Home SIYASA Page 94

SIYASA

Yadda ‘Yan Siyasar Kudu za su bi, su Karbi Shugabanci a Zaben 2023 –...

0
Yadda ‘Yan Siyasar Kudu za su bi, su Karbi Shugabanci a Zaben 2023 - Shehu Sani   Shehu Sani yace tsari na karba-karba zai taimaka wajen kawo adalci a siyasa. Amma Sanatan ya bayyana cewa ba dole ba ne mulki ya bar...

Kotu ta Daga ƙarar da ke Cewa Atiku ba ‘Dan Najeriya Bane

0
Kotu ta Daga ƙarar da ke Cewa Atiku ba 'Dan Najeriya Bane   Kotu ta yi zama kan bukatar a hana Atiku tsayawa takarar shugaban kasa 2023, an kuma dage kara. Rahotanni sun bayyana cewa, an dage karar ne bisa gazawar bangaorori...

Kungiyar NPYA ta Shawarci Gwamnonin Arewa da su Hada Kudi Domin Kafa Banki na...

0
Kungiyar NPYA ta Shawarci Gwamnonin Arewa da su Hada Kudi Domin Kafa Banki na Yankin a Maimakon Dogaro da na Kudu   Wata kungiyar matasa masu muradin kare al'ummar Arewa-maso-gabas ta yi gargadin cewa tattalin arzikin yankin na daf da durkushewa. Kungiyar...

PDP da APC: Najeriya ba Zata Taɓa Fita Daga Halin da Take Ciki ba...

0
PDP da APC: Najeriya ba Zata Taɓa Fita Daga Halin da Take Ciki ba Har Sai Manyan Jam'iyyun Sun Canza Tunaninsu Kan Mulki - Sule Lamiɗo   Tsohon gwamnan jahar Jigawa, Sule Lamiɗo, ya caccaki jam'iyya mai mulki da kuma jam'iyyarsa...

Bethel Baptist: An Saki Karin ɗalibai 10, Bayan Biyan Kuɗin Fansa

0
Bethel Baptist: An Saki Karin ɗalibai 10, Bayan Biyan Kuɗin Fansa An sake sakin karin ɗalibai da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a jahar Kadunan arewacin Najeriya bayan biyan kuɗin fansa. An saki dalibai 10 a jiya Lahadi, a...

PDP Zuwa APC: Sanata Odey da Magoya Bayansa Sun Sauya Sheƙa

0
PDP Zuwa APC: Sanata Odey da Magoya Bayansa Sun Sauya Sheƙa   Sanata Steven Odey, tare da dumbin magoya bayansa sun sauya sheƙa daga PDP zuwa Jam'iyyar APC mai mulki. Sanata Odey ya shafe watanni takwas a majalisar dattijan Najeriya, kafin daga...

Shugaba Buhari ya Taso Daga Amurka Zuwa Najeriya

0
Shugaba Buhari ya Taso Daga Amurka Zuwa Najeriya   Shugaba Buhari ya taso daga tashar jirgin JFK dake New York da yammacin nan. Buhari ya tafi Amurka tun ranar Lahadi don halartan taron Majalisar dinkin duniya. Ana sa ran Shugaban zai dira Najeriya...

Jiga-Jigan APC 3 da za su Iya Yin Nasara a Zaben Shugaban Kasa a...

0
Jiga-Jigan APC 3 da za su Iya Yin Nasara a Zaben Shugaban Kasa a 2023 - Salihu Tanko Yakasai   Tsohon hadimin Gwamna Ganduje, Salihu Tanko Yakasai, ya lissafa Tinubu da wasu mutum biyu a matsayin 'yan takarar kujerar shugaban kasa...

Adadin Basussuka da Gwamnatin Tarayya ta Ciyo Daga 1999 Zuwa Yanzu

0
Adadin Basussuka da Gwamnatin Tarayya ta Ciyo Daga 1999 Zuwa Yanzu   Kwanan nan, Shugaba Muhammadu Buhari ya haifar da zazzafan martani daga 'yan Najeriya lokacin da ya gabatar da wata sabuwar bukata don amincewa da ciyo sabon bashi a gaban...

Shugabar Gwamnatin Jamus, Angela Merkel ta Goyi Bayan Armin Laschet a Zaben Kasar

0
Shugabar Gwamnatin Jamus, Angela Merkel ta Goyi Bayan Armin Laschet a Zaben Kasar   Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel ta goyi bayan dan takarar jam'iyyarta mai sassaucin ra'ayi, Armin Laschet ya gaje ta. A yayin wani gangami a mahaifar Mista Laschet ta...

Labarai

Latest News
Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC