Shugaban (NITDA) ya Halarci Taron ba wa Ministan Sufuri Ɗan Amanar Daura
Shugaban (NITDA) ya Halarci Taron ba wa Ministan Sufuri Ɗan Amanar Daura
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a jiya, ya halarci taron bikin naɗin ministan sufuri, mista Rotimi Chibuke...
Shugaba Buhari Kaka ne Wanda ya Dace ya Gane Cewa Kasar Nan Rushewa ta...
Shugaba Buhari Kaka ne Wanda ya Dace ya Gane Cewa Kasar Nan Rushewa ta ke yi - Gwamna Ortom
Gwamnan jahar Binuwai, Samuel Ortom, ya yi kira ga shugaba Buhari da ya gaggauta daukar mataki domin Najeriya tana ragargajewa ne...
Gwamnatin Nasarawa ta Haramta Amfani da Sayar da Gawayi a Jahar ta
Gwamnatin Nasarawa ta Haramta Amfani da Sayar da Gawayi a Jahar ta
Gwamnatin Jahar Nasarawa a Najeriya ta haramta amfani da sayar da gawayi da kuma amfani da shi a wani yunƙuri na kare muhallin jahar.
Jaridar Punch ta rawaito babban...
Yadda Sambo Dasuki ya Roki su Akande a ba Buhari Takara a 2011
Yadda Sambo Dasuki ya Roki su Akande a ba Buhari Takara a 2011
Sambo Dasuki ya yi kokarin ganin Muhammadu Buhari ya zama shugaban Najeriya tun a zaben 2011.
Bisi Akande yace Kanal Sambo Dasuki mai ritaya ya nemi su ba...
Atisayen Operation Hadarin Daji ne ya Harzuka Rikicin ‘Yan bindiga a Sokoto – Gwamna...
Atisayen Operation Hadarin Daji ne ya Harzuka Rikicin 'Yan bindiga a Sokoto - Gwamna Tambuwal
Gwamna Tambuwal ya karbi bakuncin tawagar da Shugaba Muhammadu Buhari ya tura ta musamman kai gaisuwar ta'aziyya Sokoto.
Gwamnan ya bayyana ainihin abinda ya tsananta matsalar...
Gwamnatin Kaduna ta ƙaddamar da Cibiyar Haɗin Kan Addinin Musulmi da Kirista a jahar
Gwamnatin Kaduna ta ƙaddamar da Cibiyar Haɗin Kan Addinin Musulmi da Kirista a jahar
Gwamnan Kaduna Malam Nasir el-Rufai, ya ƙaddamar da cibiyar binciken nazarin haɗin kan addinin Musulmi da Kirista a jahar.
A cikin jawabinsa da ya wallafa a a...
Gwamnatin Borno ta Haramta Raba Abinci ga ‘Yan Gudun Hijira Dake Jahar
Gwamnatin Borno ta Haramta Raba Abinci ga 'Yan Gudun Hijira Dake Jahar
Gwamnan jahar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya haramta raba abinci ga dubban ƴan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya raba da gidajensu.
Manufar matakin shi ne domin...
Gwamna Ortom ya Caccaki ‘Yan Jam’iyyar APC a Jaharsa
Gwamna Ortom ya Caccaki 'Yan Jam'iyyar APC a Jaharsa
Gwamnan jahar Benue, Samuel Ortom ya caccaki 'yan jam'iyyar APC a jaharsa, inda ya kira su da mashaya barasa.
Gwamnan ya bayyana haka ne jiya Asabar, lamarin ya kuma kawo cece-kuce daga...
Yawan Ciyo Bashin da Shugaba Buhari Yake Yi ya sa Kasar ta Zama Mabaraciya...
Yawan Ciyo Bashin da Shugaba Buhari Yake Yi ya sa Kasar ta Zama Mabaraciya - Sanata Ayu
Zababben shugaban babbar jam'iyyar hamayya ta Najeriya PDP ya ce yawan ciyo bashin da shugaban kasar Muhammadu Buhari yake yi ya sa kasar...
Shugaba Buhari na Goyan Bayan Mayar da Kujerar Shugabancin Kasar nan Kudu – Jigon...
Shugaba Buhari na Goyan Bayan Mayar da Kujerar Shugabancin Kasar nan Kudu - Jigon APC
Wani jigon jam'iyyar APC ya bayyana cewa, Shugaba Buhari na goyon bayan mayar da kujerar shugabancin kasar nan kudu.
Ya bayyana haka ne yayin da yake...




















