Home Taska Page 106

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Sanda Sun Ceto Mutanen da ‘Yan Bindiga Suka Sace a Jihar Kwara

0
'Yan Sanda Sun Ceto Mutanen da 'Yan Bindiga Suka Sace a Jihar Kwara   Rundunar 'yan sanda ta ceto wasu mutanen da 'yan bindiga suka sace a jihar Kwara a jiya Talata 16 ga watan Agusta. Kwamishinan 'yan sanda ya shawarci masu...

Cin Hanci: IGP Baba ya Karrama DPO Kan Kin Karbar $200,000

0
Cin Hanci: IGP Baba ya Karrama DPO Kan Kin Karbar $200,000   Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Alkali Baba ya karrama wani DPO a jihar Kano da lambar yabo saboda yaki karban cin hanci. Jami'an 'Yan sanda sun kama wani babban...

Dakarun Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga a Kaduna

0
Dakarun Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga a Kaduna   Dakarun sojojin Operation Sanity sun kara kashe wasu yan bindiga a dajin gulbe dake karamar hukumar Chikun na jihar. Kaduna 'Yan ta'adan da sojoji suka kashe sun gamu da karshen sun ne a...

Kamar Minista Bai yi Wanka ba Kafin Ganawa da Shugaban kasa: Jami’an Tsaro Sun...

0
Kamar Minista Bai yi Wanka ba Kafin Ganawa da Shugaban kasa: Jami'an Tsaro Sun Kama Shugaban TESCON   Shugaban TESCON ya shiga matsala kan tsokacin da aka kwatanta shi da na rashin ladabi da yayi kan ministan yankin arewa, Alhaji Saani...

ALLAH ya yi wa Kakar ‘Dan Takarar Gwamna na NNPP a Jihar Kano Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Kakar 'Dan Takarar Gwamna na NNPP a Jihar Kano Rasuwa   Kakar dan takarar gwamna na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ta rasu. Za a yi jana'izar Hajiya Mowa Sufi Yakasai...

Garkuwa da Fasinjojin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: ‘Yan Ta’addan Sun Yaudari Gwamnati – Garba...

0
Garkuwa da Fasinjojin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: 'Yan Ta'addan Sun Yaudari Gwamnati - Garba Shehu   Fadar shugaban kasa ta ce, yan ta’addan da suka yi garkuwa da fasinjojin jirgin kasar dake jigila daga Abuja zuwa Kaduna sun yaudari gwamnati. Shugaba Buhar...

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Bijilanti 2 a Abuja

0
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Bijilanti 2 a Abuja   Yan bindiga da suka yi garkuwa da wani manomi sun halaka jami'an tsaro na bijilanti biyu a birnin tarayya Abuja. Yan bijilanten sun tafi sansanin yan bindigan ne da nufin ceto wani...

Cocin Owo: MURIC ta Bukaci Gwamnatin Jihar Ondo ta Biya Fulanin da Aka Kai...

0
Cocin Owo: MURIC ta Bukaci Gwamnatin Jihar Ondo ta Biya Fulanin da Aka Kai wa Hari   Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Musulunci MURIC ta bukaci gwamnan jihar Ondo ya biya Fulanin da aka kai wa hari a garin Owo diyya...

ASUU: Lauyan Najeriya ya Roki Shugabannin Bankuna da Attajirai su Shawo Kan Al’amarin

0
ASUU: Lauyan Najeriya ya Roki Shugabannin Bankuna da Attajirai su Shawo Kan Al'amarin   Kungiyar malaman jami'o'i (ASUU) dai ta shiga yajin aikin tun a watan Fabrairu, inda ta bukaci a kara samar da kudade ga tsarin jami’o’in da kuma karin...

Karin Harajin yin Waya: 1GB zai Koma N2500

0
Karin Harajin yin Waya: 1GB zai Koma N2500   Muddin aka aiwatar da wani sabon karin 5% a kan harajin yin waya, farashi za su tashi sama. Masana suna hasashen kudin sayen data zai karu, mutane za su koma sayen 1GB a...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta