Jam’iyyar PDP ta yi Martani Kan Shugaba Buhari
Jam'iyyar PDP ta yi Martani Kan Shugaba Buhari
A ranar Alhamis, jam'iyyar adawa ta PDP ta yi wa shugaba Buhari wankin babban bargo.
Jam'iyyar ta ce shekaru 5 kenan Buhari yana mulkin Najeriya amma ya gaza tsinana komai.
Ta ce Buhari ba...
Gwamnatin Sokoto Zata Kafa Kungiyar Hisbah
Gwamnatin Sokoto Zata Kafa Kungiyar Hisbah
Gwamna Tambuwal na jihar Sokoto ya shirya tsaf don kirkirar hukumar Hisbah da zata rage ayyukan bata gari ta kuma taimaka wajen tabbatar da shari'ar musulunci.
Kudirin ya samu sahalewa daga majalisar zartarwar jihar kuma...
Muna Iyakar Bakin Kokarinmu – Shugaban Majalisar Dattawa
Muna Iyakar Bakin Kokarinmu - Shugaban Majalisar Dattawa
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya ce suna iyakar kokarinsu
A cewarsa kullum cikin zarginsu ake yi da gyara aljihunsu kuma a gaskiya ba hakan bane.
Ya ce sun fi duk wasu ma'aikatan gwamnati...
N-Power: Shugaba Buhari Zata ƙara ɗiba Matasa
N-Power: Shugaba Buhari Zata ƙara ɗiba Matasa
Shugaba Buhari ya amince da kara adadin masu amfana da shirin koyar da sana'a da bada tallafi na N-Power.
Shugaba Muhammadu ne ya sanar da hakan ta shafinsa na Twitter a ranar Alhamis.
Shugaban ƙasar...
Tantance Mambobi: Jam’iyyar APC ta ɗaga Ranar Fara Rijista
Tantance Mambobi: Jam'iyyar APC ta ɗaga Ranar Fara Rijista
Jam'iyyar APC ta sanar da dage fara rijistar sabbi da tantance soffin mambobinta.
Karshen watan Nuwamba ne APC ta sanar da cewa za ta fara aikin rijistar daga ranar 12 ga watan...
Da Yiyuwar Za’a Kara Saka Dokar Kulle Jahar Kaduna
Da Yiyuwar Za'a Kara Saka Dokar Kulle Jahar Kaduna
'Yan Najeriya sun fara nuna damuwarsu dangane da hauhawar alkaluman masu kamuwa da cutar korona da ake samu.
Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, ya yi kurarin cewa zai sake saka dokar kulle...
Ko Mai ne Hujjar Buhari na Kin Cire Shugabannin Tsaro ?
Ko Mai ne Hujjar Buhari na Kin Cire Shugabannin Tsaro ?
Har yanzu 'yan Nigeria na cigaba da yin korafi a kan cigaba da aiki da shugaba Buhari ke yi da shugabannin hukumomin tsaro.
Shugaba Buhari ya yi burus da dukkan...
Shugaban Kasa: Majalisar Wakilai ta yi Martani Kan Dokar Majalisar
Shugaban Kasa: Majalisar Wakilai ta yi Martani Kan Dokar Majalisar
Majalisar wakilai na neman gabatar da wani kudiri da zai tursasa zababben shugaban kasa ko gwamna bayyana yan majalisarsa cikin kwanaki 30 bayan karban mulki.
Sabuwar dokar na kuma neman majalisa...
Zaben Maye Gurbi:Jam’iyyar da ta Lashe a Zamfara
Zaben Maye Gurbi:Jam'iyyar da ta Lashe a Zamfara
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben da aka karasa na dan majalisa mai wakiltan mazabar Bakura a jihar Zamfara ya lashe zabe.
Hukumar INEC ce ta kaddamar da Ibrahim Tudu a matsayin wanda...
Yadda Wole Soyinka ya Siffanta Najeriya da Shekara 2020
Yadda Wole Soyinka ya Siffanta Najeriya da Shekara 2020
Shahrarren ma'abocin kyautar Nobel, Farfesa Wole Soyinka, ya siffanta shekarar 2020 a matsayin shekara mafi cike da kalubale saboda irin matsalolin da Najeriya ta tsinci kanta.
Ya kara da cewa halin da...





















