Home SIYASA Page 163

SIYASA

Gwamnan Jigawa ya yi Martani ga ‘Yan Adawa

0
Gwamnan Jigawa ya yi Martani ga 'Yan Adawa Mohammad Badaru Abubakar, gwamnan jahar Jigawa, ya gargadi masu yi masa adawa da sukar manufofin gwamnatinsa. Gwamna Badaru ya ce shiru-shiru ba tsoro bane ko rashin wayo, a saboda haka ba zai cigaba...

Gwamnan  Jahar Kano ya yi Martani Ga Masu Sukar Gwamnatinsa

0
Gwamnan  Jahar Kano ya yi Martani Ga Masu Sukar Gwamnatinsa   Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan Jahar Kano, ya ce masu sukar matakin da gwamnatinsa ta dauka kan wasu kamfanoni kauyawa ne. Gwamnan Ganduje ya yi wannan furucin ne kan sauya ginin Triump...

Gwamnan Borno ya Rantsar da Wasu Farfesoshi a Matsayin Shugabannin Kananan Hukumomi

0
Gwamnan Borno ya Rantsar da Wasu Farfesoshi a Matsayin Shugabannin Kananan Hukumomi   Gwamnan jihar Borno, Fafesa Babagana Umara Zulum, ya ratsar da sabbin shugabannin kananan hukumomi. Daga cikin sabbin shugabannin kanananan hukumomin da aka rantsar akwai Farfesoshi biyu da wani mai...

Hanyar da Za’a bi Don Magance Matsalar Tsaro – Gwamnan Kogi

0
Hanyar da Za'a bi Don Magance Matsalar Tsaro - Gwamnan Kogi Gwamna Yahaya Bello na Kogi ya bayyana hanyar da za a bi don kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar. Bello ya ce za a samu sakat sosai a kasar...

Rabiu Kwankwaso ya Mayarwa da Gwamna Abdullahi Ganduje Martani

0
Rabiu Kwankwaso ya Mayarwa da Gwamna Abdullahi Ganduje Martani Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana game da tsige Muhammadu Sanusi II. Tsohon Gwamnan ya fitar da jawabi na musamman ya na yi wa Ganduje raddi. Kwankwaso ya ce babu abin da ya...

Abinda ya ke ci Min Tuwo a Kwarya – Lai Mohammed

0
Abinda Yake Ci Min Tuwa a Kwarya - Lai Mohammed   Ministan yada labarai, Alhaji Lai Mohammed, ya ce akwai babbar nadamar da ya ke yi a matsayinsa na minista. A cewarsa, nadamarsa ba ta wuce yadda 'yan Nigeria suka gaza yabawa...

2023: Wasu Kungiyoyi ta Nemi Wani Tsohon ‘Dan Majalisa da ya Nemi Kujerar Shugaban...

0
2023: Wata Kungiyoyi ta Nemi Wani Tsohon 'Dan Majalisa da ya Nemi Kujerar Shugaban Kasa Wasu su na burin ina ma Sanata Ken Nnamani ya karbi mulkin Najeriya. Magoya bayan ‘Dan siyasar su na ganin shi ya fi cancanta ya gaji...

Rabiu Kwankwaso: Shugaban Jam’iyyar APC ya Mayarwa da Tsohon Gwamnan Kano Martani

0
Rabiu Kwankwaso: Shugaban Jam'iyyar APC ya Mayarwa da Tsohon Gwamnan Kano Martani   Shugaban jam'iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas ya mayarwa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso martani. A baya bayan nan, Kwankwaso ya ce baza su sake yarda a maimata musu...

Aikin Hajji: Gwamnan Jahar Legas ya Shawarci Musulman Jaharsa

0
Aikin Hajji: Gwamnan Jahar Legas ya Shawarci Musulman Jaharsa   Babajide Sanwo-Olu, gwamnan Jihar Legas ya shawarci al'umma musulmi su rungumi tsarin tarin kudin hajji da jiharsa ta bullo da shi. Sanwo Olu ya ce bayyana hakan ne a wurin kaddamar da...

Shehu Sani ya yi wa Gwamnan Kano Martani

0
Shehu Sani ya yi wa Gwamnan Kano Martani Shehu Sani ya soki wata doka da Gwamnatin Jihar Kano ta kawo. An hana duk masu manyan motoci ajiye fasinjojinsu a Sabon Gari. Tsohon Sanatan ya roki Gwamnatin Kano ta janye wannan dokar. Sanata Shehu...

Labarai

Latest News
Hare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da IranFaɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar HabashaAn Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar KanoTuhume-Tuhumen da ake yi wa El-RufaiAmurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - PakistanGobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da GasKotun ƙolin Brazil ta Mayar da ɗaurin da ake yi wa Tsohon Shugaban ƙasarBabu Hujja da ke Tabbatar da Cewa Iran na da Makami mai Linzami mai Dogon Zango da zai iya kai wa Turai - BirtaniyaMe Kwankwaso da Obi ke Shirin ƙullawa?Carabao: Me ya Janyo wa Arsenal Rashin Nasara?Trump ya ce ya ɗage kai wa Tashoshin Samar da Lantarkin Iran Hari da Kwana BiyarBabu Shaidar Cewa Iran na Harin Birtaniya - Keir StarmerHezbollah ta kai Hare-hare Fiye da 60 kan Isra’ila