Home SIYASA Page 91

SIYASA

Maka Abubakar Malami a Kotu: Femi Falana ya yi Barazanar Haka

0
Maka Abubakar Malami a Kotu: Femi Falana ya yi Barazanar Haka Lauyan da ke fafutikar kare hakkin bil adama, Femi Falana ya rubata wasika zuwa da Antoni Janar na gwamnatin Najeriya, Abubakar Malami ya na barazanar maka shi kotu idan...

An Soma Shari’a Kan Kisan Gillar da Aka yi wa Tsohon Shugaban ƙasar Burkina...

0
An Soma Shari'a Kan Kisan Gillar da Aka yi wa Tsohon Shugaban ƙasar Burkina Faso, Thomas Sankara Yau ake soma shari'a kan kisan-gillar da aka yi wa Thomas Sankara. A wannan Litinin ne za a buɗe wata shari'ah a birnin Ouagadougou...

Buhari ne Kawai Wanda Zai Iya Zuwa ko Ina Mutane su Taru ba Tare...

0
Buhari ne Kawai Wanda Zai Iya Zuwa ko Ina Mutane su Taru ba Tare da ya Nemi su ba - Osinbajo Mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya ce Najeriya za ta yi nasarar magance dukkanin matsalolin da ke addabatarta...

Gwamnatin Tarayya na Shirin Kashe N16.39trn a Kasafin Kudin 2022

0
Gwamnatin Tarayya na Shirin Kashe N16.39trn a Kasafin Kudin 2022 Legit.ng ta cigaba da kawo muku bayanai kan daftarin kasafin kudin 2022 da Buhari ya gabatar gaban majalisa.  A kasafin kudin 2022, gwamnatin tarayya na shirin kashe N16.39 trillion.  Cikin wannan kudi,...

Kamata Ya yi Sanata Abaribe na Gidan Kurkuku Yanzu Haka – Femi Adesina

0
Kamata Ya yi Sanata Abaribe na Gidan Kurkuku Yanzu Haka - Femi Adesina   Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman, Femi Adesina, ya ce kamata yayi Sanata Abaribe na gidan kurkuku yanzu haka. Ya sanar da hakan ne a wata...

PDP: An Tashi Taron Jam’iyyar Lafiya Babu Saɓani

0
PDP: An Tashi Taron Jam'iyyar Lafiya Babu Saɓani   Taron jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya da gabaninsa aka dauka za a tashi baran-daran ko kuma a yi ta kare tsakanin ‘yan arewa da kudu, sai ga shi an shiga daki...

Za mu Amince da Kasafin kudin 2022 Kafin Karshen 2021 – Ahmad Lawan

0
Za mu Amince da Kasafin kudin 2022 Kafin Karshen 2021 - Ahmad Lawan Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmad Lawan ya ce majalisar dokoki za ta amince da kasafin kudin 2022 kafin karshen wannan shekarar. Lawan ya bayyana haka ne a jawabinsa...

Gwamnatin Tarayya ta ce za ta Iya Saka Dokar Ta-ɓaci a Anambra Saboda Zaɓe

0
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta Iya Saka Dokar Ta-ɓaci a Anambra Saboda Zaɓe   Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za ta iya saka dokar ta-ɓaci a Jahar Anambra da ke kudancin ƙasar domin tsaurara tsaro yayin gudanar da zaɓen gwamna...

Wanda ya fi Cancanta ya Gaji Shugaba Buhari a 2023 – Adeseye Ogunlewe

0
Wanda ya fi Cancanta ya Gaji Shugaba Buhari a 2023 - Adeseye Ogunlewe   Tsohon minista a Najeriya, Adeseye Ogunlewe, ya bayyana cewa jigon APC, Bola Tinubu, shi ne ya fi cancanta ya gaji shugaba Buhari a 2023. Ogunlewe ya bayyana cewa...

Akalla Akwai Kungiyoyi sama da 30 da ke Fafutukar Ballewa Daga Najeriya – Sanata...

0
Akalla Akwai Kungiyoyi sama da 30 da ke Fafutukar Ballewa Daga Najeriya - Sanata Abaribe   Santa daga yankin kudu maso gabas ya bayyana goyon bayansa ga kungiyar ta'addanci ta IPOB . Sanatan ya ce, akalla akwai kungiyoyi sama da 30 da...

Labarai

Latest News
Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC