Home SIYASA Page 182

SIYASA

Abinda Cutar Covid-19 ta Koya Min – Gwamnan Niger

0
Abinda  Cutar Covid-19 ta Koya Min - Gwamnan Niger   Kebewata ta koyamin darasi, na tabbatar cutar COVID-19 gaskiya ce, cewar gwamnan jihar Niger. Gwamnan jihar Niger, Abubakar Sani Bello, ya ce yayi amfani da killacewarsa wurin neman gafarar Allah. Ya fadi hakan...

Jam’iyyar PDP ta Kudu ta Fusata

0
Jam'iyyar PDP ta Kudu ta Fusata NWC ta ruguza duk shugabannin Jam’iyyar PDP da ke jihar Ebonyi. Shugabannin rikon kwarya na PDP a Kudu sun rasa mukamansu. Jam’iyyar adawar ta yi wannan ne bayan Dave Umahi ya tafi APC Sauyin-shekar gwamna David...

Wani Gwamna ya Fadi Dalilin Barin Gwamnan Ebonyi Daga PDP

0
Wani Gwamna ya Fadi Dalilin Barin Gwamnan Ebonyi Daga PDP Gwamna Nyesom Wike ya yi wa Dave Umahi raddi bayan ya fice daga PDP. Wike ya ce dama alamu sun nuna Gwamnan na Ebonyi zai shiga tafiyar APC. A cewar Wike, Gwamna...

Buhari ya Gargadi Majalisar Tsaro

0
Buhari ya Gargadi Majalisar Tsaro Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da majalisar tsaron tarayya. Ministan harkokin yan sanda, Muhammad Dingyadi, ya laburtawa manema labarai abinda suka tattauna Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ba zai sake bari zanga-zanga irin ta...

Gwamnan Jahar Gombe ya Bawa Wanda ya yi Tattaki Saboda Buhari Kyautar Mota

0
Gwamnan Jahar Gombe ya Bawa Wanda ya yi Tattaki Saboda Buhari Kyautar Mota   Gwamna Muhammadu Yahaya na jihar Gombe, ya yi wa mutumin da ya yi tattaki saboda Buhari a 2015 kyautar mota. A makon da ya gabata ne mutumin mai...

‘Yan Sanda Sun Kama Kasilan da ya yi wa Matar Dan Uwansa Duka

0
'Yan Sanda Sun Kama Kasilan da ya yi wa Matar Dan Uwansa Duka Ƴan sanda sun tsare Blackson Etche da ake zargi da yi wa matar yayansa, Love, duka. Blackson ya amsa gayyatar da ƴan sanda suka yi masa inda suka...

Jam’iyyar PDP Na Shirin Rasa Wasu Gwamnoni da Sanatoci

0
Jam'iyyar PDP Na Shirin Rasa Wasu Gwamnoni da Sanatoci Jam’iyyar APC ta na zawarcin Jagororin adawa a shiyyar Kudu maso gabas. Mai Mala Buni ya umarci ‘Yan APC su karkato da wasu Gwamnonin yankin. APC ta na sa ran samun karin Gwamnoni...

Wani Tsohon Gwamna Yana Son Zuba Jari a Kungiyar Arsenal

0
Wani Tsohon Gwamna Yana Son Zuba Jari a Kungiyar Arsenal   Orji Uzor Kalu mai wakiltar Abia a Majalisa ya na son zuba jari a Arsenal. Tsohon Gwamnan jihar Abia ya ce zai saye 35% na hannun jarin kungiyar. Kalu ya bi sahun...

An Yankewa Wani Dan Majalisa Hukuncin Zaman Gidan Yari

0
An Yankewa Wani Dan Majalisa Hukuncin Zaman Gidan Yari Cece-kuce ya barke, bayan an yankewa wani dan majalisa hukuncin zaman gidan gyaran hali. An yanke wa Hercules Okoro hukuncin ne sakamakon zarginsa da akeyi da cin zarafi. Kotu ta zargesa da cin...

Shawara Akan Rashin Tsaro a Hanyar Kaduna Zuwa Abuja – Shehu Sani

0
Shawara Akan Rashin Tsaro a Hanyar Kaduna Zuwa Abuja - Shehu Sani Shehu Sani ya yi magana game da rashin tsaro a hanyar Kaduna zuwa Abuja. Sanata Shehu Sani ya ba Gwamnati shawarar ta dauki ‘yan yankin aikin tsaro. Tsohon ‘Dan Majalisar...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta