Zamfara: ‘Yan Tadda Sun Tashi Gurin Zaben Maye Gurbi
Zamfara: 'Yan Ta'adda Sun Tashi Gurin Zaben Maye Gurbi
Ana dab da fara zaben maye gurbi a karamar hukumar Bakura, 'yan Ta'adda sun tarwatsa jama'a.
Wurin 8:30 na safe, 'yan ta'addan sun bayyana daga dajin da ke kusa inda suka kai...
Sunayen ‘Yan Takaran Zaben Cike Gurbin Kujerun Majalisar Dattawa da Majalisar Dokokin Jaha
Sunayen 'Yan Takaran Zaben Cike Gurbin Kujerun Majalisar Dattawa da Majalisar Dokokin Jaha
Legit.ng a wannan rubutun ta kawo muku jerin yan takaran zaben cike gibin kujerun majalisar dattawa shida da majalisar dokokin jaha 9 tsakanin manyan jam'iyyun APC da...
Gwamnatin Zamfara Tayi Kalamu Masu Zafi ga Tsohuwar Gwamnatin Jahar
Gwamnatin Zamfara Tayi Kalamu Masu Zafi ga Tsohuwar Gwamnatin Jahar
Za'a yi zaben yan majalisun jaha domin maye gibin wadanda suka mutu.
Cikin zabukan da za'ayi a jahohi daban-daban a fadin tarayya, akwai daya a jahar Zamfara.
Yan takara 14 zaku kara...
Hujjar da Yasa Buhari Bazai Murabus Ba – Lai Mohammed
Hujjar da Yasa Buhari Bazai Murabus Ba - Lai Mohammed
Daga karshe gwamnatin tarayya ta yi martani a kan kira ga murabus din shugaba Buhari.
Ministan labarai da al’adu, Lai Mohammed ya yi bayani kan dalilin da yasa Shugaban kasar ba...
Gwamnatin Legas Tayi wa Matan ‘Yan Sanda da Aka Kashe Goma ta Arziki
Gwamnatin Legas Tayi wa Matan 'Yan Sanda da Aka Kashe Goma ta Arziki
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwoolu, a ranar Alhamis ya bada milyan goma ga kowanne cikin matan jami'an yan sanda shida da aka kashe yayin zanga-zangan EndSARS.
Gwamnan ya...
Malam Ibrahim Shekarau ya yi Martani Kan Sauke Shugabannin Tsaro
Malam Ibrahim Shekarau ya yi Martani Kan Sauke Shugabannin Tsaro
Yan majalisar dattawan Najeriya sun bukaci shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sallami hafsoshin tsaro.
Tsohon gwamnan jihar Kano ya jaddada wannan bukata na yan majalisan.
Ya ce ko ba dan rashin kokari...
2023: Saraki ya yi Kira ga Masu Neman Kujerar Shugaban Kasa
2023: Saraki ya yi Kira ga Masu Neman Kujerar Shugaban Kasa
Bukola Saraki ya ce duk wanda ya karkatar da hankalinsa wurin neman kujerar 2023 a yanzu, baya da kishin Najeriya.
A cewar tsohon shugaban majalisar dattawa, kasar nan tana cikin...
Rashin Tsaro: Buhari ya Amince da Zama da ‘Yan Majalisar Wakilai
Rashin Tsaro: Buhari ya Amince da Zama da 'Yan Majalisar Wakilai
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da zama da 'yan majalisar wakilai nan kusa.
Hakan ya biyo bayan yadda 'yan majalisar suka rude, suka kidime kuma suka gigice.
Majalisar ta dauki zafi...
Kudaden da Gwamnatin Tarayya ta Kashe Kan Cutar Korona – Musa Bello
Kudaden da Gwamnatin Tarayya ta Kashe Kan Cutar Korona - Musa Bello
Mutane 68 suka kamu da cutar Coronavirus a ranar Talata kadai a birnin tarayya.
Ministan Abuja ya bayyana iri taimakon kayan tallafin da suka yiwa mutanen birnin.
Har yanzu ana...
Gwamnonin Arewa Sun Fadi Dalilin Amfani da Sojojin Haya
Gwamnonin Arewa Sun Fadi Dalilin Amfani da Sojojin Haya
Bukatar amfani da sojojin haya wajen yaki da Boko Haram ya samu goyon baya daga shahararrun mutane.
Musamman, gwamnoni daga arewa maso gabas sun rungumi wannan kira wanda Gwamna Zulum ya fara...






















