2023: Kudi na ke Bukata ba Kujerar Shugaban Kasa ba – Rotimi Amaechi ga...
2023: Kudi na ke Bukata ba Kujerar Shugaban Kasa ba - Rotimi Amaechi ga Magoya Bayansa
Rotimi Amaechi, Ministan Sufuri (Dan Amanar Daura) ya shaida wa magoya bayansa cewa shi fa yanzu kudi kawai ya ke bukata domin ya kula...
Sanata Abdullahi Adamu ya Zama Sabon Shugaban Jam’iyyar APC
Sanata Abdullahi Adamu ya Zama Sabon Shugaban Jam'iyyar APC
Sanata Abdullahi Adamu ya zama sabon shugaban jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Gwamnan Jigawa Muhammadu Badaru ne ya sanar da hakan a yayin babban taron jam'iyyar bayan duka waɗanda suke takarar...
Gwamnatin Tarayya ta Amince Kan Horar da Mutane 50,000 Waɗanda Basu Kammala Cin Gajiyar...
Gwamnatin Tarayya ta Amince Kan Horar da Mutane 50,000 Waɗanda Basu Kammala Cin Gajiyar Shirin N-Power ba
Gwamnatin tarayya ta amince da daukar wasu Hukumomin ta guda hudu domin horar da ma’aikatan N-Power 50,000 wadanda ba su kammala cin gajiyar...
Maslaha za a Bai wa Fifiko Wajen Zaɓan Shugaban APC – Garba Shehu
Maslaha za a Bai wa Fifiko Wajen Zaɓan Shugaban APC - Garba Shehu
Ga alama batun zaɓen shugaban APC ta hanyar maslaha zai yi wuya, inda wasu ƴan takara har zuwa ranar babban taron jam’iyyar ba su janye ba.
Jam’iyyar APC...
Kotun Koli a Najeriya ta Tabbatar da Soke Rajistar Jam’iyyun Siyasa 22
Kotun Koli a Najeriya ta Tabbatar da Soke Rajistar Jam'iyyun Siyasa 22
Abuja Kotun koli a Najeriya ta tabbatar da hukuncin soke rajistar wasu jam’iyyun siyasa 22 da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta yi a shekarun...
Bola Tinubu ya Bawa LASU Gudumawar Naira 1bn
Bola Tinubu ya Bawa LASU Gudumawar Naira 1bn
Tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ba da gudummawar Naira biliyan 1 don gina cibiyar jagoranci a jami’ar jihar ta Legas.
Mataimakin shugaban jami'ar ta jihar Legas ne ya sanar...
PDP Zuwa APC: Kotu ta Dage Zaman Shari’a Kan Sauya Shekar Gwamnan Jahar Cross...
PDP Zuwa APC: Kotu ta Dage Zaman Shari'a Kan Sauya Shekar Gwamnan Jahar Cross River
Babban kotun tarayya dake Abuja ta dage zaman shari'a kan karar da jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta shigar na kwace kujerar Gwamnan jihar Cross...
Kungiyar YBN ta kaddamar da Karin Reshe Uku a Tafiyar ta
Kungiyar YBN ta kaddamar da Karin Reshe Uku a Tafiyar ta
Kungiyar tallata takarar shugabancin kasa ta Gwamna Yahaya Bello,wato Yahaya Bello Network (YBN) sun kaddamar da karin reshina guda 3 a karkashin kungiyar,wannan na zama karin azamar zurfafa kyakkyawar...
Babu Takarar da Zan Fito a 2023 – Babatunde Fashola
Babu Takarar da Zan Fito a 2023 - Babatunde Fashola
Ministan ayyuka da gidaje a Najeriya, Babatunde Fashola, ya ce babu takarar da zai fito a 2023 sai ta shugabancin gidansa.
Ƙungiyoyi da dama sun jima suna kira ga Fashola ya...
Shugaba Buhari Zai Gana da Jiga-Jigan Sanatocin APC a Abuja
Shugaba Buhari Zai Gana da Jiga-Jigan Sanatocin APC a Abuja
Bayan ganawa da gwamnonin jam'iyyar APC, shugaba Buhari zai gana da jiga-jigan sanatocin APC a Abuja.
Rahoton da muka samo daga majiya ya bayyana cewa, za su yi zaman ne da...






















