Bani da Hannu a Raba Kwangiloli a Tsohuwar Gwamnatin Mahaifina – Bello El-Rufai
Bani da Hannu a Raba Kwangiloli a Tsohuwar Gwamnatin Mahaifina - Bello El-Rufai
Bello El-Rufai ya bayyana cewa babu hannunsa ko kaɗan a raba kwangiloli a tsohuwar gwamnatin Kaduna karkashin mahaifinsa.
Ɗan majalisar tarayya ya ce tsohon gwamna, Malam Nasir El-Rufai...
Sanata Ndume ya Caccaki Hukumar Alhazai Kan Karin Kudin Hajjin 2024
Sanata Ndume ya Caccaki Hukumar Alhazai Kan Karin Kudin Hajjin 2024
Sanata Ali Ndume ya caccaki hukumar Alhazai kan karin kudin kujerar aikin hajjin shekarar 2024 da muke ciki.
Ndume ya ce karin kudin a wannan hali rashin adalci ne musamman...
Gwamna Dapo Abiodun ya Rage Kaso 50 Cikin 100 na Farashin Shinkafa
Gwamna Dapo Abiodun ya Rage Kaso 50 Cikin 100 na Farashin Shikafa
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya rage kaso 50 cikin 100 a farashin shinkafa domin ragewa al'ummar jihar wahalhalun tsadar rayuwa.
Ya ce gwamnatinsa za ta sayar da...
Kungiyoyin Arewa Sun Soki Majalisa Kan Dakatar da Abdul Ningi
Kungiyoyin Arewa Sun Soki Majalisa Kan Dakatar da Abdul Ningi
Kungiyoyin da ke magana da masu rajin kare Arewacin Najeriya suna tare da Sanatan Bauchi ta tsakiya, Abdul Ningi.
An dakatar da ‘dan siyasar daga majalisar dattawa bayan ikirarin an yi...
Jami’an Tsaro Sun Kama Gungun Miyagu a Jihar Anambra
Jami'an Tsaro Sun Kama Gungun Miyagu a Jihar Anambra
Jami'an ƴan sanda sun kama wani gungun masu aikata miyagun laifuka a ƙaramar hukumar Idemili ta Kudu a jihar Anambra.
Ƴan sandan na rangadi ne tare da ƴan sintiri lokacin da suka...
Majalisar Dattijan Najeriya ta Dakatar da Sanata Abdul Ningi
Majalisar Dattijan Najeriya ta Dakatar da Sanata Abdul Ningi
Majalisar Dattijan Najeriya ta dakatar da sanata mai wakiltar mazaɓar Bauchi ta tsakiya, Sanata Abdul Ningi daga majalisar na tsawon wata uku bayan zargin shi da furta kalaman da ake ganin...
Firaiministan Haita ya yi Murabus
Firaiministan Haita ya yi Murabus
Firaiministan Haiti, Ariel Henry ya yi murabus sakamakon matsin lamba na kwanaki da kuma karuwar tashin hankali a kasar.
Hakan na zuwa bayan da shugabannin ƙasashen yankin Karibiyan suka gana a Jamaica domin tattauna halin da...
Cushe a Kasafin Kudi: Sanata Adeola ya Soki Kalaman Sanata Ningi
Cushe a Kasafin Kudi: Sen.Adeola ya Soki Kalaman Sen.Ningi
Hayaniya ta kaure a zauren Majalisar Dattijai yayin da sanatoci ke muhawara kan zargin cushe a cikin kasafin kuɗin ƙasar, wanda shugaban ƙungiyar sanatocin arewa, Abdul Ningi ya yi a wata...
Shugaban Sojojin Gabon, Brice Nguema na Shirin Tattaunawa Kan Miƙa Mulkin ƙasar
Shugaban Sojojin Gabon, Brice Nguema na Shirin Tattaunawa Kan Miƙa Mulkin ƙasar
Shugaban sojojin Gabon, Brice Oligui Nguema, ya kaddamar da shirin tattaunawa da nufin magance lokacin mika mulki da kuma tsara makomar kasar, kamar yadda wani shafin intanet na...
Jan Hankali ga `Yan Uwana `Yan Kwankwasiyya – Nazeer A Adam
Jan Hankali ga `Yan Uwana `Yan Kwankwasiyya - Nazeer A Adam
Bari na fara da tariya;
A lokacin da Allah ya karbi rayuwar Kakan mu, ma'ana mahaifin jagora Engr. Rabiu Musa Kwankwaso, Mai girma Majidadin Kano Alh. Musa Saleh, a cikin...