Murnar Zagayowar Shekarar Musulunci: Gwamnatin Jihar Osun ta Bayyana Ranar Labara a Matsayin Ranar...
Murnar Zagayowar Shekarar Musulunci: Gwamnatin Jihar Osun ta Bayyana Ranar Labara a Matsayin Ranar Hutu
Gwamna Ademola Adeleke ya bayyana ranar Laraba, 19 ga watan Yuli a matsayin ranar hutu domin murnar zagayowar shekarar Musulunci.
Adeleke, a cikin wata sanarwa da...
Kotu ta Bayar da Umarnin Sakin Tsohon Kwamishinan Ganduje, Wada Saleh
Kotu ta Bayar da Umarnin Sakin Tsohon Kwamishinan Ganduje, Wada Saleh
Babbar kotun tarayyar da ke Kano ta ba da umarnin a saki wani tsohon kwamishinan ayyuka na jihar, Injiniya Idris Wada Saleh wanda ake zargi da almundahanar naira biliyan...
Babu Wani Muƙami da a Yanzu Nake Nema a Rayuwata – Bafarawa
Babu Wani Muƙami da a Yanzu Nake Nema a Rayuwata - Bafarawa
Tsohon gwamnan jihar Sokoto Dakta Attahiru Dalhatu Bafarawa ya ce babu wani muƙami da a yanzu yake nema a rayuwara.
A hirarsa da BBC Bafarawa ya ce a yanzu...
Yadda Jihata ke Tafka Asarar N10bn a Duk Ranar Litinin ta Kowace Mako –...
Yadda Jihata ke Tafka Asarar N10bn a Duk Ranar Litinin ta Kowace Mako - Gwamna Mbah
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya ce jiharsa na tafka asarar kuɗi biliyan N10bn a duk ranar Litinin ta kowace mako.
Mbah, mamban jam'iyyar...
Matawalle ya Gabatar da Shaidu 19 Gaban Kotu Kan Kalubalantar Nasarar Dauda Lawal
Matawalle ya Gabatar da Shaidu 19 Gaban Kotu Kan Kalubalantar Nasarar Dauda Lawal
Bello Matawalle ya gabatar da shaidu 19 gaban Kotun sauraron karar zaben gwamnan jihar Zamfara.
Bayan sauraron shaidun, Kotun zaɓen ta ɗage zaman ƙarar zuwa ranar 19 ga...
Gbajabiamila Zai Jagoranci Kwamiti na Musamman da ke da Alhakin Cike Gurbin Nade-Naden da...
Gbajabiamila Zai Jagoranci Kwamiti na Musamman da ke da Alhakin Cike Gurbin Nade-Naden da Aka Rusa
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada shugaban ma'aikatansa, Femi Gbajabiamila, domin ya jagoranci wani kwamiti na musamman da ke da alhakin cike gurbin nada-naden...
Shugaba Tinubu ya Naɗa Taiwo Oyedele a Matsayin Shugaban Kwamitin Gyara Harkokin Haraji
Shugaba Tinubu ya Naɗa Taiwo Oyedele a Matsayin Shugaban Kwamitin Gyara Harkokin Haraji
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗa Taiwo Oyedele a matsayin shugaban kwamitin tsare-tsare da garabawul ga harkokin haraji
Mai magana da yawun shugaban kasa, Dele...
Gwamnatin Jihar Taraba ta Zabtare Kuɗin Jami’a da Kaso 50 ta Maida Makarantun Firamare...
Gwamnatin Jihar Taraba ta Zabtare Kuɗin Jami'a da Kaso 50 ta Maida Makarantun Firamare da Sakandire Kyauta
Gwamnan Taraba, Agbu Kefas, ya maida ilimin makarantun Firamare da sakandire kyauta ga 'yan jihar.
Ya ce wannan na ɗaya daga cikin alkawurran da...
NWC Sun Shiga Ganawa da Gwamnonin APC a Abuja
NWC Sun Shiga Ganawa da Gwamnonin APC a Abuja
Mambobin kwamitin gudanarwa (NWC) sun shiga ganawa da gwamnonin jam'iyyar APC (PGF) a birnin tarayya Abuja.
Rahoto ya nuna cewa taron zai maida hankali kan shirye-shiryen manyan taruka biyu da ke tafe...
Jam’iyyar APC ta yi Watsi da Jagororin Majalisa da Aka Sanar
Jam'iyyar APC ta yi Watsi da Jagororin Majalisa da Aka Sanar
Ga dukkan alamu sabon rikici na shirin ɓarkewa a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a ƙasar nan.
Hakan na zuwa ne bayan shugabannin majalisa ta 10 sun sanar...