Home SIYASA Page 98

SIYASA

Rashin Ayyukan yi: Muna Cikin Matsala a Kasar Nan – Chris Ngige

0
Rashin Ayyukan yi: Muna Cikin Matsala a Kasar Nan - Chris Ngige   Ministan Kwadago na Najeriya Chris Ngige ya ce karuwar rashin ayyukan yi na zame wa kasar barazana. Jaridar Punch ta ce ministan ya fadi hakan ne a ranar Talata...

Jovenel Moise: Ana Tuhumar Firaministan Haiti, Ariel Henry kan Mutuwar Tsohon Shugaban ƙasar

0
Jovenel Moise: Ana Tuhumar Firaministan Haiti, Ariel Henry kan Mutuwar Tsohon Shugaban ƙasar   Wani mai shigar da kara a Haiti ya gabatar da wata kara wadda a ciki ya ke tuhumar firaministan ƙasar Ariel Henry da hannu cikin kisan gillar...

Ba Zamu Rufe Kofar Tuba ba ga ‘Yan Bindigan da Suka Mika Wuya da...

0
Ba Zamu Rufe Kofar Tuba ba ga 'Yan Bindigan da Suka Mika Wuya da Sunan Tuba - Muhammad Dingyadi   Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, za ta ci gaba da yafe wa 'yan ta'adda idan suka mika wuya. Ministan harkokin 'yan...

Kada ku Zargi Kowa Sai Gwamnatin Tarayya Idan ƙungiyar mu ta Sake Rufe Makarantu...

0
Kada ku Zargi Kowa Sai Gwamnatin Tarayya Idan ƙungiyar mu ta Sake Rufe Makarantu - ASUU   Ƙungiyar malaman jami'o'i ta kasa, ASUU, ta bayyana cewa yadda gwamnati ke jan kafa wajen cika alkawari ka iya jawo wani sabon yajin aiki. Kungiyar...

Ranto Bashin Kudade: Shugaba Buhari ya Buƙaci Majalisa ta Bashi Damar

0
Ranto Bashin Kudade: Shugaba Buhari ya Buƙaci Majalisa ta Bashi Damar   Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya buƙaci majalisar dokokin ƙasar ta bashi dama ya ranto Naira 1,668, 417, 229, 124.5, wato Naira Triliyan daya da biliyan dari shida da...

Hasashe Ya Nuna Cewa Gwamna Abdullahi Ganduje na Hararar Muhimman Kujeru 2 a Zaɓen...

0
Hasashe Ya Nuna Cewa Gwamna Abdullahi Ganduje na Hararar Muhimman Kujeru 2 a Zaɓen 2023   Yanzu kallo ya koma sama yayin da yan siyasa ke shirye-shirye don samun tudun dafawa a babban zaben kasar na 2023 da ke kara gabatowa. Hasashe...

Neman Takarar Gwamnan Legas a 2023: Femi Gbajabiamila ya Musanta Jita-Jitar

0
Neman Takarar Gwamnan Legas a 2023: Femi Gbajabiamila ya Musanta Jita-Jitar   Kakakin majalisar wakilan tarayya, Femi Gbajabiamila, ya musanta rahoton cewa yana shirin tsayawa takarar gwamna a 2023. Kakakin majalisar ya bayyana cewa gwamnan jahar Lagos na yanzun yana yin abinda...

Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Jerry Gana ya Shawarci ‘Yan Najeriya da su Tashi Tsaye...

0
Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Jerry Gana ya Shawarci 'Yan Najeriya da su Tashi Tsaye a Zaɓen 2023   Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Jerry Gana, ya shawarci yan Najeriya kan matakin da ya dace su ɗauka kan shugabannin da suka gaza. Gana ya...

Jiga-Jigan Jam’iyyar APC na Jahar Taraba da ke Hangen Kujerar Ministan Wuta

0
Jiga-Jigan Jam'iyyar APC na Jahar Taraba da ke Hangen Kujerar Ministan Wuta Jagororin APC na Taraba suna sha’awar rike mukamin Ministan wuta. Shugaban jam’iyyar na Taraba yace mutane har 32 suke harin kujerar. Daga ciki akwai Garba Umar, Sani Danladi da Sanata...

Tsohon Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Adamu ya Bayyana Mulkin Karba-Karba a Matsayin Wanda ya Saɓawa...

0
Tsohon Gwamnan  Nasarawa, Abdullahi Adamu ya Bayyana Mulkin Karba-Karba a Matsayin Wanda ya Saɓawa Kundin Tsarin Mulki   Sanata Abdullahi Adamu na jahar Nasarawa ya ayyana cewa tsarin karba-karba ya sabawa kundin tsarin mulkin Najeriya Tsohon gwamnan, wanda ya bayyana haka a...

Labarai

Latest News
Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC