Shugaba Buhari ya Sauke Shugaban NDE
Shugaba Buhari ya Sauke Shugaban NDE
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sauke Dakta Nasiru Mohammed Ladan Argungun, shugaban NDE daga mukaminsa.
Hakan na dauke ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa Garba Shehu ya fitar a ranar...
Tsohon Mataimakin Shugaban APC ya yi Martani Kan Dakatar da shi da Akai
Tsohon Mataimakin Shugaban APC ya yi Martani Kan Dakatar da shi da Akai
Hilliard Eta, tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar APC na kasa yankin kudu maso kudu ya ce dakatar da shi da jam'iyyar tayi ba bisa ka'ida bane.
Eta ya yi...
Shugaba Buhari ya yi Magana Kan Bude Boda
Shugaba Buhari ya yi Magana Kan Bude Boda
Babban Albishiri ga yan Najeriya, Buhari ya bayyana abinda ya tattauna da gwamnoni.
Ya zauna da su bayan zaman majalisar zartaswar jam'iyyar All Progressives Congress APC.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa nan ba...
2023: APC ta ba wa Wanda Suka shiga Jam’iyyar Damar Tsayawa Takara
2023: APC ta ba wa Wanda Suka shiga Jam'iyyar Damar Tsayawa Takara
Jam'iyyar APC ta amincewa wanda suka shiga jam'iyyar kwanan nan da wanda su ke shirin shiga tsayawa takara.
Gwamna Nasiru El-Rufai na Jihar Kaduna ne ya bayyana haka bayan...
PDP ta yi Kira ga INEC da ta Soke Ragistar da Aka ba APC
PDP ta yi Kira ga INEC da ta Soke Ragistar da Aka ba APC
PDP tayi kira ga hukumar INEC ta soke rajistar da aka yi wa APC tun 2013.
Jam’iyyar hamayyar tace tun da aka sauke shugabannin PDP, ta tashi...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na Ganawa da Gwamnoni 36
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na Ganawa da Gwamnoni 36
Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga labule da gwamnonin kasar 36.
Sun shiga ganawar ne a fadar villa a ranar Talata, 8 ga watan Disamba.
Zuwa yanzu babu wani cikakken bayani game da ganawar...
APC ta Sauke Shugabannin Jam’iyyarta
APC ta Sauke Shugabannin Jam'iyyarta
An tsawaita wa'adin kwamitin rikon kwaryan uwar jam'iyyar APC karkashin Buni.
An sallami tsohon mataimakin Oshiomole, Hilliard Eta, wanda ya shigar da jam'iyyar kotu.
Za'a shirya taron gangamin jam'iyyar nan da watanni shida.
Majalisar zartaswa, NEC, na jam'iyyar...
Majalisar Zartarwar APC ta Shiga Taron Gaggawa
Majalisar Zartarwar APC ta Shiga Taron Gaggawa
Majalisar zartaswar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) yanzu haka na zaman gaggawa a fadar shugaban kasa, Aso Villa, dake birnin tarayya Abuja.
Za ku tuna cewa jam'iyyar ta shirya zaman a watan Nuwamba domin...
Babbar Matsalar da ta Damu Arewacin Najeriya – Audu Ogbeh
Babbar Matsalar da ta Damu Arewacin Najeriya - Audu Ogbeh
ACF ta ce yaran arewa sun mayar da rikici hanyar samun nishadi.
Audu Ogbeh, shugaban ACF ya ce kullum tsaron arewa tabarbarewa yake yi.
Ya fadi hakan ne lokacin da ya kaiwa...
Na Amince da Hukuncin da Aka Dauka a Kai na – Adams Oshiomhole
Na Amince da Hukuncin da Aka Dauka a Kai na - Adams Oshiomhole
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole, ya umarci lauyoyinsa da su janye korafin da ya kai kotu.
Oshiomhole ya ce ya amince da hukuncin da aka dauka a...





















