Home SIYASA Page 93

SIYASA

2022: Shugaba Buhari zai Gabatar da Kasafin Kudin ga Majalisa

0
2022: Shugaba Buhari zai Gabatar da Kasafin Kudin ga Majalisa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shiryawa gabatarwa majalisa da kasafin kudin 2022 a ranar Alhamis. Mataimakin shugaban majalisar dattijai, Ovie Omo-Agege, ne ya shaida hakan a wannan Talatar a zauren majalisar. Ya...

Tsaro: Gwamna Zulum na Taro da Gwamnonin Jahohin Tafkin Chadi

0
Tsaro: Gwamna Zulum na Taro da Gwamnonin Jahohin Tafkin Chadi   Gwamnonin jahohin yankin Tafkin Chadi na gudanar da taro a birnin Yaounde na ƙasar Kamaru, don yin nazari kan harkokin siyasa da tsaro da kuma ayyukan jin ƙan ɗan'adam a...

Dalilin da Yasa na Kira Tinubu Shugaban Kasa – Abubakar Lado Suleja

0
Dalilin da Yasa na Kira Tinubu Shugaban Kasa - Abubakar Lado Suleja   Abubakar Lado Suleja, dan majalisar wakilai daga jahar Neja ya yi martani a kan wani bidiyo wanda a ciki ya kira Asiwaju Bola Tinubu, a matsayin ‘Mai girma...

Dakarun  Operation Hadin Kai Sun Dakile Yunkurin ISWAP na Kai Hari Kan Tubabbun  Ƴan...

0
Dakarun  Operation Hadin Kai Sun Dakile Yunkurin ISWAP na Kai Hari Kan Tubabbun  Ƴan Boko Haram a Damboa   Ƙungiyar ƴan ta'addan ISWAP sun yi yunƙurin kai hari a sansanin da aka tanada na musamman na tubabbun ƴan Boko Haram da...

Gwamnonin Yankin Kudu Maso Kudu Sun Shiga Taro a Gidan Gwamnatin Jahar Ribas

0
Gwamnonin Yankin Kudu Maso Kudu Sun Shiga Taro a Gidan Gwamnatin Jahar Ribas   A halin yanzu gwamnonin jahohi shida na shiyyar siyasar yankin Kudu-maso-Kudu suna taro a gidan gwamnatin jahar Ribas da ke Fatakwal. Ko da yake ba a san dalilin...

Gina Kasa: Jam’iyyar APC Reshen Ingila ta ba wa Shugaba Buhari Lambar Yabo

0
Gina Kasa: Jam'iyyar APC Reshen Ingila ta ba wa Shugaba Buhari Lambar Yabo   Jam'iyyar APC a kasar Ingila ta karrama shugaba Buhari da lambar yabon shugaba mai gina kasa. Hakazalika, Bola Tinubu shi ma an bashi lambar yabon kasancewa shugaba mai...

Shugaban Ma’aikata da Kwamishinoni 4 na Jahar Benue Sun yi Murabus

0
Shugaban Ma'aikata da Kwamishinoni 4 na Jahar Benue Sun yi Murabus   Shugaban ma'aikata na gwamnatin jahar Benuwai, Orbunde, tare da kwamishinoni 4 sun mika takardar murabus. Kusoshin gwamnatin gwamna Ortom, sun bayyana cewa sun ɗauki wannan matakin ne domin samun damar...

Bawa Jahohi Ikon Kafa ‘Yan Sandan su Zai Kara Tabarbarewar Matsalar Tsaro a kasa...

0
Bawa Jahohi Ikon Kafa 'Yan Sandan su Zai Kara Tabarbarewar Matsalar Tsaro a kasa - Gwamna Zulum   Gwamna Babagana Zulum na jahar Borno ya ce baya goyon bayan kafa 'yan sandan jahohi a Nigeria. Farfesa Zulum ya ce kafa 'yan sandan...

Shugaba Buhari Ya Bada Sunan Farouk Ahmed a Matsayin Shugaban NPRA

0
Shugaba Buhari Ya Bada Sunan Farouk Ahmed a Matsayin Shugaban NPRA   A watan Satumban nan ne shugaban Najeriya ya nada sabon shugaban NPRA. Bayan makonni biyu rak sai aka ji an canza Sarki Auwalu da Farouk Ahmed. Muhammadu Buhari ya aika wa...

Mun Kammala Duk Wasu Shirye-Shirye da Ake Bukata Wajen Gudanar da Taron APC –...

0
Mun Kammala Duk Wasu Shirye-Shirye da Ake Bukata Wajen Gudanar da Taron APC - Gwamna Ganduje   Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jahar Kano, ya bayyana cewa a halin yanzun suna jiran a rantsar da shugabannin kananan hukumomi na APC. Ganduje ya...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta