Hukumar NDLEA ta ƙwace ƙwayar Tramadol Sama da Miliyan 2.7 a Legas
Hukumar NDLEA ta ƙwace ƙwayar Tramadol Sama da Miliyan 2.7 a Legas
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta kama ƙwayar Tramadol sama da miliyan biyu da dubu dari bakwai, da aka yi yunkurin fita da ita...
Mutane 7 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Bindiga Suka Kai Filato
Mutane 7 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Bindiga Suka Kai Filato
Akalla mutum bakwai ne aka kashe a wani harin da yan bindiga suka kai a karamar hukumar Jos ta Kudu da ke jihar Filato a tsakiyar Najeriya,...
‘Yan Taliban Sun Fafata da Masu Gadin Iyakar Iran
'Yan Taliban Sun Fafata da Masu Gadin Iyakar Iran
Kungiyar Taliban da ke mulkin Afganistan sun fafata da masu gadin kan iyakar Iran a kan iyakar ƙasashen biyu.
Mayakan sun ce an kashe daya daga cikinsu a fadan da aka yi...
‘Yan Ta’adda Sun Kai Hari Shingen Sojoji da ke Kusa da Dutsen Zuma
'Yan Ta'adda Sun Kai Hari Shingen Sojoji da ke Kusa da Dutsen Zuma
An shiga zulumi da yammacin ranar Alhamis, bayan wasu da ake zargin ‘yan tada kayar baya na Boko Haram ne suka kai hari kan wani shingen sojoji...
Ɗan sanda ya Rasa Ransa a Harin da ‘Yan Boko Haram Suka Kai wa...
Ɗan sanda ya Rasa Ransa a Harin da 'Yan Boko Haram Suka Kai wa Tawagar Shugaban Karamar Hukuma a Borno
Wasu yan bindiga da ake zargin yan Boko Haram ne sun kai wa jerin gwanon motoccin shugaban karamar hukumar Nganzai...
Akwai Yiyuwar Jihohi 16 su Fuskanci Yunwa da Karancin Abinci – ‘Yan Majalisa
Akwai Yiyuwar Jihohi 16 su Fuskanci Yunwa da Karancin Abinci - 'Yan Majalisa
Majalisar wakilan tarayya ta hango yiwuwar wasu Jihohi su auka cikin matsin yunwa nan gaba.
Kwamitin harkokin noma a majalisar tarayya sun bukaci a fara daukar matakin da...
Yau Kotu Zata Yanke wa Makashin Hanifa, Abdulmalik Tanko Hukunci
Yau Kotu Zata Yanke wa Makashin Hanifa, Abdulmalik Tanko Hukunci
A yau ake tsammanin babbar Kotun jihar Kano zata kawo karshen shari'ar kisan Hanifa Abubakar yar shekara 5 a duniya.
Kotun ta sanya ranar 28 ga watan Yuli, 2022 domin yanke...
Allah ya yi wa Gogaggen ‘Dan Jarida, Abdulhamid Agaka Rasuwa
Allah ya yi wa Gogaggen 'Dan Jarida, Abdulhamid Agaka Rasuwa
Jihar Kaduna - Gogaggen dan jarida kuma kwararre a bangaren kafar watsa labarai, Mallam Abdulhamid Agaka, ya riga mu gidan gaskiya, rahoton Leadership.
A cewar kafar watsa labarai ta PRNigeria, dan...
Adadin Mutanen da ke Dauke da Kwayar Cutar HIV a Fadin Duniya
Adadin Mutanen da ke Dauke da Kwayar Cutar HIV a Fadin Duniya
Wani sabon rahoto na hukumar yaki da cutar Aids ta Majalisar Dinkin Duniya, UNAids, ya nuna cewa cutuka da ke da nasaba da Aids sun rika kashe mutum...
Kotu ta Bayar da Belin Ahmed Idris
Kotu ta Bayar da Belin Ahmed
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin Babban Akantan Najeriya da aka dakatar, Idris Ahmed tare da sauran wadanda hukumar EFCC ke tuhuma.
Da yake bayar da belin a yayin zaman shari’arsu...