Gwamnatin Kaduna ta Gabatar da Kasafin Kudin 2022 ga Majalisar Dokokin Jahar
Gwamnatin Kaduna ta Gabatar da Kasafin Kudin 2022 ga Majalisar Dokokin Jahar
Gwamnatin jahar Kaduna ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2022 ga majalisar dokokin jahar.
Gwamnan ya bayyana yadda gwamnati ta tsara kashe kudaden a bangarori daban-daban na rayuwa.
Gwmanan ya...
Taron bin Diddigi: Zan Zauna Har Zuwa Karshen Taron Domin Sauraron Kowanne Minista –...
Taron bin Diddigi: Zan Zauna Har Zuwa Karshen Taron Domin Sauraron Kowanne Minista - Shugaba Buhari
Akwai yiwuwar Shugaba Muhammadu Buhari ya sake korar wasu ministocin Najeriya bayan kammala taron bin diddigin ayyukansu da za a kammala yau a Abuja.
Taron...
Nan Gaba Kaɗan Najeriya Za ta Fara ƙera Makamai Domin Sauƙaƙe Yaƙi da Matsalolin...
Nan Gaba Kaɗan Najeriya Za ta Fara ƙera Makamai Domin Sauƙaƙe Yaƙi da Matsalolin Tsaro - Shugaba Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa nan gaba kaɗan ƙasarsa za ta fara ƙera makamai domin sauƙaƙe yaƙi da matsalolin tsaro...
Alaƙa da ‘Yan bindiga: Sababbin Kwamishinonin Zamfara Sun Rantse da Kur’ani
Alaƙa da 'Yan bindiga: Sababbin Kwamishinonin Zamfara Sun Rantse da Kur’ani
Gwamnan jahar Zamfara Bello Matawalle ya rantsar da sabbin kwamishinoni da sakatarorin gwamnati da masu ba shi shawara a yau litinin.
Kwamishinonin sun rantse da Allah da kuma Al Kur’ani...
Gwamna Sani Bello ya Umarci ‘Yan Majalisar Gwamnatinsa su Aje Mukaminsu Idan Suna Neman...
Gwamna Sani Bello ya Umarci 'Yan Majalisar Gwamnatinsa su Aje Mukaminsu Idan Suna Neman Kujerar Siyasa
Gwamna Abubakar Sani Bello na jahar Neja, ya umarci yan majalisar gwamnatinsa su aje mukaminsu idan suna neman kujerar siyasa.
A cewar gwamnan duk wani...
Shugaba Buhari ya Kaddamar da Taron Bin Diddigin Ayyukan Ministocisa
Shugaba Buhari ya Kaddamar da Taron Bin Diddigin Ayyukan Ministocisa
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya kaddamar da taron kwanaki biyu domin bin diddigin ayyukan ministocinsa yayinda ake rade-radin cewa yana shirin sake korar karin wasu ministocin kan rashin taka...
Maka Abubakar Malami a Kotu: Femi Falana ya yi Barazanar Haka
Maka Abubakar Malami a Kotu: Femi Falana ya yi Barazanar Haka
Lauyan da ke fafutikar kare hakkin bil adama, Femi Falana ya rubata wasika zuwa da Antoni Janar na gwamnatin Najeriya, Abubakar Malami ya na barazanar maka shi kotu idan...
An Soma Shari’a Kan Kisan Gillar da Aka yi wa Tsohon Shugaban ƙasar Burkina...
An Soma Shari'a Kan Kisan Gillar da Aka yi wa Tsohon Shugaban ƙasar Burkina Faso, Thomas Sankara
Yau ake soma shari'a kan kisan-gillar da aka yi wa Thomas Sankara.
A wannan Litinin ne za a buɗe wata shari'ah a birnin Ouagadougou...
Buhari ne Kawai Wanda Zai Iya Zuwa ko Ina Mutane su Taru ba Tare...
Buhari ne Kawai Wanda Zai Iya Zuwa ko Ina Mutane su Taru ba Tare da ya Nemi su ba - Osinbajo
Mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya ce Najeriya za ta yi nasarar magance dukkanin matsalolin da ke addabatarta...
Gwamnatin Tarayya na Shirin Kashe N16.39trn a Kasafin Kudin 2022
Gwamnatin Tarayya na Shirin Kashe N16.39trn a Kasafin Kudin 2022
Legit.ng ta cigaba da kawo muku bayanai kan daftarin kasafin kudin 2022 da Buhari ya gabatar gaban majalisa.
A kasafin kudin 2022, gwamnatin tarayya na shirin kashe N16.39 trillion.
Cikin wannan kudi,...




















