Home SIYASA Page 87

SIYASA

APGA ta Lashe Kananan Hukumomi 16 a Zaɓen Anambra

0
APGA ta Lashe Kananan Hukumomi 16 a Zaɓen Anambra   Alamu na nuna cewa jam'iyyar APGA ba ta shirya tattara komatsanta ba da barin gidan gwamnatin jahar Anambra ba. Farfesa Chukwuma Soludo ne a halin yanzu ya ke gaba bayan an bayyana...

Shugabannin Jam’iyyar APC na Filato Sun Nuna Goyan Bayansu ga Gwamna Lalong a Zaɓen...

0
Shugabannin Jam'iyyar APC na Filato Sun Nuna Goyan Bayansu ga Gwamna Lalong a Zaɓen 2023   Shugabannin jam'iyyar APC na jahar Filato sun fara shirin kaddamar da takarar gwamna Lalong a babban zaɓen 2023. A cewarsu gwamnan yana da kwarewar siyasa wajen...

‘Yan Takarar Gwamna a Jahar Anambra Sun ƙulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya

0
'Yan Takarar Gwamna a Jahar Anambra Sun ƙulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya   'Yan takarar gwamna a Jihar Anambra da ke kudancin Najeriya sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Awka, babban birnin jihar. A ranar Asabar za a gudanar da zaɓen...

Kotu ta Tsare wanda ya Kira Gwamna Ganduje ‘Barawon Kano’ a Facebook

0
Kotu ta Tsare wanɗa ya Kira Gwamna Ganduje 'Barawon Kano' a Facebook   An gurfanar da wani Mu'azu Magaji Danbala a gaban kotu da ke zamanta a Nomansland a Kano kan cin mutuncin Gwamna Abdullahi Ganduje. An yi karar Danbala ne da...

Jami’an Tsaro Sun Kama Shugaban Majalisar Dokokin Filato da aka Tsige, Abok Ayuba

0
Jami'an Tsaro Sun Kama Shugaban Majalisar Dokokin Filato da aka Tsige, Abok Ayuba Rahotanni daga jahar Filaton Najeriya na cewa jami'an tsaro sun kama shugaban majalisar dokoki da aka tsige Alhamsi din da ta gabata, da kuma wasu yan majalisa...

Duniya na Cikin Mumunan Haɗari, Saboda Matsalolin Dumamar Yanayi – Boris Johnson

0
Duniya na Cikin Mumunan Haɗari, Saboda Matsalolin Dumamar Yanayi - Boris Johnson Firaministan Birtaniya, Boris Johnson ya buɗe taro mai muhimmanci kan sauyin yanayi na Majalisar Dinkin Duniya a Scotland yana mai gargadin cewa duniya na cikin mumunan haɗari, saboda...

2023: Zan Nemi Takarar Gwamna a Jahar Kaduna – Shehu Sani

0
2023: Zan Nemi Takarar Gwamna a Jahar Kaduna - Shehu Sani   Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya ce zai nemi takarar gwamna a jahar tasa ƙarƙashin jam'iyyar adawa ta PDP a babban zaɓen 2023. Sanatan wanda aka...

Shugaba Buhari ya Karɓi Baƙuncin Tinubu a Fadarsa da ke Abuja 

0
Shugaba Buhari ya Karɓi Baƙuncin Tinubu a Fadarsa da ke Abuja    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karɓi baƙuncin jagoran jam'iyyarsu ta APC, Bola Ahmed Tinubu, a fadarsa da ke Abuja ranar Lahadi. Da isarsa ne kuma suka wata ganawa cikin sirri. Tsohon...

Firaministan Birtaniya, Boris Johnson ya yi Gargaɗin Kan Taron COP 26

0
Firaministan Birtaniya, Boris Johnson ya yi Gargaɗin Kan Taron COP 26   Firaministan Birtaniya Boris Johnson ya yi gargaɗin cewa muddin taron sauyin yanayi na COP 26 a Glasgow ya gaza to komai ma zai wargaje. Mista Johnson ya ce babu wani...

COP 26: Shugaba Buhari ya yi Tafiya Zuwa Scotland

0
COP 26: Shugaba Buhari ya yi Tafiya Zuwa Scotland Kwana biyu bayan dawowarsa daga Saudiyya, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kama hanyar tafiya birnin Glasgow na Scotland ranar Lahadi. Shugaban ya yi balaguron ne domin halartar taron sauyin yanayi da aka...

Labarai

Latest News
Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC