Rabi’u Kwankwaso Zai Gabatar da Mataimakinsa Fasto Idahosa
Rabi'u Kwankwaso Zai Gabatar da Mataimakinsa Fasto Idahosa
A ranar Litinin din nan ne dan takarar shugaban Najeriya na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, zai gabatar da mataimakinsa ga 'yan kasar.
Wasu hotuna da dan takarar ya wallafa a shafinsa...
Fusatattun Mambobin PDP a Boron Sun Hana Dakataccen Shugaban Jam’iyyar Shiga Ofishinsa
Fusatattun Mambobin PDP a Boron Sun Hana Dakataccen Shugaban Jam’iyyar Shiga Ofishinsa
Daruruwan fusatattun matasan PDP sun fatattaki dakataccen shugaban jam’iyyar a jihar Borno, Hon Zanna Gadama a ranar Lahadi, 3 ga watan Yuli.
Matasan sun hana Gadama shiga sakatariyar jam’iyyar...
Dubban Mambobin APC Sun Sauya Sheka Zuwa PDP
Dubban Mambobin APC Sun Sauya Sheka Zuwa PDP
Guguwar sauya sheka ta kado inda dubban yan kasuwa a Sokoto suka fice daga jam’iyyar APC zuwa PDP mai mulki a jihar.
Masu sauya shekar sun zargi shugabannin tsohuwar jam’iyyarsu da yin watsi...
‘Yan Najeriya Sun Gaji da Jam’iyyar APC Mai Mulki – Kwankwaso
‘Yan Najeriya Sun Gaji da Jam’iyyar APC Mai Mulki - Kwankwaso
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya kai ziyarar bude ofishin jiha a Gombe, ya yi maganganu masu dauakr hankali.
Kwankwaso, wanda ya samu tarba daga Gombawa ya bayyana...
Kotu ta ba da Belin ɗan Majalisar Wakilan Tarayya, Honorabul Farah Dagogo
Kotu ta ba da Belin ɗan Majalisar Wakilan Tarayya, Honorabul Farah Dagogo
Rivers - Bayan kwashe kwanaki 62 a garkame, Babbar Kotun jihar Ribas karkashin jagorancin Mai Shari'a Chinwendu Nworgu ta amince da buƙatar ba da Belin ɗan majalisar wakilan...
Nayi Kuskure Lokacin da na Zabi Mataimakina a 1999: PDP ta Mayar wa da...
Nayi Kuskure Lokacin da na Zabi Mataimakina a 1999: PDP ta Mayar wa da Obasanjo Martani Kan Kalamansa
Jam'iyyar PDP da ke hamayya a Najeriya ta mayar wa da tsohon shugaban kasar Olusegun Obasanjo martani kan kalaman da ya yi...
An Tsinci Gawar Faston da Aka Sace a Jihar Edo
An Tsinci Gawar Faston da Aka Sace a Jihar Edo
An tsinci gawar wani fasto na cocin Katolika a jihar Edo da ke kudancin Najeriya, bayan sa'o'i da sace shi.
Wani daga cikin shugabannin cocin, ya ce an sace Father Christopher...
Gwamnan Bauchi ya Lashi Takobin Kawo Karshen Ta’addanci, Fashi da Makami da Garkuwa da...
Gwamnan Bauchi ya Lashi Takobin Kawo Karshen Ta'addanci, Fashi da Makami da Garkuwa da Mutane
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya umarci hukumomin tsaron jihar da su maida hankali wajen tsare rayukan mazauna kauyuka daga harin masu garkuwa da mutane.
Ya...
Nayi Mafarki Akan Cewa Zan yi Kudi Idan Har na Shafa Jinin ‘Dana a...
Nayi Mafarki Akan Cewa Zan yi Kudi Idan Har na Shafa Jinin 'Dana a Kaina - Magidancin da ya Kashe 'dan sa
Wani magidanci mai suna Mista Volt Blessing Gabriel, dan shekaru 33 ya shiga hannun yan sanda a jihar...
Bayan Gana wa da Buhari: Tinubu ya Nufi Zuwa ƙasar Faransa
Bayan Gana wa da Buhari: Tinubu ya Nufi Zuwa ƙasar Faransa
Tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya tafi ƙasar Faransa don cigaba da neman shawari bayan gana wa da Buhari.
Mai magana da yawun jigon APC na ƙasa,...





















