Shugaba Buhari na Daya Daga Cikin Musulmai 500 Mafi Karfin Masu Fada a ji...
Shugaba Buhari na Daya Daga Cikin Musulmai 500 Mafi Karfin Masu Fada a ji a Duniya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na cikin jerin musulmi masu karfin fada aji a duniya, kamar yadda cibiyar nazarin addinin Islama da ke Amman a...
Shugaban Turkiyya, Erdogan ya yi Barazanar Korar Jekadun Kasashe 10
Shugaban Turkiyya, Erdogan ya yi Barazanar Korar Jakadun Kasashe 10
Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya ce zai janye matsayin diflomasiyya na jakadun kasashen waje guda 10 wadanda suka nemi a saki guda 10 wadanda suka nemi a saki wani...
APC ta Nemi Mai Mala Buni da ya Hukunta Shekarau, Amosun, Okorocha, da Aregbesola
APC ta Nemi Mai Mala Buni da ya Hukunta Shekarau, Amosun, Okorocha, da Aregbesola
Gwamnoni suna so majalisar Mai Mala Buni ta hukunta wadanda suka bangare.
Akwai jahohin da aka samu shugabanni fiye da daya a zaben shugabanni na APC.
Shekarau, Amosun,...
PDP za ta Gyara Kura-Kuran da Tayi a Baya Idan Aka Bata Damar Jagorantar...
PDP za ta Gyara Kura-Kuran da Tayi a Baya Idan Aka Bata Damar Jagorantar Kasar a 2023 - Gwamna Fintiri
Gwamna Ahmadu Fintiri na jahar Adamawa ya shawarci jam'iyyar PDP kan abubuwan da ya kamata tayi domin kwace mulki a...
Shugaban Turkiyya ya kaiwa Fadar Shugaba Buhari Ziyara
Shugaban Turkiyya ya kaiwa Fadar Shugaba Buhari Ziyara
Shugaban Turkiyya Raceb Tayyib Erdogan ya isa fadar shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a wani bangare na ziyarar kwanaki biyu da yake yi kasar.
A karshen tattaunawar da suke yi a halin yanzu...
Shugaba Buhari ya Mayar da Martani Kan Kisan Mutane a Goronyo Dake Jahar Sokoto
Shugaba Buhari ya Mayar da Martani Kan Kisan Mutane a Goronyo Dake Jahar Sokoto
Shugaba Buhari ya bayyana cewa, karshen 'yan bindiga ya zo, kuma za a ragargaje su nan kusa.
Ya bayyana haka ne yayin da ya yi Allah wadai...
Za mu Kashe N863bn Don Yaƙar Talauci – Gwamnatin Shugaba Buhari
Za mu Kashe N863bn Don Yaƙar Talauci - Gwamnatin Shugaba Buhari
Gwamnatin Najeriya za ta kashe naira biliyan 863 wurin gudanar da shirye-shiryen tallafa wa al'umma na karshen shekara.
Shirye-shirye ne na musamman da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ya bullo dasu...
Shugaba Buhari ya Jajanta wa Shugaban Amurka Kan Mutuwar Powell
Shugaba Buhari ya Jajanta wa Shugaban Amurka Kan Mutuwar Powell
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa takwaransa Joe Biden na Amurka kan mutuwar tsohon ministan harkokin waje Colin Powell.
Sanarwar wadda mataimaki na musamman ga Shugaban kan yada labarai Garba...
Hukumomin Birtaniya Sun Ayyana Kisan ɗan Majalisa a Matsayin ta’addanci
Hukumomin Birtaniya Sun Ayyana Kisan ɗan Majalisa a Matsayin ta'addanci
Bayanai sun nuna cewa mutumin da ake tsare da shi kan kisan dan majalisar Birtaniya, David Amess, a ranar juma'a ya taɓa halartar shirin gwamnati na yaƙi da tsattsauran ra'ayi.
Sai...
Gwamna Ganduje yayi Martani ga ‘Yan Majalisan da Sukayi Masa Tawaye
Gwamna Ganduje yayi Martani ga 'Yan Majalisan da Sukayi Masa Tawaye
Gwamnan jahar Kano yayi martani ga yan majalisan da sukayi masa tawaye.
Ganduje yace kawai sun gaza yiwa jama'arsu komai suna kokarin daura masa.
Daya daga cikin Sanatocin ya zame kansa,...





















