Hujjar da yasa na Sakawa Tagwayena Sunan Buhari da Al-Makure – Gwamnan Nasarawa
Hujjar da yasa na Saka wa Tagwayena Sunan Buhari da Al-Makure - Gwamnan Nasarawa
Gwamnan jihar Nasarawa ya rada wa tagwayensa sunan shugaba Muhammadu Buhari da na Umar Al-Makura.
Ya ce ya rada wa yaransa sunayensu ne saboda darajawa da mutuntawa...
Najeriya Tana da Tarin Arziki – Osinbajo
Najeriya Tana da Tarin Arziki - Osinbajo
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce Najeriya tana da arziki.
Ya ce kasar nan ta tara duk wani abu da kowacce kasa take nema don ta daukaka.
Ya fadi hakan a ranar Talata...
Yakubu Gowon: Majalisar Wakilai ta yi Martani Akan Dan Majalisar Birtaniya
Yakubu Gowon: Majalisar Wakilai ta yi Martani Akan Dan Majalisar Birtaniya
Majalisar dattawa ta kira wani babban dan majalisar Birtaniya.
Dan majalisar ya yi suka ga tsohon shugaban kasa, Yakubu Gowon.
A ranar 23 ga watan Nuwamba, Tugendhat ya yi wa Gowon...
Hajiya Imaan Suleiman Ibrahim: Shugaba Buhari ya Nada ta a Matsatin Sabuwar Shugabar Hukumar...
Hajiya Imaan Suleiman Ibrahim: Shugaba Buhari ya Nada ta a Matsatin Sabuwar Shugabar Hukumar NAPTIP
Shugaban kasa ya yi nadi mai muhimmanci a ma'aikatar hana safarar mutane.
Najeriya na fama da matsalan safarar mutane zuwa kasashen waje domin bauta da karuwanci.
Shugaba...
Kano: Dalilin da Yasa PDP ta Janye da Zaben Kananan Hukumomi
Kano: Dalilin da Yasa PDP ta Janye da Zaben Kananan Hukumomi
Jam'iyyar PDP reshen jahar Kano ta sanar da janyewa daga zabukan kananan hukumomi na jahar.
Ta sanar da hakan ne a ranar Juma'a ga manema labarai ta hannun shugaban kwamitin...
Jimoh Aremu ya yi Martani Akan Albashin ‘Yan Majalisa
Jimoh Aremu ya yi Martani Akan Albashin 'Yan Majalisa
Olaifa Jimoh Aremu ya ce ana yin karya game da albashin ‘Yan Majalisa.
A cewar Hon. Olaifa Jimoh, babu wani ‘Dan Majalisa da ke samun N10m.
‘Dan Majalisar ya ce ana yi masu...
Farfesa Muhmood Shi ya Cancanci Cigaba da Rike Kujerar INEC – Majalisar Dattawa
Farfesa Muhmood Shi ya Cancanci Cigaba da Rike Kujerar INEC - Majalisar Dattawa
Bayan makonni da zabensa, majalisa ta amince Farfesa Mahmoud Yakubu ya cigaba da gashi.
Farfesa Yakubu ya gaji Farfesa Attahiru Jega wanda yayi wa'adi daya kacal.
An tabbatar da...
Rashin Jituwa ya Gibta Tsakanin Majalisar Wakilai da Baba Buhari
Rashin Jituwa ya Gibta Tsakanin Majalisar Wakilai da Baba Buhari
Bukatar gayyatar Shugaban kasa Muhammadu Buhari gaban majalisar wakilai bai samu karbuwa ba.
A yayin zaman majalisa a ranar Talata, 1 ga watan Disamba, zauren majalisar wakilan ya kaure da hayaniya...
Majalisar Dattawa ta Matsa Akan Sai an cire Shugabanin Tsaro
Majalisar Dattawa ta Matsa Akan Sai an cire Shugabanin Tsaro
Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sallami hafsoshin tsaro da suka dade kan mulki.
Yan majalisan sun yanke wannan shawara na aikewa Buhari sakon ne sakamakon kudirin...
Nada Shugabananin Tsaro Ko Cire su Ikon Shugaban Kasa ne – Garba Shehu
Nada Shugabananin Tsaro Ko Cire su Ikon Shugaban Kasa ne - Garba Shehu
Kakakin shugaban kasa, Mallam Garba Shehu ya bayyana dalilin da yasa Shugaba Buhari ke ci gaba da ajiye shugabannin tsaro.
Shehu ya ce nada shugabannin tsaro ko tsige...





















