Gwamnoni 36: Kisan Manoma 43 ya Nuna Gazawar Tsaron Kasa
Gwamnoni 36: Kisan Manoma 43 ya Nuna Gazawar Tsaron Kasa
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta kwatanta kisan monoma 43 na kauyen Zabarmari a matsayin zalunci.
Sun fadi hakan ne ta bakin shugabansu, inda suka ce harin ya nuna gazawar tsaron kasar gaba...
Gwamnatin Kano Tayi Sabon Naɗe a CARS da SRCOE
Gwamnatin Kano Tayi Sabon Naɗe a CARS da SRCOE
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi muhimman nade. nade a gwamnatin jihar Kano.
Daga cikin nade-naden da Ganduje ya yi akwai nadin shugaban makarantar CARS da SRCOE.
Ganduje ya bukaci...
Yadda Rayuwa ta sauyawa Wani Tsohon Dan Siyasa
Yadda Rayuwa ta sauyawa Wani Tsohon Dan Siyasa
Wani tsohon mutum wanda aka gan shi yana tura amalanke na abincin dabbobinsa ya ce tsohon kansila ne shi.
Anibaba ya ce a lokacin mulkin Babangida, N500 ne albashinsa duk da N444 suke...
APC: Dalilin Hukunta Hilliard Eta
APC: Dalilin Hukunta Hilliard Eta
Hilliard Eta ya kai karar Jam’iyyar APC kotu a kan tsige Adams Oshiomhole.
Eta ya na kalubalantar matakin da aka dauka na yin waje da majalisar NWC.
Jam’iyyar APC ta ce za ta binciki zargin da ake...
2015:Buhari ya Dauki Alwashin Tabbatar da Tsaro da Kare Rayuka
2015:Buhari ya Dauki Alwashin Tabbatar da Tsaro da Kare Rayuka
Ayyukan ta'addanci na kungiyar Boko Haram sun fara bayyana ne tun cikin shekarar 2009 a jihar Borno.
Har yanzu, bayan fiye da shekaru 10, kungiyar Boko Haram ba ta daina kai...
Jam’iyyar APC ta Sanar da Ranar Taron NEC
Jam'iyyar APC ta Sanar da Ranar Taron NEC
Kakakin jam'iyyar APC, Yekini Nabena ya sanar da dage taron APC NEC.
Kamar yadda aka sanar a baya, za a yi taron ne a ranar 5 ga watan Disamba.
An mayar 8 ga watan...
Dakta Mohammed Junaid ya Caccaki Buhari da Jam’iyar APC
Dakta Mohammed Junaid ya Caccaki Buhari da Jam'iyar APC
Batun kisan manoma 43, da mayakan kungiyar Boko Haram suka yanka, ya tayar da hankulan jama'a.
Jama'a da dama, musamman 'yan arewa, sun mamaye dandalin sada zumunta da alhinin kisan manoman.
Dattijo Dakta...
Yadda Wasu Jam’iyyu Suka Rasa Mambobin su
Yadda Wasu Jam'iyyu Suka Rasa Mambobin su
Mambobin jam’iyyun PDP da APGA fiye da 500 sun sauya sheka zuwa APC a jihar Abia.
Taron ya samu halartan Sanata Orji Kalu da shugaban APC a jihar Abia, Donatus Nwapka.
Hakan na zuwa ne...
Wata Kungiyar Arewa na Kokarin Kaddamar da Shugaban Kasa#2023
Wata Kungiyar Arewa na Kokarin Kaddamar da Shugaban Kasa#2023
An fara tsere kan wanda zai gaji Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kasar.
Wata kungiyar Arewa ta kaddamar da neman sahihin dan takara da zai zama shugaban kasa a 2023.
Kungiyar ta kuma...
Atiku ya yi Martani ga Buhari Akan Kisan Manoma
Atiku ya yi Martani ga Buhari Akan Kisan Manoma
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana alhininsa a kan kisan manoman shinkafa 40 na Maiduguri.
Ya bayyana takaicinsa karara, inda yace gyara tsarin tsaron Najeriya yana daukar dogon lokaci kuma...