Mambobin Manyan jam’iyyar APC da PDP Sun Koma Jam’iyyar LP
Mambobin Manyan jam'iyyar APC da PDP Sun Koma Jam'iyyar LP
Yayin da ake ta shirin tunkarar babban zaɓen 2023, a jihar Imo manyan jam'iyyun kasar nan APC da PDP sun shiga babban ruɗani.
Mambobin jam'iyyar APC mai mulki da mai hamayya...
Sanata da Jiga-Jigan APC Sun Sauya Sheka Zuwa NNPP a Jihar Bauchi
Sanata da Jiga-Jigan APC Sun Sauya Sheka Zuwa NNPP a Jihar Bauchi
Jam’iyyar NNPP ta ribato Sanatan jihar Bauchi ta tsakiya a Majalisar Dattawa, Halliru Dauda Jika.
Sanata Halliru Dauda Jika ya fice daga APC bayan shan kashi a zaben zama...
Jam’iyyar Macron ta Rasa Kusan Kujeru 100 a Majalisar Dokokin Faransa
Jam'iyyar Macron ta Rasa Kusan Kujeru 100 a Majalisar Dokokin Faransa
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya samu gagarumin koma-baya a siyasa, bayan da gwamnatinsa ta hadaka ta rasa rinjaye a majalisar dokokin kasar.
Jam'iyyarsa ta hadakar ta rasa kusan kujeru 100...
Gwamnatin Kaduna ta Kori Shugaban NUT da Malamai 2,356
Gwamnatin Kaduna ta Kori Shugaban NUT da Malamai 2,356
Gwamnatin jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta sanar da korar malamai 2,356, da suka gaza cin jarrabawar gwaji da aka yi musu.
Hukumar da ke kula da ilimi matakin farko ta...
Jawabin Atiku Abubakar a Wurin Taron Gabatar da Okowa
Jawabin Atiku Abubakar a Wurin Taron Gabatar da Okowa
Ba a ga jigon jam'iyyar PDP kuma gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, a bikin gabatar da takwararsa na Jihar Delta, Ifeanyi Okowa, a matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa na PDP...
Ba Laifi Bane Don an Tsayar da Musulmi da Musulmi Domin Siyasa Babu Ruwanta...
Ba Laifi Bane Don an Tsayar da Musulmi da Musulmi Domin Siyasa Babu Ruwanta da Addini - Bishop Eke
Babban malamin addinin Kiristanci, Bishop Silas Eke, ya goyi bayan Sanata Orji Kalu a kan tikitin Musulmi da Musulmi da APC...
Daga Karshe, Atiku ya Zaɓi Okowa a Matsayin Abokin Tafiyarsa
Daga Karshe, Atiku ya Zaɓi Okowa a Matsayin Abokin Tafiyarsa
'Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana Gwamna Ifeanyi Okowa matsayin abokin tafiyarsa.
Duk da kwamitin shawari ta zabi Gwamna Wike na jihar Ribas, an gano...
Akwai Yiyuwar Gwamnatin Zamfara ta Kara Rufe Hanyoyin Sadarwa na Zamani a Karo na...
Akwai Yiyuwar Gwamnatin Zamfara ta Kara Rufe Hanyoyin Sadarwa na Zamani a Karo na Biyu
Gwamnatin Jihar Zamfara ta ce za ta iya sake rufe hanyoyin sadarwa na zamani a jihar idan bukatar hakan ta sake tasowa.
Zailani Bappa, hadimin Gwamna...
Jam’iyyar APC Zata Sanar da Abokin Tafiyarta Yau ko Gobe
Jam'iyyar APC Zata Sanar da Abokin Tafiyarta Yau ko Gobe
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takaran kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC zai sanar da abokin tafiyarsa yau ko gobe.
Alamu sun nuna cewa Bola Tinubu ya yanke shawarar zaben Musulmi...
Yayin da PDP ta ɗauko Mataimakinta Daga Kudancin ƙasar Nan, APC na Shirin ɗauko...
Yayin da PDP ta ɗauko Mataimakinta Daga Kudancin ƙasar Nan, APC na Shirin ɗauko nata Daga Arewacin ƙasar
Nan gaba a yau ne ake sa ran jam’iyyun siyasar Najeriya za su sanar da sunayen mutanen da za su mara baya...



















