Home SIYASA Page 165

SIYASA

Dalilin da Dakatar da Rotimi Amaechi

0
Dalilin da Dakatar da Rotimi Amaechi Tsagin jam'iyyar APC na jihar Rivers da ke yi wa Aguma biyayya ta dakatar da ministan sufuri Rotimi Amaechi. A cewarta, ta dakatar da Amaechi ne bisa zarginsa da ake yi na aikata ayyukan cin...

Sule Lamido ya yi Martani Kan Tsige Shugaba Buhari

0
Sule Lamido ya yi Martani Kan Tsige Shugaba Buhari Alhaji Sule Lamido, tsohon gwamnan Jigawa ya ce bai dace a dinga kiraye-kirayen tsige Buhari ba. Ya tabbatar da cewa wannan lamarin ba zai samu goyon bayan shi ba ko kadan. Ya sanar...

Gwamnonin PDP zasu Dauki Mataki Kan Shugaban Jam’iyyar

0
Gwamnonin PDP zasu Dauki Mataki Kan Shugaban Jam'iyyar   Burin shugaban jam'iyyar PDP, Prince Uche Secondus, na yin tazarce a kujerarsa ya samu babban nakasu. Majiya mai tsuhe ta sanar da cewa gwamnonin jam'iyyar PDP sun juyawa Secondu baya tare da fara...

Wanda Suka Kara Kawo Matsalar Rashin Tsaro – Sanata Ita Enang

0
Wanda Suka Kara Kawo Matsalar Rashin Tsaro - Sanata Ita Enang Ita Enang ya zargi Gwamnonin Neja-Delta da azalzala wutar rikicin yankin. Sanata Enang yace Gwamnonin Jihohi suka sa ake samun rikici a Neja-Delta. Hadimin Shugaban kasar yace al’ummar ba su amfana...

Rabiu Kwankwaso: Hadimin Ganduje ya Bawa Tsohon Gwamna Hakuri

0
Rabiu Kwankwaso: Hadimin Ganduje ya Bawa Tsohon Gwamna Hakuri Hukumar 'yan sandan jihar Kano ta damki Alibaba, mai baiwa gwamnan Kano shawarwari a kan harkar addini. Ta zargi Alibaba da jingina wa Kwankwaso mallakar Kamfanin Dangote Oil a wata hira da...

Jam’iyyar APC ta Bukaci Wani Gwamna da ya yi Murabus

0
Jam'iyyar APC ta Bukaci Wani Gwamna da ya yi Murabus Jam’iyyar APC ta zargi Gwamna Godwin Obaseki da rashin iya mulki. Shugaban APC, ya bukaci Gwamnan jihar ya rubuta takardar murabus. APC ta zargi Obaseki da laftowa Gwamnatin Edo bashi da rashin...

Babu Wanda Zai Shigo da Haramtatun Kaya Sai Mun Gane – Ministan Harkokin Cikin-Gida

0
Babu Wanda Zai Shigo da Haramtatun Kaya Sai Mun Gane - Ministan Harkokin Cikin-Gida   Gwamnatin Najeriya ta ce bude iyakoki ba zai bada damar shigo da shinkafa ba. Rauf Aregbesola yace sam ba za a bari a shigo da kayan waje...

Rundunar Sojojin Najeriya Zata Iya Kawo Karshen Boko Haram – Ministan Tsaro

0
Rundunar Sojojin Najeriya Zata Iya Kawo Karshen Boko Haram - Ministan Tsaro   Ministan tsaro, Manjo janar Bashir Magashi, ya ce sojojin Najeriya sune mafi nagarta a cikin Afirka. Magashi ya ce rundunar sojin Najeriya za ta iya kawo karshen Boko haram...

Majalisar Tarayya ta yi Korafin Rashi Zuwan Shugaba Buhari

0
Majalisar Tarayya ta yi Korafin Rashi Zuwan Shugaba Buhari   Majalisar tarayya ta ce bata gayyaci Buhari don ta kure shi ba. Ta so su tattauna ne a kan matsalolin tsaro da ke damun Najeriya. Ta kara da cewa mafi yawan 'yan majalisar...

2023: Goodluck Jonathan na Iya Kara Neman Tikitin Shugaban Kasa

0
2023: Goodluck Jonathan na Iya Kara Neman Tikitin Shugaban Kasa   Shugaban jam'iyyar PDP na kasa ya ce Jonathan zai iya fafutukar neman tikitin tsayawa takara a 2023 karkashin jam'iyyar. A cewarsa, kin amsa gayyatar majalisar tarayya da Buhari yayi, alama ce...

Labarai

Latest News
Hare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da IranFaɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar HabashaAn Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar KanoTuhume-Tuhumen da ake yi wa El-RufaiAmurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - PakistanGobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da GasKotun ƙolin Brazil ta Mayar da ɗaurin da ake yi wa Tsohon Shugaban ƙasarBabu Hujja da ke Tabbatar da Cewa Iran na da Makami mai Linzami mai Dogon Zango da zai iya kai wa Turai - BirtaniyaMe Kwankwaso da Obi ke Shirin ƙullawa?Carabao: Me ya Janyo wa Arsenal Rashin Nasara?Trump ya ce ya ɗage kai wa Tashoshin Samar da Lantarkin Iran Hari da Kwana BiyarBabu Shaidar Cewa Iran na Harin Birtaniya - Keir StarmerHezbollah ta kai Hare-hare Fiye da 60 kan Isra’ila