Ramadan: Shugaba Buhari ya yi Kira ga Musulmai su Ciyar da Talakawa Abinci
Ramadan: Shugaba Buhari ya yi Kira ga Musulmai su Ciyar da Talakawa Abinci
Bayan sanarwar ganin watar azumin Ramadana mai alfarma, Shugaba Buhari ya taya Musulman Najeriya murna.
A sakon maraba da Ramadanansa, Shugaban kasan ya yi kira ga Musulmai su...
Dangote ya Hada N380.38bn a Cikin Watanni 3
Dangote ya Hada N380.38bn a Cikin Watanni 3
Tun daga watan Fabrairu, duniya ta shiga gunaguni game da mamayar Rasha a kasar Ukraine, lamarin da ya jefa miliyoyin 'yan Ukraine cikin mawuyacin hali.
Sai dai bisa ga dukkan alamu ba 'yan...
Tsawon Shekaru 6 Karamar Hukumata ta Guzamala Tana Hannun Boko Haram – Abdulkareem Lawan
Tsawon Shekaru 6 Karamar Hukumata ta Guzamala Tana Hannun Boko Haram - Abdulkareem Lawan
Abdulkareem Lawan, Kakakin majalisar jihar Borno ya bayyana cewa tsawon shekaru shida karamar hukumarsa ta Guzamala tana hannun Boko Haram.
Lawan ya bayyana hakan ne yayin wani...
Firaministan Pakistan na Fuskantar Gagarumin Kalubale na Harkar Siyasarsa
Firaministan Pakistan na Fuskantar Gagarumin Kalubale na Harkar Siyasarsa
Firaministan Pakistan Imran Khan na fuskantar gagarumin kalubale na harkar siyasarsa, bayan da 'yan adawa ke neman tsige shi daga kan mulki a wata kuri'a nuna rashin amincewa.
'Yan majalisar dokokin kasar...
2023: Doyin Okupe ya Marawa Peter Obi Baya
2023: Doyin Okupe ya Marawa Peter Obi Baya
Wani sabon ci gaba ya samu a jam'iyyar PDP a daidai lokacin da zaben Najeriya ke kara kusantowa nan da 2023.
Doyin Okupe daya daga cikin masu neman tsayawa takarar shugaban kasa a...
Ɗan takarar Gwamna a PDP a Jahar Osun ya yi Murabus Daga Jam’iyyar
Ɗan takarar Gwamna a PDP a Jahar Osun ya yi Murabus Daga Jam'iyyar
Ɗan takarar gwamna a zaɓen fidda gwani na jam'iyyar PDP a jihar Osun ya yi murabus daga kasancewarsa mamba.
Dakta Akin Ogunbiyi, jigo a PDP reshen Osun ya...
Ma’ikatar Jin Kai da Agaji ta Kaddamar da Siyasar Kasa Akan IDP Kunshe da...
Ma'ikatar Jin Kai da Agaji ta Kaddamar da Siyasar Kasa Akan IDP Kunshe da Kafafen Yaɗa Labarai Zuwa shirin Budaddiyar Gida na Ma'aikatar
Ministan kula harkokin jin kai agajin gaggawa da inganta rayuwar al'umma, Sadiya Umar Farouq ta kaddamar da...
Gwamna Ortom ya Caccaki APC Kan Yadda Tsofaffi Suke Shirin Tsayawa Takara a Jam’iyyar
Gwamna Ortom ya Caccaki APC Kan Yadda Tsofaffi Suke Shirin Tsayawa Takara a Jam’iyyar
Gwamna Samuel Ortom na Jihar Binuwai ya shawarci ‘yan Najeriyan da suka zarce shekaru 70 da haihuwa da su hakura da takarar shugaban kasa.
Kamar yadda ya...
Rikicin Rasha da Ukraine: Kada Wanda ya ci ko Sha Wani Abu a Wajen...
Rikicin Rasha da Ukraine: Kada Wanda ya ci ko Sha Wani Abu a Wajen Taron Neman Zaman Lafiya - Ministan Ukraine
Ministan harkokin wajen Ukraine, Dmytro Kuleba, ya bai wa mahalarta taron tattaunawar da ake yi da Rasha shawara cewa...
Abubuwan da Zan Cimma Idan na Zama Shugaban Kasa a 2023 – Gwamna Wike
Abubuwan da Zan Cimma Idan na Zama Shugaban Kasa a 2023 - Gwamna Wike
Gwamnan jihar Ribas, ya bayyana abubuwan da yake so ya cimma idan ya zama shugaban kasa a zaben 2023.
Ya bayyana cewa, yana da yakinin dawo da...





















