Home SIYASA Page 181

SIYASA

Femi Gbajabiamila: Dogarin Shi ya Harbi Wani Mai Siyar da Jarida

0
Femi Gbajabiamila: Dogarin Shi ya Harbi Wani Mai Siyar da Jarida   Kuma dai, wani dan sanda ya bindige dan kasuwa cikin kure. Kaakin majalisar wakilai, wanda dogarinsa ya aikata kisan ya bayyana alhininsa. Wani jami'in dan sanda dake gadin kakakin majalisar wakilai,...

Ya Zama Wajibi mu Magance Matsalolin Matasa – Gwamnonin Arewa

0
Ya Zama Wajibi mu Magance Matsalolin Matasa - Gwamnonin Arewa Gwamnonin jihohin arewa sun ce a shirye suke da su saurari matasan arewa. Shugaban gwamnonin, Simon Lalong ne ya fadi hakan a wani taro da suka yi a Kaduna. Gwamnan jihar Filaton...

Shugaba Buhari ya Sanar da Karin Albashin Malamai

0
Shugaba Buhari ya Sanar da Karin Albashin Malamai A kwanakin baya ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya sanar da yi wa malaman makaranta karin albashi na musamman. Sai dai, gwamnatocin jihohi sun yi watsi da batun tare da sanar da cewa...

Za ka Ciza dan Yatsa Akan APC – PDP Zuwa Gwamnan Ebonyi

0
Za ka Ciza dan Yatsa Akan APC - PDP Zuwa Gwamnan Ebonyi Gwamna Umahi na jihar Ebonyi na son kujerar takarar shugabancin kasa a zaben 2023 in ji PDP. APC zata bashi kunya shi bai sani ba, a cewar wani jigon...

Gwamnan Jahar Borno Ya Yabawa Shugaba Buhari

0
Gwamnan Jahar Borno Ya Yabawa Shugaba Buhari Gwamnan jihar Borno ya yaba wa gwamnatin Muhammadu Buhari saboda kokarinsa a kan jihar Borno. Gwamna Babagana Zulum, ya ce Buhari ya yi gaggawar sakin kudin da jiharsa ta nema a wurinsa. Ta nemi kudade...

Majalisar Dattawa ta Fadi Ranar Karshen Kasafin Kudin 2021

0
Majalisar Dattawa ta Fadi Ranar Karshen Kasafin Kudin 2021 Kwamitin majalisar dattawa kan lissafe-lissafen kasafin kudi a ranar Laraba ta yi alkawatin gabatar da kammalallen daftarin kasafin 2021 a zauren majalisa ranar 3 ga Disamba. Shugaban kwamitin, Sanata Barau Jibrin, ya...

Zamfara: Gwamnatin Bata da Iko Aka Gwal din Jahar – Nurudden Isa

0
Zamfara: Gwamnatin Bata da Iko Aka Gwal din Jahar - Nurudden Isa An samu barkewar cece-kuce bayan gwamnatin Zamfara ta sanar da cewa za ta fara cinikayyar gwal din da aka gano a jihar. Gwamnonin kudancin Najeriya sun nemi ba'asi a...

Dalilin Rashin Samun Damar Ganawa da Gwamnoni – Buhari

0
Dalilin Rashin Samun Damar Ganawa da Gwamnoni- Buhari Muhammadu Buhari ya bayyana abin da ya hana shi zuwa Jihar Ribas jiya. An shirya cewa shugaban kasar zai gana da shugabannin yankin Neja-Delta. A karshe dole aka fasa zaman inda shugaban kasar ya...

Gwamnatin Buhari ta Gaza Gurin Tsaro – Mohammed Umar Bago

0
Gwamnatin Buhari ta Gaza Gurin Tsaro - Mohammed Umar Bago Mohammed Umar Bago ya yarda gazawar Buhari a kan tsaro ta fito fili. Bago ya bukaci gwamnatin tarayya ta yi maganin miyagun 'yan bindiga. ‘Dan Majalisar ya ce ba a fadawa Buhari...

Kano Itace Jahar da Tafi Yaki da Cin Hanci da Rashawa – Ganduje

0
Kano Itace Jahar da Tafi Yaki da Cin Hanci da Rashawa - Ganduje Gwamna Abdullahi Ganduje ya jinjinawa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano. Ganduje ya ce hukumar ta jihar ta fi kowacce tasiri da karfi a...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta