An Kashe ƴan ci-rani 6 da Jikkata 10 a Mexico
An Kashe ƴan ci-rani 6 da Jikkata 10 a Mexico
Ma'aikatar tsaro a Mexico ta ce an kashe mutum shida da jikkata 10 lokacin da sojoji suka buɗe wuta a kan motar da ta ɗauko ƴan ci-rani.
Ma'aikatar ta kuma ce...
Indiya ta Haramta Sayarwa da Raba Nama na Tsawan Kwana Tara
Indiya ta Haramta Sayarwa da Raba Nama na Tsawan Kwana Tara
Hukumomi a birnin Ayodhya na Indiya sun haramta sayarwa da rabawa da adana nama da duk wani abu da ya shafi nama har tsawon kwana tara na bikin addinin...
Mutane 10 Sun Mutu a Hatsarin Mota a Legas
Mutane 10 Sun Mutu a Hatsarin Mota a Legas
Mutum 10 ciki har da ƙananan yara uku da manya bakwai ne suke rasa rayukansu a wani hatsarin mota a yankin Abule Osun da ke babban titin Lagos-Badagry da ke jihar...
Cire Tallafi: An Rage Shigo da Fetur da Lita Biliyan 2.58 – Gwamnatin Tarayya
Cire Tallafi: An Rage Shigo da Fetur da Lita Biliyan 2.58 - Gwamnatin Tarayya
Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa ta ce Najeriya ta samu ragowar shigo da man fetur bayan cire tallafin man fetur da gwamnatin Bola Tinubu ta yi a...
Kwale-Kwale ya Kife da Masu Maulidi 300 a Jihar Neja
Kwale-Kwale ya Kife da Masu Maulidi 300 a Jihar Neja
Wata sanarwa da babban darekta hukumar agajin gaggawa ta jihar, Abdullahi Baba Arah ya fitar, ta ce akwai sama da fasinjoji 300 a cikin kwale-kwalen lokacin da ya kife a...
LGBT: Jaridar Daily Trust ta Bayar da Haƙuri Kan Labarin Yarjejeniyar SAMOA
LGBT: Jaridar Daily Trust ta Bayar da Haƙuri Kan Labarin Yarjejeniyar SAMOA
Jaridar Daily Trust ta bayar da haƙuri kan labarin da ta yi na yarjejeniyar Samoa, wanda ya tayar da ƙura.
A wata sanarwa da ta fitar, mai taken, Yarjejeniyar...
Gwamnatin Tarayya ta Raba wa ‘Yanƙwadago da ɗalibai Motoci 64 Masu Amfani da Gas
Gwamnatin Tarayya ta Raba wa 'Yanƙwadago da ɗalibai Motoci 64 Masu Amfani da Gas
Gwamnatin Najeriya ta miƙa wa ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC da ku ma ta ɗalibai NANS motocin bas masu amfani da iskar gas 64 a...
Kano: NNPP ta yi Martani Kan Cewa ƴan Jam’iyyar na Sauya sheka
Kano: NNPP ta yi Martani Kan Cewa ƴan Jam'iyyar na Sauya sheka
Jihar Kano - Jami'yyar NNPP ta yi zazzafan martani kan cewa ƴaƴanta suna sauya sheka zuwa APC.
Shugaban NNPP, Hashimu Dungurawa ya ce sam ba gaskiya cikin lamarin domin...
Tinubu Zai yi wa Majalisar Ministoci Kwaskwarima nan Gaba Kaɗan – Onanuga
Tinubu Zai yi wa Majalisar Ministoci Kwaskwarima nan Gaba Kaɗan - Onanuga
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana cewa zai yi wa majalisar ministocinsa kwaskwarima nan gaba kaɗan, a cewar mai magana da yawunsa Bayo Onanuga.
"Shugaban ƙasa ya ce zai...
Tinubu ya Bukaci Majalisa ta Amince da Naɗin NJC
Tinubu ya Bukaci Majalisa ta Amince da Naɗin NJC
Abuja - Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci majalisar dattawa ta amince da naɗin Mai Shari'a Kudirat Kekere-Ekun a matsayin shugabar alkalan Najeriya (CJN).
Hakan na kunshe ne a wata wasiƙa...