Home SIYASA Page 86

SIYASA

Gwamnatin Borno ta Haramta Raba Abinci ga ‘Yan Gudun Hijira Dake Jahar

0
Gwamnatin Borno ta Haramta Raba Abinci ga 'Yan Gudun Hijira Dake Jahar   Gwamnan jahar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya haramta raba abinci ga dubban ƴan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya raba da gidajensu. Manufar matakin shi ne domin...

Gwamna Ortom ya Caccaki ‘Yan Jam’iyyar APC a Jaharsa

0
Gwamna Ortom ya Caccaki 'Yan Jam'iyyar APC a Jaharsa   Gwamnan jahar Benue, Samuel Ortom ya caccaki 'yan jam'iyyar APC a jaharsa, inda ya kira su da mashaya barasa. Gwamnan ya bayyana haka ne jiya Asabar, lamarin ya kuma kawo cece-kuce daga...

Yawan Ciyo Bashin da Shugaba Buhari Yake Yi ya sa Kasar ta Zama Mabaraciya...

0
Yawan Ciyo Bashin da Shugaba Buhari Yake Yi ya sa Kasar ta Zama Mabaraciya - Sanata Ayu Zababben shugaban babbar jam'iyyar hamayya ta Najeriya PDP ya ce yawan ciyo bashin da shugaban kasar Muhammadu Buhari yake yi ya sa kasar...

Shugaba Buhari na Goyan Bayan Mayar da Kujerar Shugabancin Kasar nan Kudu – Jigon...

0
Shugaba Buhari na Goyan Bayan Mayar da Kujerar Shugabancin Kasar nan Kudu - Jigon APC Wani jigon jam'iyyar APC ya bayyana cewa, Shugaba Buhari na goyon bayan mayar da kujerar shugabancin kasar nan kudu. Ya bayyana haka ne yayin da yake...

Zan yi Nazari Kan Buƙatar Sakin Nnamdi Kanu – Shugaban Buhari ga Dattawan Ibo

0
Zan yi Nazari Kan Buƙatar Sakin Nnamdi Kanu - Shugaban Buhari ga Dattawan Ibo Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce zai yi nazarin buƙatar da ya kira "mai girman gaske" ta neman ya saki Nnamdi Kanu wadda ƙungiyar dattawan al'ummar...

Mohammed Gharouda ya Bukaci Hukumar Zaɓen Kasar Libya da ta Dakatar da Takarar Saif...

0
Mohammed Gharouda ya Bukaci Hukumar Zaɓen Kasar Libya da ta Dakatar da Takarar Saif al-Islam Gaddafi   Babban mai shigar da kara na sojin Libya, Mohammed Gharouda, ya bukaci hukumar zaben kasar ta dakatar da takardun neman takarar Saif al-Islam Gaddafi,...

Rikici ya Sake Kunno Kai Tsakanin ‘Ya’Yan Jam’iyyar APC a Zamfara

0
Rikici ya Sake Kunno Kai Tsakanin 'Ya'Yan Jam'iyyar APC a Zamfara Sabon rikici ya sake kunno kai tsakanin 'yayan jam'iyyar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jahar Zamfara. Jahar Zamfara na cikin jahohin da rikici ya hana jam'iyyar APC gudanar da...

Gasar da ‘Yan Najeriya su ke yi a Kasashen Waje, Alama ce ta Ingantaccen...

0
Gasar da ‘Yan Najeriya su ke yi a Kasashen Waje, Alama ce ta Ingantaccen Ilimin da su ke Samu a Najeriya - Shugaba Buhari   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yanayin gasar da ‘yan Najeriya su ke yi a kasashen...

Shugaba Buhari ya Bukaci Majalisa da ta Tabbatar da Tantance Farfesa Omotayo a Matsayin...

0
Shugaba Buhari ya Bukaci Majalisa da ta Tabbatar da Tantance Farfesa Omotayo a Matsayin Darakta-Janar na NIPSS   The Nation ta rawaito cewa, Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Talata ya bukaci majalisar dattijai ta tabbatar da tantance Farfesa Ayo Omotayo a...

An Tsige Kakakin Majalisar Imo, Paul Emeziem

0
An Tsige Kakakin Majalisar Imo, Paul Emeziem Ƴan majalisar jahar Imo sun tsige kakakin majalisar Paul Emeziem a zaman da majalisar ta yi a ranar Litinin. Ƴan majalisa 19 ne suka tsige shugaban majalisar daga cikin ƴan majalisar jahar 27. A cikin...

Labarai

Latest News
Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC