Cutar Korona
Shugaba Buhari ya yi Magana Kan Rigakafin Cutar Korona
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kara tsawon wa'adin kwamitin yaki da annobar korona.
A cewar jagora a kwamitin, Dakta Sani Ali, shugaba Buhari ya bayar da umarnin a samar da alluran rigakafin...
Ana Kokarin yi wa Shugaba Buhari Wani Shiri – Femi Adesina
Ana Kokarin yi wa Shugaba Buhari Wani Shiri - Femi Adesina
Femi Adesina, mai magana da yawuun shugaban kasa, ya ce sun bankado wata makarkashiya da ake shiryawa shugaba Buhari.
A cewar Adesina, masu shirya wannan makarkashiya na shirin fara yada...



















