Za mu Kashe N863bn Don Yaƙar Talauci – Gwamnatin Shugaba Buhari
Za mu Kashe N863bn Don Yaƙar Talauci - Gwamnatin Shugaba Buhari
Gwamnatin Najeriya za ta kashe naira biliyan 863 wurin gudanar da shirye-shiryen tallafa wa al'umma na karshen shekara.
Shirye-shirye ne na musamman da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ya bullo dasu...
Shugaba Buhari ya Jajanta wa Shugaban Amurka Kan Mutuwar Powell
Shugaba Buhari ya Jajanta wa Shugaban Amurka Kan Mutuwar Powell
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa takwaransa Joe Biden na Amurka kan mutuwar tsohon ministan harkokin waje Colin Powell.
Sanarwar wadda mataimaki na musamman ga Shugaban kan yada labarai Garba...
Hukumomin Birtaniya Sun Ayyana Kisan ɗan Majalisa a Matsayin ta’addanci
Hukumomin Birtaniya Sun Ayyana Kisan ɗan Majalisa a Matsayin ta'addanci
Bayanai sun nuna cewa mutumin da ake tsare da shi kan kisan dan majalisar Birtaniya, David Amess, a ranar juma'a ya taɓa halartar shirin gwamnati na yaƙi da tsattsauran ra'ayi.
Sai...
Gwamna Ganduje yayi Martani ga ‘Yan Majalisan da Sukayi Masa Tawaye
Gwamna Ganduje yayi Martani ga 'Yan Majalisan da Sukayi Masa Tawaye
Gwamnan jahar Kano yayi martani ga yan majalisan da sukayi masa tawaye.
Ganduje yace kawai sun gaza yiwa jama'arsu komai suna kokarin daura masa.
Daya daga cikin Sanatocin ya zame kansa,...
Yadda na Kusa Rasa Kujerata a Karo na Biyu – Gwamna El-Rufa’i
Yadda na Kusa Rasa Kujerata a Karo na Biyu - Gwamna El-Rufa'i
Gwamna Nasir El-Rufai ya bayyana yadda ya kusa rasa kujerarsa a karo na biyu saboda shirin yi wa malaman jahar gwaji.
Gwamnan na jahar Kaduna ya ce ya so...
Bada Cek Din Bogi: Shugaban kasar Ruwanda ya Yafewa Tsohon Firaministan kasar, Pierre Damien...
Bada Cek Din Bogi: Shugaban kasar Ruwanda ya Yafewa Tsohon Firaministan kasar, Pierre Damien Habumuremyi
Shugban kasar Ruwanda Paul Kagame ya yafe wa tsohon firaiministan sa Pierre Damien Habumuremyi wanda aka yanke wa hukuncin shekara uku gidan yari saboda fitar...
Jam’iyyar PDP ta Fitar da ‘Dan Takarar Shugabancinta
Jam'iyyar PDP ta Fitar da 'Dan Takarar Shugabancinta
Jaridar Vanguard ta rawaito cewa, tsohon shugaban majalisar dattawa, Dakta Iyorchia Ayu ya zama dan takarar shugabancin jam'iyar PDP, gabanin babban taron ta na kasa na ranar 31 ga watan Oktoba.
Fitowar Ayu...
Jam’iyyar APC na Shirin yin Magudin Zaben 2023 – ‘Dan Majalisar Wakilai
Jam'iyyar APC na Shirin yin Magudin Zaben 2023 - 'Dan Majalisar Wakilai
An zargi jam’iyyar All Progressives Congress da kulla-kulla don yiwa duk sauran jam’iyyun siyasa magudi a zaben 2023.
Dan majalisar wakilai ne yayi wannan zargi a ranar Laraba, 13...
APGA Zuwa APC: Mataimakin gwamnan jahar Anambra ya Sauya Sheka
APGA Zuwa APC: Mataimakin gwamnan jahar Anambra ya Sauya Sheka
Mataimakin gwamnan jahar Anambra Nkem Okeke ya sauya sheka daga jam'iyar APGA zuwa APC mai mulki a Najeriya.
Kafafen yada labarai na cikin gida sun ruwaito cewa an gabatar da Mr...
2023: Abdulmumin Jibrin Kofa ya fara shirin haɗa kan matasan Najeriya mai laƙabin G...
2023: Abdulmumin Jibrin Kofa ya fara shirin haɗa kan matasan Najeriya mai laƙabin G – 23
A dai-dai lokacin da manyan zaɓukan Najeriya da za a yi a shekarar 2023 ke ƙara matsowa tsohon ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar...






















