Corona: NCDC na sa Ido Kan Sabon Nau’in ƙwayar Cutar
Corona: NCDC na sa Ido Kan Sabon Nau'in ƙwayar Cutar
Hukumar Daƙile Cutuka masu Yaɗuwa ta Najeriya (NCDC) ta ce jami'anta na ci gaba da sanya idanu tare da lura da sabon nauyin ƙwayar cutar EG.5 da BA.2.86 mai hadasa...
Na cika Dukkan Alkawarin da na ɗaukar wa Ma’aikata – Gwamna Uzodinma
Na cika Dukkan Alkawarin da na ɗaukar wa Ma'aikata - Gwamna Uzodinma
Gwamnan Imo ya bayyana cewa ya cika dukkan alkawurran da ya ɗaukar wa ma'aikata harda karin wasu a zangonsa na farko.
Hope Uzodinma, shugaban kungiyar gwamnonin APC ya ce...
Dalilin da Yasa Kwankwaso bai Samu Shiga Jerin Ministoci 48 ba – Majiyoyi
Dalilin da Yasa Kwankwaso bai Samu Shiga Jerin Ministoci 48 ba - Majiyoyi
Shugaban kasa Bola Tinubu ya so nada Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na NNPP, a matsayin minista.
An yi wa yunkurin kallo a matsayin wata...
Shugabannin NNPP Sun yi Kira ga Kwankwaso da Yaja Kunnen ‘Yan Amshin Shatansa da...
Shugabannin NNPP Sun yi Kira ga Kwankwaso da Yaja Kunnen 'Yan Amshin Shatansa da ke Cikin NWC
Dakatar da shugaban kwamitin amintattu na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), bai yi wa shugabannin jam'iyyar na jihohi daɗi ba.
Shugabannin sun yi...
A ƙarshen Shekarar nan Matatar Man Patakwal Zata Ci gaba da Aiki – Ministan...
A ƙarshen Shekarar nan Matatar Man Patakwal Zata Ci gaba da Aiki - Ministan Fetur
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta jaddata burinta na daina shigo da man fetur zuwa gida Najeriya nan da yan shekaru.
Ƙaramin ministan albarkatun fetur (Mai), Heineken...
Muna tare da ECOWAS Wajen Yin Allah-Wadai da Riƙe Shugaba Bazoum – Ministan Tsaron...
Muna tare da ECOWAS Wajen Yin Allah-Wadai da Riƙe Shugaba Bazoum - Ministan Tsaron Birtaniya
Ministan tsaron Birtaniyar, James Heappey MP, ya gana da manyan shugabannin tsaron Najeriya domin ƙulla alaƙar da za ta kai ga tattaunawa tsakanin ƙasashen biyu...
Yana da Kyau a Wasu Lokutan Maza su Riƙa bai wa Mata Jan Ragamar...
Yana da Kyau a Wasu Lokutan Maza su Riƙa bai wa Mata Jan Ragamar Siyasar ƙasar nan - Godswill Akpabio
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya ce akwai bukatar mata su rike madafun iko.
Ya ce ya kamata maza su riƙa...
Majalisar Dokokin Jihar Legas ta yi Fatali da Sunayen Mutane 17 da Gwamna Sanwo-Olu...
Majalisar Dokokin Jihar Legas ta yi Fatali da Sunayen Mutane 17 da Gwamna Sanwo-Olu Yake so su Zama Kwamishinoni
An tantance wadanda Gwamna Babajide Sanwo-Olu ya bada sunayensu domin zama Kwamishinoni.
‘Yan majalisar dokokin Legas sun amince da mutane 22 ne,...
Algeriya na Shirin Sasanta ECOWAS da Sojojin Nijar
Algeriya na Shirin Sasanta ECOWAS da Sojojin Nijar
Babban jami'in diflomasiyyar Aljeriya ya fara wata ziyarar aiki zuwa kasashen yammacin Afirka ranar Laraba a wani yunkuri na neman mafita bayan juyin mulkin da aka yi a makwabciyarta Nijar
Aljeriya ba ta...
Ministocin Tinubu za su Kashe Sama da N8bn Nan da 2027
Ministocin Tinubu za su Kashe Sama da N8bn Nan da 2027
Bola Ahmed Tinubu ya kafa gwamnatin da ta fi kowace yawan ministocin tarayya a tarihin Najeriya.
Ministoci 48 za su yi aiki da shugaban kasar, kowanensu ya na da albashi...