Home Taska Page 108

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Ta’adda Sun Sake Sako Mutane 7 Cikin Fasinjojin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna

0
'Yan Ta'adda Sun Sake Sako Mutane 7 Cikin Fasinjojin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna   Yan ta'addan da suka kai hari a jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris, sun sake sako mutum bakwai da suka hada...

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji 17 da Farar Hula 4 a Iyakar Mali, Burkina...

0
'Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji 17 da Farar Hula 4 a Iyakar Mali, Burkina Faso da Nijar   Sojoji a ƙalla 17 ne da fararen hula huɗu aka kashe ranar Lahadi, sannan ba a ga wasu mutum tara ba, biyo bayan...

Jami’an Amotekun a Jihar Ondo Sun Kama ‘Yan Arewa 168

0
Jami'an Amotekun a Jihar Ondo Sun Kama 'Yan Arewa 168   Jami'an tsaro masu zaman kansu a jihar Ondo wadanda aka fi sani da Amotekun sun tsare wasu mutane 168 da ake zargi da kutse a cikin manyan motoci biyu. Wannan ya...

Mace ‘Daya ba za ta Iya da Kaifin Basira ta ba – Mai Mata...

0
Mace 'Daya ba za ta Iya da Kaifin Basira ta ba - Mai Mata 15 da Yara 107   David Sakayo Kaluhana, dattijo ne mai matan aure 15 da kuma yara guda 107. Magidancin wanda ke alfahari da kansa ya bayyana cewa...

Sunayen ‘Yan Shia’a 6 da Jami’an Tsaro Suka Kashe a Zaria

0
Sunayen 'Yan Shia'a 6 da Jami'an Tsaro Suka Kashe a Zaria   Shugaban Kungiyar IMN ta Zaria ya bayyana sunayen mambobinsu wadanda suka rasa rayukansu a tattakin Ashura a Zaria. Kamar yadda ya bayyana, akwai Jafar Jushi, Kazeem Magume, Ali Samaru, Muhsin...

Jami’an Tsaro Sun Kama ‘Yan Ta’addan da Suka Kai Hari Cocin Owo

0
Jami'an Tsaro Sun Kama 'Yan Ta'addan da Suka Kai Hari Cocin Owo   FCT Abuja - Hedkwatar Tsaro ta kasa ta ce ta kama yan ta'addan da suka kai hari a cocin St Francis Catholic Church a Owo, Jihar Ondo, rahoton...

Bayan Ranto N3.7m: Direban Adaidaita Sahu ya Hadu da Gamon sa

0
Bayan Ranto N3.7m: Direban Adaidaita Sahu ya Hadu da Gamon sa   Wani matukin adaidaita ya hadu da bacin rana bayan ya ranto kudi har naira miliyan 3.7 sannan ya yi waddaka da su. Direban adaidaitan ya je wani gidan rawa ne...

Yadda Za’a Duba Sakamakon Jarrabawar WAEC ta 2022

0
Yadda Za'a Duba Sakamakon Jarrabawar WAEC ta 2022   Legas, Najeriya - A ranar Litinin, 8 ga watan Agusta, Hukumar Shirya Jarrabawa ta WAEC ta fitar da sakamakon jarrabawar daliban 2022 na babban ajin karshe na sakandare wato WASSCE. Sakamakon, a cewar...

Ta’addanci: MURIC ta yi Martani Kan Ikirarin da CAN ta yi na Cewa an...

0
Ta'addanci: MURIC ta yi Martani Kan Ikirarin da CAN ta yi na Cewa an fi Kashe Kiristoci   Kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ta karyata ikirarin da kungiyar Kiristoci CAN ta yi na cewa kiristoci ne yan ta'adda suke kashewa kadai...

Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Gagararen Shugaban ‘Yan Boko Haram, Alhaji Modu da ‘Yan...

0
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Gagararen Shugaban 'Yan Boko Haram, Alhaji Modu da 'Yan Ta'adda 27   Zakakuran dakarun sojin Najeriya sun halaka Alhaji Modu, gagararen shugaban 'yan ta'addan Boko Haram da wasu 27. Wannan ya biyo bayan luguden wutan da sojin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta