Home SIYASA Page 172

SIYASA

Zamfara: ‘Yan Tadda Sun Tashi Gurin Zaben Maye Gurbi

0
Zamfara: 'Yan Ta'adda Sun Tashi Gurin Zaben Maye Gurbi   Ana dab da fara zaben maye gurbi a karamar hukumar Bakura, 'yan Ta'adda sun tarwatsa jama'a. Wurin 8:30 na safe, 'yan ta'addan sun bayyana daga dajin da ke kusa inda suka kai...

Sunayen ‘Yan Takaran Zaben Cike Gurbin Kujerun Majalisar Dattawa da Majalisar Dokokin Jaha

0
Sunayen 'Yan Takaran Zaben Cike Gurbin Kujerun Majalisar Dattawa da Majalisar Dokokin Jaha   Legit.ng a wannan rubutun ta kawo muku jerin yan takaran zaben cike gibin kujerun majalisar dattawa shida da majalisar dokokin jaha 9 tsakanin manyan jam'iyyun APC da...

Gwamnatin Zamfara Tayi Kalamu Masu Zafi ga Tsohuwar Gwamnatin Jahar

0
Gwamnatin Zamfara Tayi Kalamu Masu Zafi ga Tsohuwar Gwamnatin Jahar Za'a yi zaben yan majalisun jaha domin maye gibin wadanda suka mutu. Cikin zabukan da za'ayi a jahohi daban-daban a fadin tarayya, akwai daya a jahar Zamfara. Yan takara 14 zaku kara...

Hujjar da Yasa Buhari Bazai Murabus Ba – Lai Mohammed

0
Hujjar da Yasa Buhari Bazai Murabus Ba - Lai Mohammed   Daga karshe gwamnatin tarayya ta yi martani a kan kira ga murabus din shugaba Buhari. Ministan labarai da al’adu, Lai Mohammed ya yi bayani kan dalilin da yasa Shugaban kasar ba...

Gwamnatin Legas Tayi wa Matan ‘Yan Sanda da Aka Kashe Goma ta Arziki

0
Gwamnatin Legas Tayi wa Matan 'Yan Sanda da Aka Kashe Goma ta Arziki Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwoolu, a ranar Alhamis ya bada milyan goma ga kowanne cikin matan jami'an yan sanda shida da aka kashe yayin zanga-zangan EndSARS. Gwamnan ya...

Malam Ibrahim Shekarau ya yi Martani Kan Sauke Shugabannin Tsaro

0
Malam Ibrahim Shekarau ya yi Martani Kan Sauke Shugabannin Tsaro   Yan majalisar dattawan Najeriya sun bukaci shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sallami hafsoshin tsaro. Tsohon gwamnan jihar Kano ya jaddada wannan bukata na yan majalisan. Ya ce ko ba dan rashin kokari...

2023: Saraki ya yi Kira ga Masu Neman Kujerar Shugaban Kasa

0
2023: Saraki ya yi Kira ga Masu Neman Kujerar Shugaban Kasa   Bukola Saraki ya ce duk wanda ya karkatar da hankalinsa wurin neman kujerar 2023 a yanzu, baya da kishin Najeriya. A cewar tsohon shugaban majalisar dattawa, kasar nan tana cikin...

Rashin Tsaro: Buhari ya Amince da Zama da ‘Yan Majalisar Wakilai

0
Rashin Tsaro: Buhari ya Amince da Zama da 'Yan Majalisar Wakilai   Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da zama da 'yan majalisar wakilai nan kusa. Hakan ya biyo bayan yadda 'yan majalisar suka rude, suka kidime kuma suka gigice. Majalisar ta dauki zafi...

Kudaden da Gwamnatin Tarayya ta Kashe Kan Cutar Korona – Musa Bello

0
Kudaden da Gwamnatin Tarayya ta Kashe Kan Cutar Korona - Musa Bello   Mutane 68 suka kamu da cutar Coronavirus a ranar Talata kadai a birnin tarayya. Ministan Abuja ya bayyana iri taimakon kayan tallafin da suka yiwa mutanen birnin. Har yanzu ana...

Gwamnonin Arewa Sun Fadi Dalilin Amfani da Sojojin Haya

0
Gwamnonin Arewa Sun Fadi Dalilin Amfani da Sojojin Haya   Bukatar amfani da sojojin haya wajen yaki da Boko Haram ya samu goyon baya daga shahararrun mutane. Musamman, gwamnoni daga arewa maso gabas sun rungumi wannan kira wanda Gwamna Zulum ya fara...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta