Bayan an Tara Masa kuɗaɗe: Adamu Garba ya Faɗi Dalilin Janyewarsa Daga Takarar Shugaban...
Bayan an Tara Masa kuɗaɗe: Adamu Garba ya Faɗi Dalilin Janyewarsa Daga Takarar Shugaban Kasa
Mutum mafi ƙarancin shekaru da ya nemi takarar shugaban Najeriya a jam'iyyar APC mai mulki, ya sanar da janyewarsa.
Adamu Garba, ɗan shekara 40 ya yi...
Abubuwa 5 da Zan yi in na Gaji Shugaba Buhari – Tinubu
Abubuwa 5 da Zan yi in na Gaji Shugaba Buhari - Tinubu
Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyara jihar Katsina inda ya gana da Gwamna Aminu Masari a ranar Litinin, 9 ga watan Mayu.
Dan takarar na shugaban kasa a APC...
Abubuwan da Zan yi in na Zama Shugaban Kasa – Bukola Saraki
Abubuwan da Zan yi in na Zama Shugaban Kasa - Bukola Saraki
Kauna - Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa idan yan Najeriya suka zabesa, zai kawo karshen matsalar tsaro, yunwa, da rashin aikin yi.
Saraki, wanda dan...
Yadda Jam’iyyyar NNPP ta Samu Karbuwa a Jahar Kaduna
Yadda Jam'iyyyar NNPP ta Samu Karbuwa a Jahar Kaduna
Jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta ƙara karfi a jihar Kaduna yayin da take shirin tunkarar babban zaɓen 2023 da ke tafe.
Mambobin manyan jam'iyyu APC da PDP mutum 1,000 sun sauya...
Babban Lauya ya yi Kira da a Kara wa Shugaba Buhari Wa’adin Mulki
Babban Lauya ya yi Kira da a Kara wa Shugaba Buhari Wa'adin Mulki
Babban Lauya, kuma dattijon kasa, Cif Robert Clarke (SAN), ya yi kira da a kara wa shugaban kasa Muhammadu Buhari wa’adin mulki bayan kammala mulkinsa na biyu...
Ni Kadai ne Zan Iya Cin Galaba Akan APC – Gwamna Wike
Ni Kadai ne Zan Iya Cin Galaba Akan APC - Gwamna Wike
Gwamnan Jihar Ribas kuma dan takarar shugaban kasa karkashin PDP, Nyesom Wike ya ce shi kadai ne zai iya cin galaba akan APC.
Ya bayyana hakan ne a ranar...
Idan ka Yaki Ta’addanci da Karfin Bindiga Zalla, ‘Yan Ta’adda za su Dawo su...
Idan ka Yaki Ta’addanci da Karfin Bindiga Zalla, ‘Yan Ta’adda za su Dawo su Yake ka - Guterres ga Buhari
Shugaban majalisar dinkin Duniya ya kawo wata ziyarar gani da ido zuwa yankin Arewacin Najeriya.
Mista Antonio Guterres ya hadu da...
Tulin Kwarewa da na Samu ta Isa a ba ni Dama na Gaji Buhari...
Tulin Kwarewa da na Samu ta Isa a ba ni Dama na Gaji Buhari a 2023 - Oshiomhole
Tsohon shugaban APC na ƙasa, Adams Oshiomhole, ya ce tulin kwarewar da ya samu ta isa a ba shi dama ya gaji...
2023: Sanata Kabiru Gaya ya Jagoranci Sayawa Osinbajo Fom Din Takara N100m
2023: Sanata Kabiru Gaya ya Jagoranci Sayawa Osinbajo Fom Din Takara N100m
Abuja - An sayawa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, Fom din takara kujeran shugaban kasa ranar Alhamis, 5 ga Mayu, 2022 a birnin tarayya Abuja.
Fom din, wanda...
Abinda Shugaba Buhari ya Faɗa wa Gwamna Ayade Kan Tsayawa Takarar Shugaban Kasa
Abinda Shugaba Buhari ya Faɗa wa Gwamna Ayade Kan Tsayawa Takarar Shugaban Kasa
Gwamna Ayade na jihar cross River ya ce shugaban ƙasa Buhari ne ya ba shi shawarar ya fito takara a fafata da shi.
Gwamnan wanda ya gana da...






















