APC ta Mutu, Allah ya ji Kanta – Dino Melaye
APC ta Mutu, Allah ya ji Kanta - Dino Melaye
A yanzu haka, rikicin shugabanci ya baibaye jam'iyyar APC gabannin babban taronta na kasa.
Sanata Dino Melaye ya yi amfani da wannan damar wajen yi mata ba'a, inda ya ce an...
Rikicin Rasha da Ukraine: Gwamnatin Rasha ta Saki Jerin Sunayen Kasashen da ba ta...
Rikicin Rasha da Ukraine: Gwamnatin Rasha ta Saki Jerin Sunayen Kasashen da ba ta ga Maciji da su
Gwamnatin Rasha ta saki jerin sunayen kasashe da yankunan da ba ta ga maciji da su yayin da ta afka wa Ukraine...
Sabon Shugaban Jam’iyyar APC na Rikon Kwarya ya Dauki Matakin Farko
Sabon Shugaban Jam'iyyar APC na Rikon Kwarya ya Dauki Matakin Farko
Gwamna Abubakar Sani Bello ya sanar da zaman majalisar NEC bayan zama shugaban riko na APC.
Gwamnan na jihar Neja ya hadu da ‘yan kwamitin CECPC, zai rage yawan ‘yan...
Zaben 2023: Kungiya a Arewacin Najeriya ta Bayyana Jonathan a Matsayin Wanda ke da...
Zaben 2023: Kungiya a Arewacin Najeriya ta Bayyana Jonathan a Matsayin Wanda ke da Kwarewa Wajen Tafiyar da Lamuran Kasar
Wata kungiya a arewacin Najeriya ta nuna goyon bayanta ga tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan gabannin babban zaben 2023.
Kungiyar ta...
Na Amince na Sasanta da Rasha a Iyakar Ukraine da Belarus – Shugaban Ukraine
Na Amince na Sasanta da Rasha a Iyakar Ukraine da Belarus - Shugaban Ukraine
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelinsky ya ce ya amince ya sasanta da Rasha a wani wuri kan iyakar Ukraine da Belarus
Mista Zelensky ya ce a tattaunawar da...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta Saka Baki Cikin Rikicin Kasar Rasha da Ukraine
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta Saka Baki Cikin Rikicin Kasar Rasha da Ukraine
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta saka baki cikin rikicin da ke faruwa tsakanin kasar Rasha da Ukraine tana mai kira ga Rasha ta mayar da dakarunta gida.
Najeriya ta yi...
Lokaci ya yi da za a Tabbatar da Sahihi Kuma Ingantaccen Zaɓe a Najeriya...
Lokaci ya yi da za a Tabbatar da Sahihi Kuma Ingantaccen Zaɓe a Najeriya - Injiniya Yusuf Yabagi
Masu ruwa da tsaki a lamuran zabe a Najeriya sun fara tsokaci kan sa hannun da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi kan...
Alkawarin da Gwamnatin Tarayya ta Daukar wa Tubabbun Mambobin Boko Haram
Alkawarin da Gwamnatin Tarayya ta Daukar wa Tubabbun Mambobin Boko Haram
Gwamnatin tarayya ta ɗauki alkawarin inganta rayuwar tubabbbun mambobin Boko Haram su tsaya da kafafunsu.
Farfesa Yemi Osinajo ya ce gwamnati ta shirya samar wa tubabbun hanyoyin kudin shiga na...
Shugaban NITDA ya Karɓi Baƙuncin Jakadan ƙasar Sweden a Nageriya
Shugaban NITDA ya Karɓi Baƙuncin Jakadan ƙasar Sweden a Nageriya
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a wannan rana, ya karɓi baƙuncin jakadan ƙasar Sweden a Nageriya, mista Carl-Micheal Gräns,...
Gwamnatin Tarayya ta Assasa Karin Kasafi Don Cike Gibi a Shirin Farfaɗo da Sashen...
Gwamnatin Tarayya ta Assasa Karin Kasafi Don Cike Gibi a Shirin Farfaɗo da Sashen da Rikice-Riciken da ke Afkuwa
Ministan kula da Al'amuran jin kai da sarrafa annoba da cigaban Al'umma, Sadiya Umar Farouq ta kaddamar da aikin farfado da...





















