Home SIYASA Page 90

SIYASA

Yadda na Kusa Rasa Kujerata a Karo na Biyu – Gwamna El-Rufa’i

0
Yadda na Kusa Rasa Kujerata a Karo na Biyu - Gwamna El-Rufa'i Gwamna Nasir El-Rufai ya bayyana yadda ya kusa rasa kujerarsa a karo na biyu saboda shirin yi wa malaman jahar gwaji.  Gwamnan na jahar Kaduna ya ce ya so...

Bada Cek Din Bogi: Shugaban kasar Ruwanda ya Yafewa Tsohon Firaministan kasar, Pierre Damien...

0
Bada Cek Din Bogi: Shugaban kasar Ruwanda ya Yafewa Tsohon Firaministan kasar, Pierre Damien Habumuremyi  Shugban kasar Ruwanda Paul Kagame ya yafe wa tsohon firaiministan sa Pierre Damien Habumuremyi wanda aka yanke wa hukuncin shekara uku gidan yari saboda fitar...

Jam’iyyar PDP ta Fitar da ‘Dan Takarar Shugabancinta

0
Jam'iyyar PDP ta Fitar da 'Dan Takarar Shugabancinta Jaridar Vanguard ta rawaito cewa, tsohon shugaban majalisar dattawa, Dakta Iyorchia Ayu ya zama dan takarar shugabancin jam'iyar PDP, gabanin babban taron ta na kasa na ranar 31 ga watan Oktoba. Fitowar Ayu...

Jam’iyyar APC na Shirin yin Magudin Zaben 2023 – ‘Dan Majalisar Wakilai

0
Jam'iyyar APC na Shirin yin Magudin Zaben 2023 - 'Dan Majalisar Wakilai An zargi jam’iyyar All Progressives Congress da kulla-kulla don yiwa duk sauran jam’iyyun siyasa magudi a zaben 2023.  Dan majalisar wakilai ne yayi wannan zargi a ranar Laraba, 13...

APGA Zuwa APC: Mataimakin gwamnan jahar Anambra ya Sauya Sheka

0
APGA Zuwa APC: Mataimakin gwamnan jahar Anambra ya Sauya Sheka Mataimakin gwamnan jahar Anambra Nkem Okeke ya sauya sheka daga jam'iyar APGA zuwa APC mai mulki a Najeriya. Kafafen yada labarai na cikin gida sun ruwaito cewa an gabatar da Mr...

2023: Abdulmumin Jibrin Kofa ya fara shirin haɗa kan matasan Najeriya mai laƙabin G...

0
2023: Abdulmumin Jibrin Kofa ya fara shirin haɗa kan matasan Najeriya mai laƙabin G – 23   A dai-dai lokacin da manyan zaɓukan Najeriya da za a yi a shekarar 2023 ke ƙara matsowa tsohon ɗan majalisar tarayya  mai wakiltar mazabar...

Shugaba Buhari ya Nada Dr Ezra Yakusak a Matsayin Shugaban NEPC

0
Shugaba Buhari ya Nada Dr Ezra Yakusak a Matsayin Shugaban NEPC Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya amince da nadin Dr Ezra Yakusak a matsayin shugaban NEPC.  Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa...

Jiga-Jigan APC a Kano  na Zargin Gwamna Ganduje da Yin Babakere Tare da Yin...

0
Jiga-Jigan APC a Kano  na Zargin Gwamna Ganduje da Yin Babakere Tare da Yin Gaban Kasan  a Jahar A daidai lokacin da jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ke shirin gudanar da zaɓen shugabaninta a matakin jaha, bisa ga dukkan alamu...

Dalilin da Yasa Majalisar Dokokin Zamfara ta Dakatad da Mambobinta 2

0
Dalilin da Yasa Majalisar Dokokin Zamfara ta Dakatad da Mambobinta 2 Majalisar dokokin Zamfara ta dakatad da mambobinta biyu kan zargin suna da alaƙa da yan bindiga.  Sai dai dakatarwan ta tsawon watanni uku ne, lokacin da ake tsammanin kwamitin tsaro...

‘Yan Majalisar Wakilai Sun Koka Kan Azababben Zafin da ke Majalisar 

0
'Yan Majalisar Wakilai Sun Koka Kan Azababben Zafin da ke Majalisar  ‘Yan majalisar wakilai a ranar Talata sun koka akan azabar zafin da ya barke mu su a majalisar.  Dan majalisar, Haruna Dederi ya bukaci a yi duba kuma ayi gaggawar...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta