Home Taska Page 109

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

NAHCON ta Gama Kwaso Alhazan Najeriya Daga Saudiyya

0
NAHCON ta Gama Kwaso Alhazan Najeriya Daga Saudiyya   Hukumar jin daɗin Alhazai ta ƙasa NAHCON ta kammala dukkan ayyukan aikin Hajjin 2022 bayan jirgin karshe ya baro Jiddah. Shugaban Hukumar, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan, ya amince da matsalolin da aka samu...

ƙyandar Biri : Mutune 157 Sun Kamu da Cutar a Najeriya, Biyar Sun Mutu

0
ƙyandar Biri : Mutune 157 Sun Kamu da Cutar a Najeriya, Biyar Sun Mutu   Hukumar kiyaye yaɗuwar cututtuka ta Najeriya ta tabbatar da cewa mutum 157 sun kamu da cutar ƙyandar biri zuwa yanzu a faɗin ƙasar, kamar yadda jaridar...

Ambaliyar Ruwa: Al-Umma da Dama Sun Rasa Gidajensu da Dukiyoyinsu a Jihar Kano

0
Ambaliyar Ruwa: Al-Umma da Dama Sun Rasa Gidajensu da Dukiyoyinsu a Jihar Kano   Ambaliyar ruwa ta rusa gidaje masu yawa a ƙauyuka da dama a yankin ƙaramar hukumar Dawakin Kudu da ke jihar Kano, arewa maso yammacin Najeriya. Mamakon ruwan sama...

Lauya ya Shigar da Karar INEC a Kotu kan Takardun Takarar Tinubu

0
Lauya ya Shigar da Karar INEC a Kotu kan Takardun Takarar Tinubu   Barista Mike Enahoro-Ebah zai yi shari’a da hukumar zabe na kasa mai zaman kanta watau INEC. Lauyan ya yi amfani da FOI, ya nemi INEC ta damka masu duk...

Rundunar Sojojin Najeriya ta Kaddamar da Sabon Atisaye Mai Taken ‘Operation Show No Mercy’

0
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kaddamar da Sabon Atisaye Mai Taken 'Operation Show No Mercy'   Hafsoshin jami’an tsaro sun fara aiwatar da umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari na dakile hare-hare da kashe-kashen da ‘yan ta’adda ke yi. Rundunar sojojin Najeriya ta kaddamar...

Jami’an Amotekun Sun Kama ‘Dan Kungiyar Asiri da ya Harbi Kansa

0
Jami'an Amotekun Sun Kama 'Dan Kungiyar Asiri da ya Harbi Kansa   Jami'an hukumar Amotekun na Jihar Ogun sun kama wani Janai Sunday wanda ake zargi dan kungiyar asiri ne. An kama Janai ne a cikin wani daji da ke hanyar kauyen...

Na Kasance Talakar Karshe ta Yadda Har Sai na Roki Makwabta na Abinci –...

0
Na Kasance Talakar Karshe ta Yadda Har Sai na Roki Makwabta na Abinci - Jarumar Fim   Jarumar fim, Bisola Aiyeola ta magantu game da wani bangare na rayuwarta da mutane da dama basu sani ba. A cikin wani sabon bidiyo da...

Matar Aure ta yi Hayar Macen da Za ta Dinga Gamsar da Mijinta Akan...

0
Matar Aure ta yi Hayar Macen da Za ta Dinga Gamsar da Mijinta Akan N145k    Wata matar aure tayi abun mamaki na daukowa mijinta hayar macen da za ta dunga gyara masa shimfida. Patheema ta ce ba za ta iya gamsar...

Mijina ya Gudu ya Bar ni a Hannun ‘Yan Fashi da Makami – Matar...

0
Mijina ya Gudu ya Bar ni a Hannun 'Yan Fashi da Makami - Matar da ta Nemi Kotu ta Raba Aurenta   Wata mata mai suna Asiata Oladejo ta fadawa kotu cewa ta rabu da mijinta ne saboda ya gudu ya...

Matsalar Tsaro: Majalisar Dattijai ta Bawa Hafsoshin Tsaro Wata Hudu Su Kawo Karshen Al’amarin

0
Matsalar Tsaro: Majalisar Dattijai ta Bawa Hafsoshin Tsaro Wata Hudu Su Kawo Karshen Al'amarin   Majalisar Dattijan Najeriya ta bai wa manyan hafsoshin tsaron kasar wa’adin wata hudu su kawo karshen matsalolin tsaron da ke addabar sassan kasar. Wannan na zuwa ne...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta