Jami’an Tsaro Sun Kama Shugaban Majalisar Dokokin Filato da aka Tsige, Abok Ayuba
Jami'an Tsaro Sun Kama Shugaban Majalisar Dokokin Filato da aka Tsige, Abok Ayuba
Rahotanni daga jahar Filaton Najeriya na cewa jami'an tsaro sun kama shugaban majalisar dokoki da aka tsige Alhamsi din da ta gabata, da kuma wasu yan majalisa...
Duniya na Cikin Mumunan Haɗari, Saboda Matsalolin Dumamar Yanayi – Boris Johnson
Duniya na Cikin Mumunan Haɗari, Saboda Matsalolin Dumamar Yanayi - Boris Johnson
Firaministan Birtaniya, Boris Johnson ya buɗe taro mai muhimmanci kan sauyin yanayi na Majalisar Dinkin Duniya a Scotland yana mai gargadin cewa duniya na cikin mumunan haɗari, saboda...
2023: Zan Nemi Takarar Gwamna a Jahar Kaduna – Shehu Sani
2023: Zan Nemi Takarar Gwamna a Jahar Kaduna - Shehu Sani
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya ce zai nemi takarar gwamna a jahar tasa ƙarƙashin jam'iyyar adawa ta PDP a babban zaɓen 2023.
Sanatan wanda aka...
Shugaba Buhari ya Karɓi Baƙuncin Tinubu a Fadarsa da ke Abuja
Shugaba Buhari ya Karɓi Baƙuncin Tinubu a Fadarsa da ke Abuja
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karɓi baƙuncin jagoran jam'iyyarsu ta APC, Bola Ahmed Tinubu, a fadarsa da ke Abuja ranar Lahadi.
Da isarsa ne kuma suka wata ganawa cikin sirri.
Tsohon...
Firaministan Birtaniya, Boris Johnson ya yi Gargaɗin Kan Taron COP 26
Firaministan Birtaniya, Boris Johnson ya yi Gargaɗin Kan Taron COP 26
Firaministan Birtaniya Boris Johnson ya yi gargaɗin cewa muddin taron sauyin yanayi na COP 26 a Glasgow ya gaza to komai ma zai wargaje.
Mista Johnson ya ce babu wani...
COP 26: Shugaba Buhari ya yi Tafiya Zuwa Scotland
COP 26: Shugaba Buhari ya yi Tafiya Zuwa Scotland
Kwana biyu bayan dawowarsa daga Saudiyya, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kama hanyar tafiya birnin Glasgow na Scotland ranar Lahadi.
Shugaban ya yi balaguron ne domin halartar taron sauyin yanayi da aka...
APC na da Mabiya Miliyan 40 a Najeriya- Sanata Akpanudoedehe
APC na da Mabiya Miliyan 40 a Najeriya- Sanata Akpanudoedehe
John Akpanudoedehe yace jam’iyyar APC tana da mabiya miliyan 40 a Najeriya.
Sanata Akpanudoedehe yake cewa wannan ne zai ba APC damar lashe zaben 2023.
Sakataren na APC ya sha alawashi yin...
Shugaba Buhari ya Yaba wa Dakarun Najeriya Kan Yadda Suke Tabbatar da Zaman Lafiya...
Shugaba Buhari ya Yaba wa Dakarun Najeriya Kan Yadda Suke Tabbatar da Zaman Lafiya a Kasar
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yaba wa dakarun kasar kan yadda ya ce suna tabbatar da zaman lafiya da hadin kai a kasar, inda...
Arewa Tana da Hanyar Mayar da Kai Shugaban je ka na yi ka –...
Arewa Tana da Hanyar Mayar da Kai Shugaban je ka na yi ka - Fasto Bakare
Wani babban malamin coci a Najeriya wanda kuma ya taba yin takarar mataimakin shugaban kasa ga Buhari,Fasto Tunde Bakare, ya ce duk wani mai...
MDD ta yi kira ga Sojojin Sudan da su Gaggauta Sakin Waɗanda aka Kama...
MDD ta yi kira ga Sojojin Sudan da su Gaggauta Sakin Waɗanda aka Kama ba Bisa Ka’ida
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi kira ga sojojin Sudan su “gaggauta sakin waɗanda aka kama ba bisa ka’ida ba ko kuma aka yi...




















