Datse Layukan Sadarwa a Jahohin Arewa Maso Yamma na Barazana ga Kasuwanci
Datse Layukan Sadarwa a Jahohin Arewa Maso Yamma na Barazana ga Kasuwanci
Rahoton SBM ya ji ta bakin jama'a mazauna jahohin Zamfara, Katsina da Kaduna kan datse layikan sadarwa.
Kamar yadda wadanda aka ji ta bakinsu suka bayyana, sun koka da...
Rami ya Rufta da Mahaka Ma’adanai a Jahar Benue, 3 Sun Rasa Rayukansu
Rami ya Rufta da Mahaka Ma'adanai a Jahar Benue, 3 Sun Rasa Rayukansu
A jahar Benue, wasu mahaka ma'adanai sun hallaka yayin da suke tsaka da aiki a cikin rami.
Rahotanni sun bayyana cewa, lamarin ya faru ne da sanyin safiyar...
‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Matashi ɗan Shekara 25 Bisa Zargin sa da Kashe...
'Yan Sanda Sun Gurfanar da Matashi ɗan Shekara 25 Bisa Zargin sa da Kashe Mahaifiyarsa a Jahar Oyo
Rundunar yan sanda reshen jahar Oyo, ta gurfanar da wani matashi ɗan shekara 25, Solomon, bisa zargin kashe mahaifiyarsa.
Rahoton yan sanda ya...
PDP ta Magantu Kan Tafiyar Gwamnan Jahar Ogun, Mataimakiyarsa da Kakakin Majalisar
PDP ta Magantu Kan Tafiyar Gwamnan Jahar Ogun, Mataimakiyarsa da Kakakin Majalisar
A halin yanzu, da alama babu kowa a kasa wanda zai yi aiki a matsayin shugaban gwamnatin jahar Ogun.
Wannan ya kasance ne saboda gwamnan jahar, mataimakiyarsa, da kakakin...
Shugaba Buhari ya yi Sababbin Nade-Nade a Hukumomin ICPC da RMAFC
Shugaba Buhari ya yi Sababbin Nade-Nade a Hukumomin ICPC da RMAFC
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sababbin nade-nade masu muhimmanci a hukumomin ICPC da RMAFC.
A hukumar yaki da cin hanci da rashawa, shugaban kasar ya bukaci majalisar dattijai ta...
Kwamitin Karba-Karba: Gwamnonin PDP za su yi Taro a Ranar Laraba, 29 ga Watanan
Kwamitin Karba-Karba: Gwamnonin PDP za su yi Taro a Ranar Laraba, 29 ga Watanan
Gwamnonin PDP sun sanar da cewa kwamitin raba kujerar takara da Gwamna Ifeanyi Ugwanyi ke jagoranta ta shirya wata ganawa gabanin babban taronsu na kasa.
Rahotanni sun...
Yadda ‘Yan Siyasar Kudu za su bi, su Karbi Shugabanci a Zaben 2023 –...
Yadda ‘Yan Siyasar Kudu za su bi, su Karbi Shugabanci a Zaben 2023 - Shehu Sani
Shehu Sani yace tsari na karba-karba zai taimaka wajen kawo adalci a siyasa.
Amma Sanatan ya bayyana cewa ba dole ba ne mulki ya bar...
Kotu ta Daga ƙarar da ke Cewa Atiku ba ‘Dan Najeriya Bane
Kotu ta Daga ƙarar da ke Cewa Atiku ba 'Dan Najeriya Bane
Kotu ta yi zama kan bukatar a hana Atiku tsayawa takarar shugaban kasa 2023, an kuma dage kara.
Rahotanni sun bayyana cewa, an dage karar ne bisa gazawar bangaorori...
Kungiyar NPYA ta Shawarci Gwamnonin Arewa da su Hada Kudi Domin Kafa Banki na...
Kungiyar NPYA ta Shawarci Gwamnonin Arewa da su Hada Kudi Domin Kafa Banki na Yankin a Maimakon Dogaro da na Kudu
Wata kungiyar matasa masu muradin kare al'ummar Arewa-maso-gabas ta yi gargadin cewa tattalin arzikin yankin na daf da durkushewa.
Kungiyar...
PDP da APC: Najeriya ba Zata Taɓa Fita Daga Halin da Take Ciki ba...
PDP da APC: Najeriya ba Zata Taɓa Fita Daga Halin da Take Ciki ba Har Sai Manyan Jam'iyyun Sun Canza Tunaninsu Kan Mulki - Sule Lamiɗo
Tsohon gwamnan jahar Jigawa, Sule Lamiɗo, ya caccaki jam'iyya mai mulki da kuma jam'iyyarsa...





















