Gwamnan Katsina ya Fadi ta Inda ‘Yan Bindiga Suke Shigowa Jahar
Gwamnan Katsina ya Fadi ta Inda 'Yan Bindiga Suke Shigowa Jahar
Yan bindiga na ta’asa a Katsina sannan su tsere zuwa Zamfara don buya.
Wannan shine matsayar Gwamna Bello Masari na jihar Katsina.
Masari ya kara da cewa kimanin 99% na miyagun...
Mafi Yawancin Wadanda Suke Karkasin Buhari Barayi ne – Ali Ndume
Mafi Yawancin Wadanda Suke Karkasin Buhari Barayi ne - Ali Ndume
Buhari yana iyakar kokarinsa, mutanen da ke kasansa ne maanyan barayi, cewar Sanata Ali Ndume.
Sanatan kudancin Borno, Ali Ndume, yace ana cin amanar shugaban kasa Buhari ta karkashinsa.
Ndume ya...
Magu: Wasu Kungiyoyi Sun Bukaci Buhari ya Dakatar da Kwamitin Salami
Magu: Wasu Kungiyoyi Sun Bukaci Buhari ya Dakatar da Kwamitin Salami
HEDA da wasu Kungiyoyi su na so a dakatar da binciken Ibrahim Magu.
Kungiyoyin su na ganin kwamitin Ayo Salami ba zai iya yin adalci ba.
A ra’ayin wadannan kungiyoyi, binciken...
Wani Kamfani ya Shigar da Karar Rotimi Ameaechi a Gaban Kotu
Wani Kamfani ya Shigar da Karar Rotimi Ameaechi a Gaban Kotu
Wani kamfani, Insight Dynamic Resources Limited ya na karar gwamnatin Najeriya.
Kamfanin ya kai Ministan sufuri da shugaban BPP gaban wani babban kotun tarayya.
Ana zargin an saba doka wajen bada...
Jam’iyyar PDP ta Shiga Taron Gaggawa
Jam'iyyar PDP ta Shiga Taron Gaggawa
Jam’iyyar PDP ta shiga wani yanayi na kidimewa a halin yanzu.
Ana rade-radin Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi zai koma APC.
Babbar Jam’iyyar hamayyar za ta hana Gwamnan sauya-sheka.
Rahotanni sun bayyana cewa uwar jam’iyyar PDP ta...
APC ta Rasa Daya Daga Cikin Manyan Jiga-Jiganta – Samuel Ojebode
APC ta Rasa Daya Daga Cikin Manyan Jiga-Jiganta - Samuel Ojebode
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta rasa wani babban jigonta, Samuel Ojebode, a Oyo.
Ojebode, ya kasance Shugaban jam’iyyar a mazabar tarayya ta Oyo.
Wasu daga cikin jiga-jigan jam’iyyar sun nuna...
Shugaban Amurka Donald Trump ya Rungumi Qaddara
Shugaban Amurka Donald Trump ya Rungumi Qaddara
Bayan an kai ruwa rana, shugaba Trump na kasar Amurka ya yarda cewa Sanata Joe Biden ya kayar da shi.
Trump ya ki yarda cewa Sanata Biden ya kayar da shi duk da sakamakon...
Gwamnatin Tarayya ta Ware Wanda Za’a bawa Aikin Koyarwa
Gwamnatin Tarayya ta Ware Wanda Za'a bawa Aikin Koyarwa
Aikin koyarwa zai koma sai masu shaidar kammala digiri mai daraja ta daya ko ma fi girman daraja ta biyu.
Gwamnatin tarayya ta ce tuni shirye-shiryen kaddamar da dokar sun yi nisa.
A...
Qudirin Tsohon Gwamnan Jahar Ekiti – Ayodela Fayose
Qudirin Tsohon Gwamnan Jahar Ekiti - Ayodela Fayose
Tsohon gwanan Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana wasu burika biyu da yake muradin cikawa a nan gaba.
Fayose ya ce yunkuri na gaba da yake son yi a rayuwarsa shine ya zama fasto...
Hadimin Sarki Ya Maida Martani Akan Dakatar da Fansho da Gwamnatin Kwara ta yi
Hadimin Sarki Ya Maida Martani Akan Dakatar da Fansho da Gwamnatin Kwara ta yi
Matakin na zuwa ne biyo bayan daukar irin matakin da Jihar Legas tace zata yi.
Mai magana da yawun Saraki ya ce wata 33 kenan da tsohon...






















