Dalilin da Yasa na Waskawa Matar Gwamna Obiano Mari – Matar Ojukwu
Dalilin da Yasa na Waskawa Matar Gwamna Obiano Mari - Matar Ojukwu
Ambasada Bianca Ojukwu, matar marigayi Chukwuemeka Ojukwu ta bayyana abinda ya faru tsakaninta da matar tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano.
Yayinda bikin rantsar da sabon gwamnan jihar Anambra...
Kotu ta Bawa Jam’iyyar APC Ranar da Zata Gudanar da Babban Taronta na Kasa
Kotu ta Bawa Jam'iyyar APC Ranar da Zata Gudanar da Babban Taronta na Kasa
Wata babbar kotu a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya ta yanke hukuncin kyale jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa a...
Tunani da Nazarin Rasha Zai Inganta Bayan Wannan Rikicin- Ministan Harkokin Wajen Rasha
Tunani da Nazarin Rasha Zai Inganta Bayan Wannan Rikicin- Ministan Harkokin Wajen Rasha
Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya yi bayani kan tattalin arzikin Rasha: "Za mu jure ma takunkuman - mun jure ma irin wadannan matsalolin ciki tarihinmu."
Ya...
Yankin da Magajin Shugaba Buhari Zai Fito a 2023 – Gwamna El-Rufa’i
Yankin da Magajin Shugaba Buhari Zai Fito a 2023 - Gwamna El-Rufa'i
Gwamnan Kaduna, Malam El-Rufai ya ce APC na tsammanin ɗan takarar da zata tsayar ya fito daga kudancin kasar nan.
Gwamnan ya ce duba da kai kujerar shugaban jam'iyya...
Watan da Za a Fara Kamfe – INEC
Watan da Za a Fara Kamfe - INEC
Hukumar zabe mai cin gashin kai a Najeriya, INEC ta ce nan da kusan watanni shida za a fara kamfe.
Daga ranar 28 ga watan Satumba za a bada dama domin a fara...
Abubuwa 5 da Yasa Mai Mala Buni ya Rasa Jagorancin APC
Abubuwa 5 da Yasa Mai Mala Buni ya Rasa Jagorancin APC
Wasu gwamnonin APC sun yi nasara wajen sauke Mai Mala Buni daga shugabancin jam’iyya na kasa.
Ana zargin gwamnan na jihar Yobe da aikata wasu laifuffuka da-dama, daga ciki akwai...
Shugaba Buhari ya Goyi Bayan Cire Gwamna Mai Mala Buni a Matsayin Shugaban Riko...
Shugaba Buhari ya Goyi Bayan Cire Gwamna Mai Mala Buni a Matsayin Shugaban Riko na APC- Gwamna El-Rufa'i
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya goyi bayan cire gwamnan Yobe Mai Mala Buni a matsayin shugaban riko na APC kamar yadda gwamnan...
Gwamnan Jahar Ebonyi David Umahi ya ɗaukaka Kara Kan Tsige Shi Daga Mulki
Gwamnan Jahar Ebonyi David Umahi ya ɗaukaka Kara Kan Tsige Shi Daga Mulki
Gwamnan jahar Ebonyi David Umahi da ke kudu maso gabashin Najeriya ya daukaka kara game da hukuncin wata babbar kotun tarayya wadda ta bayar da umurnin sauke...
Sunayen Sabbin Kwamishinonin Hukumar ICPC 5 da Majalissar Dattawa ta Tabbatar da su
Sunayen Sabbin Kwamishinonin Hukumar ICPC 5 da Majalissar Dattawa ta Tabbatar da su
Majalisar dattawa ta tabbatar da sabbin kwamishinonin hukumar ICPC biyar bayan shugaban kasa Buhari ya zabe su.
Majalisar ta tabbatar da kwamishinonin ne a zamanta na yau Laraba,...
Majalisar Dattawa ta yi Watsi da Kudurin Dokar Zabe da Shugaba Buhari ya Gabatar
Majalisar Dattawa ta yi Watsi da Kudurin Dokar Zabe da Shugaba Buhari ya Gabatar
Majalisar Dattawa ta yi watsi da kudurin dokar zabe da shugaba Buhari ya gabatar saboda wasu dalilai.
A baya majalisar ta fusata da jin yadda kotu ta...






















