Mutane 2 Sun Rasa Rayukansu a Zaben Deleget na PDP a Jahar Osun
Mutane 2 Sun Rasa Rayukansu a Zaben Deleget na PDP a Jahar Osun
Akalla mutum biyu sun rasa rayukansu yayinda da dama suka jikkata a zaben deleget na jam'iyyar People’s Democratic Party PDP dake gudana a jihar Osun.
Kakakin hukumar yan...
Gwamnan Kwara ya yi Magana Kan Sanya Hijabi Cikin Makarantun Jahar
Gwamnan Kwara ya yi Magana Kan Sanya Hijabi Cikin Makarantun Jahar
Gwamnan jahar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya bayyana cewa ko shakka babu yana tare da dalibai mata Musulmai kan lamarin sanya Hijabi cikin makarantun jahar.
Yace wannan ita ce matsayarsa saboda...
Gwamnatin Tarayya na Shirin Rattafa Hannu Kan Sabon Bashin $3.387bn Don yin Ayyuka 10...
Gwamnatin Tarayya na Shirin Rattafa Hannu Kan Sabon Bashin $3.387bn Don yin Ayyuka 10 - Zainab Ahmed
Ministar kudi, kasafin kudi, da shirye-shiryen kasa, Zainab Ahmed, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya na shirin rattafa hannu kan sabon bashin $3.387 billion...
Kotu ta Bayar da Umarnin Kwace Kadarorin Tsohon Gwamnan Zamfara Abdulaziz Yari
Kotu ta Bayar da Umarnin Kwace Kadarorin Tsohon Gwamnan Zamfara Abdulaziz Yari
Hukumar ICPC mai binciken laifukan cin hanci da rashawa a Najeriya ta ce wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta ba ta umarni na wucin gadi na kwace...
Ɓangaren Gwamna Ganduje ya yi nasara a kotun ɗaukaka ƙara Kan Rikicin APC a...
Ɓangaren Gwamna Ganduje ya yi nasara a kotun ɗaukaka ƙara Kan Rikicin APC a Kano
Ɓangaren Gwamna Abudllahi Umar Ganduje ya yi nasara a ƙarar da ya shigar yana ƙalubalantar nasarar da wata kotun ta bai wa ɓangaren tshohon Gwamna...
Kaddamar da Aikin Ma’aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa...
Kaddamar da Aikin Ma’aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa - OSINBAJO
gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tsarin taswirar hanya na ma’aikatar ayyukan jin kai, magance annoba da bunkasa rayuwar jama’a yayi daidai da tsarin cigaban...
Gwamnatin Nijar ta Gamsu da Tsare-Tsare da Ayyukan da Gwamnatin Gwamna Ganduje ke yi...
Gwamnatin Nijar ta Gamsu da Tsare-Tsare da Ayyukan da Gwamnatin Gwamna Ganduje ke yi Don Cigaban Matasa
Ministan Koyar da sana'o'i na Jamhuriyar Nijar, Kassoum Mamane Moctar, a ranar Talata ya ce kasarsa ta gamsu da tsare-tsare da ayyukan da...
‘Yan Jam’iyyar APC a Jahar Kano Sun Kafa Sabuwar ƙungiya mai suna APC Maslaha
'Yan Jam'iyyar APC a Jahar Kano Sun Kafa Sabuwar ƙungiya mai suna APC Maslaha
Wasu ƴan jam'iyyar APC a jihar Kano dake arewacin Najeriya sun kafa wata sabuwar ƙungiya mai suna APC Maslaha, abin da ya kawo kashe-kashen jam'iyyar zuwa...
2023: Wannan Lokacin ne da Arewa za su Nuna Goyan Baya ga Tinubu –...
2023: Wannan Lokacin ne da Arewa za su Nuna Goyan Baya ga Tinubu - Kashim Shettima
Tsohon gwamnan jihar Borno da ke arewacin Najeriya Sanata Kashim Shettima, ya ce wannan lokacin ne da arewa za su nuna goyon baya ga...
Shugaban (NITDA) ya Halarci Taron Karrama Mai Girma Gwamnan Jigawa:-
Shugaban (NITDA) ya Halarci Taron Karrama Mai Girma Gwamnan Jigawa:-
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a yau ya halarci taron karrama mai girma gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Muhammad Badaru...





















